Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Kai Jama'a !!! Allah karamu da Sharrin kiyayyya, A yayin da aka aikon hoton PMB sai suka na bugene, da aka sa hoton mai mutsi (Vidoe) Sai sukace mutum-mutumine, yanzu yazo yayi Jawabi sunce basu gane maeyake cewa ...... Yah Salaaam Sallimna....
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad
Yadace yan Arewa suna da Gwamnatin Tarayya su dauki matakin fadakarwa Wajan Tantance Yan bandiga Dadi da suka shiga rigar Makiyaya don su haddasa fita da kara gyamar Yan Arewa da Muslunci da Fulani a Najeriya, A ganin su ta... moreDr. Yahuza Ishaq Muhammad
Yadace yan Arewa suna da Gwamnatin Tarayya su dauki matakin fadakarwa Wajan Tantance Yan bandiga Dadi da suka shiga rigar Makiyaya don su haddasa fita da kara gyamar Yan Arewa da Muslunci da Fulani a Najeriya, A ganin su ta hakanne za su samu biyan... moreYadace yan Arewa suna da Gwamnatin Tarayya su...
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Yadace yan Arewa suna da Gwamnatin Tarayya su dauki matakin fadakarwa Wajan Tantance Yan bandiga Dadi da suka shiga rigar Makiyaya don su haddasa fita da kara gyamar Yan Arewa da Muslunci da Fulani a Najeriya, A ganin su ta hakanne za su samu biyan... moreYadace yan Arewa suna da Gwamnatin Tarayya su dauki matakin fadakarwa Wajan Tantance Yan bandiga Dadi da suka shiga rigar Makiyaya don su haddasa fita da kara gyamar Yan Arewa da Muslunci da Fulani a Najeriya, A ganin su ta hakanne za su samu biyan Bukatar su ta Raba ku Mulkar Najeriya... Allah kasa Jama'armu Su gane Wannan Iri Makirci.... Amin
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Lalle Yan Arewa Sun tsinci kansu a wani irin Yanayi mai kama da "Gaba Kura baya siyaki," dan gani da rashi lafiar PMB, .... Yah Allah ka bamu mafita cikin Wannan Yanayi da ka Jarrabemu da shi...... Anawa tunanin Murabus din Alh Muhammad... moreLalle Yan Arewa Sun tsinci kansu a wani irin Yanayi mai kama da "Gaba Kura baya siyaki," dan gani da rashi lafiar PMB, .... Yah Allah ka bamu mafita cikin Wannan Yanayi da ka Jarrabemu da shi...... Anawa tunanin Murabus din Alh Muhammad Buhari a matsayin Shugaban Kasa ba zai haifa mana da mai Ido ma ... don kowa Komai Lalacewar Masa tafi kashin Shunnu. yah Allah ga bayinka Allah ka rabamu da mugun ji ko da mugun gani...... Rabbi Yassir Wala Tu'assir....
Rahmatu Lawan
Amin. Wannan gaskiya ne . Ni ina ganin wanna wata jarrabawa ce Allah ya ke mana. Sai mu yI fatan Allah Ya sa muci. Sannan muzama masu tawakkali da duk abinda ya auku.
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Assalamu Alaikum, Ina maku fatan alheri tare da bada hakurin rashin ganina kwana biyu aiyukane sukai yawa .... Fatan Allah ya taimaka mana ya dawo mana da Shugaba PMB lafia ... Allah ya bashi ikon cika alkawaran da yayiwa Bayin Allah lokacin Neman... moreAssalamu Alaikum, Ina maku fatan alheri tare da bada hakurin rashin ganina kwana biyu aiyukane sukai yawa .... Fatan Allah ya taimaka mana ya dawo mana da Shugaba PMB lafia ... Allah ya bashi ikon cika alkawaran da yayiwa Bayin Allah lokacin Neman Kuri'arsu.... Amin..
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Kamar yadda muka ga goma ta farko lafia Allah yasa muga da karshe lafia, tare da fatan Allah ya sadamu da Daren Lailatul-Qadari ... amin yah Rabbi,,
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Juma'a, Hajji babbar Rana, Allah ka sadamu da Rahmarsa da dukkan alkhairaan da ke cikin Wannan Rana ta Juma'a. BARKAN DA JUMA'A.
