• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Bukukuwa Masu Zuwa
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(31)
  • Hotuna(2)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Abdullahi  Ibrahim
    Abdullahi Ibrahim is now following Abdurrahman Isah el-sudaiz.
    • March 31, 2020
  • Abdurrahman Isah el-sudaiz
    Abdurrahman Isah el-sudaiz is now following Abdullahi Ibrahim .
    • March 31, 2020
  • Ibrahim Yakubu
    Ibrahim Yakubu is now following Abdurrahman Isah el-sudaiz.
    • April 19, 2017
  • Abdurrahman Isah el-sudaiz
    Abdurrahman Isah el-sudaiz is now following Ibrahim Yakubu .
    • April 19, 2017
  • Abdurrahman Isah el-sudaiz
    Abdurrahman Isah el-sudaiz
    • August 15, 2016
  • Abdurrahman Isah el-sudaiz
    Abdurrahman Isah el-sudaiz
    A KOWANNE HALI KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA TARA :

    1. Duk lokacin da wata ni'ima ta sameka, ka gode ma Allah kafin ka gode ma kowa. Kace...  more
    A KOWANNE HALI KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA TARA :

    1. Duk lokacin da wata ni'ima ta sameka, ka gode ma Allah kafin ka gode ma kowa. Kace "ALHAMDULILLAH".

    2. Duk lokacin da wata musibah ta sameka, Ka zargi kanka Kar ka zargi kowa. Kuma kace "INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN".

    3. Duk lokacin da Qofofin samunk suka toshe, to lallai sai ka tuno da yawan zunubinka. Ka yawaita ASTAGHFIRULLAH".

    4. Duk lokacin da al'amura suka rinchabe maka, ko kuma Makiya suka sawoka gaba, Komai girman abun bai fi Qarfin Allah ba. Don haka ka yawaita "LA HAULA WALA QUWWATA ILLA BIL-LAAHIL ALIYYIL 'AZEEM".

    5. Duk lokacin da Bakin ciki ya dameka, ko kuma bukatunka suka toshe, to ka yawaita Salati ga fiyayyen Halittu (saww) domin salatinsa yana haskaka zuciya, yana yaye damuwa, yana kawar da bakin ciki.

    6. Duk lokacin da kaji zuciyarka ta bushe ta kekashe, (Babu tsananin taushin nan na tsoron Allah) To ka yawaita karatun Alqur'ani. Domin shi karatun Alqur'ani tare da Tadabburi (zurfafa tunani) cikin Ma'anoninsa, shine fiyayyen Maganin chututtuka na fili da na boye.

    7. Duk da kaje zaka aikata Sa'bon Allah, to ka tuno da cewa yana nan tare dakai. Yana jin ka, yana kallonka. Kuma akwai ranar tsayuwarka agabansa domin karbar sakamako akan dukkan ayyukanka.

    8. Duk lokacin da kazo yin addu'a, to kayi ma iyayenka kafin kayi ma kanka. Duk lokacin da ka samu wadata, to ka kyautata ma iyayenka kafin ka kyautata ma kanka. Domin su ma haka suka fifita bukatunka akan nasu bukatun lokacin kana Qarami.

    9. Duk lokacin da zakayi magana da Malamai ko AHLUL BAITI to ka sanya ladabi acikin furucinka. Duk da cewa kai baka riski Annabi ba, to sune magadan Annabawa (as). Wadannan su ke dauke da abinda aka aikoshi dashi. Wadannan kuma sune zuriya shi Bissalam.  less
    • August 15, 2016
    • Bakandamiya, Rahmatu Lawan, and Lawan Dalha like this.
  • Rahmatu  Lawan
    Rahmatu Lawan is now following Abdurrahman Isah el-sudaiz.
    • August 7, 2016
  • Abdurrahman Isah el-sudaiz
    Abdurrahman Isah el-sudaiz is now following Rahmatu Lawan.
    • August 7, 2016
  • Abdurrahman Isah el-sudaiz
    Abdurrahman Isah el-sudaiz
    • August 7, 2016
  • Abdurrahman Isah el-sudaiz
    Abdurrahman Isah el-sudaiz
    _*Every situation is a test from Almighty Allah, in prosperity, He test our gratitude, in poverty,He test our contentment, in difficulty, He test our perseverance, delay in granting our request, He test our patience, in trial, He test our faith and...  more_*Every situation is a test from Almighty Allah, in prosperity, He test our gratitude, in poverty,He test our contentment, in difficulty, He test our perseverance, delay in granting our request, He test our patience, in trial, He test our faith and obidience.*_ May Allah grant us the spirit and desires to attain His grace. Amin. Jummah mubarak  
    • August 5, 2016
    • Rahmatu Lawan and Aliyu s like this.
  • Abdurrahman Isah el-sudaiz
    Abdurrahman Isah el-sudaiz has just signed up. Say hello!
    • August 5, 2016
    • Bakandamiya likes this.
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Cikakken Suna Abdurrahman Isah el-sudaiz
  • Jinsi ko Nau'i Na miji
  • Ranar Haihuwa September 6, 1982
  • Takaitaccen Bayani Abdurrahman mai saukin kaine da karamci da yawan karambanine.

Contact Address

  • Sunan Gari Abuja
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  • Abdallah Ahmad ????????MALAMAN HIKIMA SUNCE???? Idan Kana Son Kaga Yadda Duniya Take Bayan Mutuwarka, To Ka Kalle Ta Bayan Mutuwar Waninka...! Idan Ka Lura Da Yadda Masoya Suke Mancewa Da Masoyansu Matattu, To Lokacin ne Zaka Tabbatar Da Cewa Mafi Soyuwar Masoyanka Zasu Mance Da Kai Bayan Mutuwarka, Ko Kuma Duniyar Ta Shagalantar Da Su Daga Barin Tunawa Da Kai... Saboda Haka Ka Sanya Dukkan Rayuwarka Ga Allah, Shine Kadai Bazai Mance Da Kai Ba, Ka Kyautata Alakarka Da Allah, Shine Kadai Baya Karewa Har Gaban Abada. ????BARKA DA WARHAKA????
  • Lawan Dalha Hello
  • Rislan
  • sulaiman labaran
  • WADA SHARIFAI NIG LTD Hello
  • Baffa Ahmadu Aftaka
  • Nuradeen Aliyu sieesah
  • ibrahim adam
  • Awwal Muaz
  • sadiq adam sadiq Slm gaisuwa tamusamma ga wannan dandali mai albarka dafatan duk abinda zamufadi mufadi alkhairi .
  • Abubakar Siddeeq Shuaibu
Previous
Next

Hotuna

  • User Cover­ Photos 1 photo

  • Wall Photo­s 2 photos

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact  -  Mobile Site
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram