1
Islam teaches tolerance, not hatred; universal brotherhood, not enmity; peace, and not violence.
Wannan group ansamar dashi domin bayar da sahihan bayanai game da addinin Musulunchi, hadin kai tsakanin Musulmi, kawo kyawawa da ingatattun tarihi da nasarori da addinin Islama yake samu a sassa daban-daban na wannan duniya.
www.facebook.com/islam4ol
www.islam4ol.blogspot.com.ng