• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(14)

Updates

About

Personal Information

  • Suna Abduljalal Abdu
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa August 26, 1994
  • Takaitaccen Bayani Tall and intimidating to people who don't know me.I am a student

Contact Address

  • Sunan Gari Bauchi
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya Muna fatan alheri da nasara ga kungiyoyin marubuta da duk mahalarta taron bada kyautuka na Muhawarar Bakandamiya 2020 da ake yi yau a Murtala Muhammed Library dake Kano. Allah ya sa a yi taro lafiya a kammala lafiya. #MuhawararBakandamiya2020
  • Rahmatu Lawan Barkanmu da Jumma'a 'yanuwa. Allah Ya sada mu da albarkatun da ke cikinta!
  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Ibrahim Musa Shanono
  • Nura Musa Ibrahim
  • Zaharaddeen halilu The most powerful words other than I LOVE YOU is “Salary is Credited”
  • Abubakar Rabiu KanoGurus [Gargajiya] Wakar Dan Kwairo “Mai Dubun Nasara” Sardauna http://arewablog.com/gargajiya-wakar-dan-kwairo-mai-dubun-nasara-sardauna/ [Gargajiya] Wakar Ali Makaho “Hakuri Masoyana” http://arewablog.com/gargajiya-wakar-ali-makaho-hakuri-masoyana/ Share To
  • Lawi Yusuf Maigidan Sama Sunayen mata kashi 99% duk suna ?arewa ne da ga?ar /tu/. Illa ka?an daga cikinsu kuma suna ?arewa da wasalin /u/ da kuma ga?a /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ Ga dai ka?an daga cikin sunayen da suka ?are da ga?ar /tu/a ?arshen sunan kamar haka: Abidatu Aishatu Aminatu Asiyatu Atikatu Bahayuratu Bara’atu Bari'atu Bashamatu Fadimatu Falilatu Faridatu Hafsatu Hajaratu Halimatu Hannatu Hariratu Haulatu Hindatu Hurairatu Ikilimatu Izzatu Karimatu Khadijatu Kutailatu Layuzatu Layyanatu Libabatu Maimunatu Mansuratu Mariyatu Marwanatu Masa'udatu Mashi?atu Mulai?atu Muniratu Murjanatu Na'imatu Nafisatu Nasmatu Nusaibatu Rabiyatu Rahinatu Raihanatu Rayyanatu Rafi'atu Rufidatu Ru?ayyatu Ruwaidatu Sa'adatu Safiyatu Sakinatu Salamatu Salimatu Saratu Saudatu Sawabatu Sha'awanatu Shafa'atu Shamsiyyatu Silifatu Subai'atu Sumayyatu Ubaidatu Umaimatu Umratu Uzaifatu Zubainatu Zubaidatu Da sauransu Sai kuma wa?anda suka ?are da /'u/ su ne kamar haka: Aina'u Asma'u Hauwa'u Baila'u Hansa'u Safara'u Samara'u Shaima'u Tashaya'u Zahara'u Zurfa'u Kansa'u Rumasa'u Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Firdausi Ummul-khairi Ummul-kulthumi Ummul-sulaimi Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /u/ wa?anda ga?ar kalmominsu ya bambanta da juna kamar a wa?annan sunaye: Yuhanasu Zainabu Maryamu Bilkisu Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /a/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Adama Juwairiyya Ummu-Salma Rahila Da sauransu. Ba iya wa?annan ne kawai sunayen ba akwai su da dama in ka san wasu kai ma kana iya rubutawa. *Lawi Yusuf Maigidan Sama*
  • Hassan Kayimaram
  • Bashir Sharif Abubakar
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support  -  Stock Photos  -  Contact Us  -  Mobile Apps
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
Create New Content
  • Kasuwa
Add Link