Bakandamiya
Muna matukar godiya, jinjina da ban gajiya ga duk waÉ—anda suka samu damar halartar taron bada kyautuka na Muhawarar Bakandamiya 2020, harma da wadanda suka yi ta aiko mana da sakonnin farin ciki da fatan alkhairi. Allah Ya sa kowa ya koma gidansa lafiya.
Mun gode, mun gode. Allah ya bar zumunci.