Takaitaccen Bayani
mutumin kano ina da kwarewa ta fuskar samar da cigaba da kimiyyar syayasa. ina aiki da kungiyoyin raya kasan Africa da asia da latin. ina shaawar cigaban alumma
Contact Address
Sunan Gari
Kano
Kasa
Nigeria
Abokai
Rahmatu Lawan
Barkanmu da Jumma'a 'yanuwa. Allah Ya sada mu da albarkatun da ke cikinta!
Shehu Muhammadsidi
Ina fatan zamuyi amfani awannan kafa ta hanyar da ta dace,banda zagezage da cin mutunci mutane,Allah ya taimakemu ya kara mana zaman lafiya da cigaba a wannan kasa tamu gabadaya.