Abdallah Ahmad
????????MALAMAN HIKIMA SUNCE????
Idan Kana Son Kaga Yadda Duniya Take Bayan Mutuwarka, To Ka Kalle Ta Bayan Mutuwar Waninka...!
Idan Ka Lura Da Yadda Masoya Suke Mancewa Da Masoyansu Matattu, To Lokacin ne Zaka Tabbatar Da Cewa Mafi Soyuwar Masoyanka Zasu Mance Da Kai Bayan Mutuwarka, Ko Kuma Duniyar Ta Shagalantar Da Su Daga Barin Tunawa Da Kai...
Saboda Haka Ka Sanya Dukkan Rayuwarka Ga Allah, Shine Kadai Bazai Mance Da Kai Ba, Ka Kyautata Alakarka Da Allah, Shine Kadai Baya Karewa Har Gaban Abada.
????BARKA DA WARHAKA????