A shekarar 2008 wani babban kamfanin zuba hannun jari da harkokin banki a Amurka mai suna Lehman Brothers ya durƙushe, lokacin kuwa yayi kimanin shekaru 158 yana aiki. An kafa bankin ne a shekarar 1850 kuma sannu a hankali ya zama wani ginshikin haɓaka ta...
A ranar 9 ga watan Agusta na 2021 ne wata babbar kotun tarayya da ke birnin Fatakwal ta zartar da hukuncin cewar kuɗin harajin kayayyaki na VAT ba hurumin gwamnatin tarayya ba ne. Dalilin da ta dogara da shi kuwa shi ne, babu wata ayar doka da aka ambaci ...
Tun muna yara ƙanana ake karanta mana labarin da ke littafin Iliya Ɗan Mai Ƙarfi wanda Malam Ahmadu Ingawa ya rubuta kuma kamfanin Gaskiya Corporation ya soma wallafawa a 1951. An ci gaba da wallafa a littafin ƙarƙashin kamfanin NNPC a shekarun 1976 da 19...
Cikin daren nan ban runtsa ba. Idona biyu har aka yi assalatu. Duk sa'adda na yi juyi sai na ji wani irin dunƙule kamar curin fura ya taso daga tumburƙuma ta ya tokare kafofin shaƙar numfashi na. Sai na ji na rasa walwala ina tuna irin cin zarafin da tsam...
Mun yi bayanin irin amfanin da za a iya samu daga digital currency, sai dai duk da haka, akwai yiwuwar samun wasu matsaloli da gwamnati ko jama'a za su fuskanta idan an koma bisa tsarin digital currency.
Masana na ganin baiken gwamnatin Nijeriya ta hannu...
Cikin watan Febrairu na 2021, babban bankin ƙasa na CBN ya fitar da sanarwar hana bankuna su yi hulɗa da kuɗaɗen intanet da ake kira Cryptocurrency, kuma yayi gargaɗi ga 'yan Nijeriya da su yi takatsantsan wajen ɗibga dukiyarsu a harkokin kuɗaɗen nan irin...
Ku latsa nan don karanta labarin Komai Da Lokacinsa Babu Abin Da Zai Yi Jinkiri Ko Ya Yi Gaggawa.
Akwai wani babban Sarki da aka yi a ƙasashen Armeniya. Wata rana ya sa aka kama wani mutum aka tsare shi a kurkuku saboda an samu jini face - face a ƙofar g...
Kamar yadda muka yi bayani, tokens wani tsarin bashi ne kamar Bond da kamfani ke sayarwa jama'a da zummar nan gaba za su ci riba daga yadda ake sayensa da sayarwa. Wannan ake kira trading. Sai dai ba kamar Bond ba, shi token ba shi da wata tartibiyar hany...
Ku latsa nan don karanta labarin Kaddara Ta Rigayi Dabara.
Komai Da Lokacinsa Babu Abin Da Zai Yi Jinkiri Ko Ya Yi Gaggawa
A nan ƙasashen Bahar maliya an yi wani babban Sarki ana kiransa Sulaimanu, wanda ya kasance mai adalci da kyautayi da hikima wajen...