• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(50)

Updates

About

Personal Information

  • Suna Abdullahi Saleh Ibrahim
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa January 15, 1988
  • Takaitaccen Bayani dogo, baki, ga kuma fara'a... graduate na mechanical engineering... kuma ina yin masters di ta a nan jami'am Bayero University Kano....

Contact Address

  • Sunan Gari Kaduna
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A MATAR DA BA TA DA AURE, ZA TA IYA SANYA TURARE TA FITA UNGUWA? Tambaya: Assalam malam muna san karin bayani akansa turare gamata sufita, wani malami yace wadda ba matar aure ba zata iya sawa? Amsa: Wa'alaikum assalam, To 'yar'uwa ya HARAMTA ga mace Baliga ta sanya turare, ta fita unguwaa, saboda fadin Annabi S.A.W : "Duk matar da ta sanya turare, ta wuce ta wani majalisi, to ta zama mazinaciya, kamar yadda Abu-dawud ya rawaito. A wani hadisin kuma yana cewa: "Duk matar da ta sanya turare, kar ta halarci sallar Isha tare da mu. Nassoshin da suka gabata suna haramta sanya turare ga mace balagaggiya idan za ta fita, kuma ba su bambance tsakanin matar aure ba da budurwa ko bazawara, wannan sai ya nuna gamewarsu ga dukkan mata wadanda sharia ta hau kansu, tun da ba'a samu abin da ya kebance wasu nau'i ba, sannan kuma an haramta sanya turaren ne: saboda yana kaiwa zuwa tada sha'awar Maza, wannan kuma baya bambanta tsakanin matar aure da wacce ba ta yi ba Amma za ta iya sanyawa ta zauna a gida mijinta ya ji kamshi, in ta yi hakan za ta samu lada, haka ma budurwa, za ta iya sanyawa a tsakanin 'yan'uwanta mata, ko gaban muharramanta wadanda ta san ba za su yi sha'awarta ba Allah ne mafi sani Amsawa: DR. JAMILU YUSUF ZAREWA 31/03/2016
  • Rahmatu Lawan Barkanmu da Jumma'a 'yanuwa. Allah Ya sada mu da albarkatun da ke cikinta!
  • Abdallah Ahmad ????????MALAMAN HIKIMA SUNCE???? Idan Kana Son Kaga Yadda Duniya Take Bayan Mutuwarka, To Ka Kalle Ta Bayan Mutuwar Waninka...! Idan Ka Lura Da Yadda Masoya Suke Mancewa Da Masoyansu Matattu, To Lokacin ne Zaka Tabbatar Da Cewa Mafi Soyuwar Masoyanka Zasu Mance Da Kai Bayan Mutuwarka, Ko Kuma Duniyar Ta Shagalantar Da Su Daga Barin Tunawa Da Kai... Saboda Haka Ka Sanya Dukkan Rayuwarka Ga Allah, Shine Kadai Bazai Mance Da Kai Ba, Ka Kyautata Alakarka Da Allah, Shine Kadai Baya Karewa Har Gaban Abada. ????BARKA DA WARHAKA????
  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Bala yakubu kobi
  • Umar Zango
  • Ibrahim Musa Shanono
  • Dr. Yahuza Ishaq Muhammad Mashaa Allah, na dawo ina maku fatan alheri baki daya.
  • Sakina Hashim Mun kasance baki. Yaya ake tafiyar da al amuran wannan daki na BAKANDAMIYA. Menene JIigonta?
  • Abdulrahman Abdu fegi yayi kyau amma dole mu kare alaadun hausawa mu kiyayi saka hotuna wadanda basu dace ba
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support  -  Stock Photos  -  Contact Us  -  Mobile Apps
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
Create New Content
  • Kasuwa
Add Link