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Jama'a ina fahimtar lokaci yayi da dukkan mu zamu sake komawa ga tsarin rayiwa irin da Asali ma'ana dogaro ga abubuwan da muke iya sarrafawa a Kasarmu, Mu mazauna Abuja mu tausayawa Kawunnan mu mubar rayiwa yar Jebu akoma gaskiya da gaskiya. Gidanjan... moreJama'a ina fahimtar lokaci yayi da dukkan mu zamu sake komawa ga tsarin rayiwa irin da Asali ma'ana dogaro ga abubuwan da muke iya sarrafawa a Kasarmu, Mu mazauna Abuja mu tausayawa Kawunnan mu mubar rayiwa yar Jebu akoma gaskiya da gaskiya. Gidanjan haya da kudaden Makarantu sunyi tsananin Tsada hakan yana Wahalar da duk Mazaunin birnin....Allah ka bamu mafita a Wannan Kasa Najeriya....
Lawan DalhaAmin. Ai Dakta ko shakka babu jebun rayuwa shi ya jefa mu cikin wannan yanayi da muke ciki. Kamar yadda ka sani a kasashen da suka ci gaba kowa na rayuwa ne daidai gwargwadon abinda ya mallaka na gaskiya da gaskiya, babu tunanin sha yanzu magani yanzu.... moreAmin. Ai Dakta ko shakka babu jebun rayuwa shi ya jefa mu cikin wannan yanayi da muke ciki. Kamar yadda ka sani a kasashen da suka ci gaba kowa na rayuwa ne daidai gwargwadon abinda ya mallaka na gaskiya da gaskiya, babu tunanin sha yanzu magani yanzu. Allah ya gyara mana
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Masha Allahu, Jiya 5/11/2016 Ranar ce Mai Mahimmaci a gareni don kowa Na samu halarta Bukin yaye mu wato Convocation a nan Univeriti KebangSaan Malaysia (UKM)... A Convocation din ta na 44,... Bayan Kammala Karatun Ph,D.....
November 6, 2016
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Mahakurce Ma Wadace!!!! Kai Jma'a mukara Hakuri da yanayin da muka samu Kanmu......
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Wai yan Majalisun Najeriya na Kasa sun gaiyyace Shugaba Buhari don yayi musu jawabin dalilin Tabarbarewar Tattalin arzikin Kasa da Zimmar neman Mafita,,,toh a ganinku Shin yan Majalsar nan suna yin Abun da ya kamata don tallafar tattalin arzikin... moreWai yan Majalisun Najeriya na Kasa sun gaiyyace Shugaba Buhari don yayi musu jawabin dalilin Tabarbarewar Tattalin arzikin Kasa da Zimmar neman Mafita,,,toh a ganinku Shin yan Majalsar nan suna yin Abun da ya kamata don tallafar tattalin arzikin Kasa, Shin su akan kansu sun nufi hanyar farfado ta tattalin Arziki a tsarin rayiwarsu??//....
Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Salam yau ce Juma'ar farko a Sabowar Shekarar Islam 1438 A.H.., Ya alakarka/ki take da Allah cikin Shekarar data gabata Tamabayi Kanka me da me kake Wanda Allah yake so??? A Zato na Babban Burinka/ki wajan Allah ya saka/ki Aljannarsa toh tayaya kake... moreSalam yau ce Juma'ar farko a Sabowar Shekarar Islam 1438 A.H.., Ya alakarka/ki take da Allah cikin Shekarar data gabata Tamabayi Kanka me da me kake Wanda Allah yake so??? A Zato na Babban Burinka/ki wajan Allah ya saka/ki Aljannarsa toh tayaya kake neman yardarSa??? Allah ka saaadamu da RahamarKa...Amin..
Takaitaccen Bayani
Ina son fadin gaskiya da aiki da ita a ko da yaushe. ina Sha'awar tafiye -tafiye da Musayan Ra'ayi da tare da fahimtar juna a Ilimance...