• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Home
  • Rubutu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Zauruka
  • Profile Type: Personal
  • Profile Views: 3,395 views
  • Followers: 126 followers
  • Last Update: November 12, 2020
  • Last Login: April 7, 2020
  • Joined: April 5, 2020
  • Member Level: Basic
  • Update
  • About
  • Hotuna(1)

Update

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Bakandamiya's photo.
    September 14, 2020
    Jihohin Nigeria daga shekarar 1967 - 1976.
    • 4 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    September 14, 2020
    Mustapha musa abu Aisha
    MAFI ALKHAIRIN AIKI A WAJEN ALLAH

    Aikin da Allah yafi so...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    MAFI ALKHAIRIN AIKI A WAJEN ALLAH

    Aikin da Allah yafi so shine;
    *_Aikin da a dauwama ana aikata shi komai kankantar shi_*,ko da raka'a daya ce a sallar nafila ko page daya a Alqur'ani kullum ko sadaka da ₦5 kullum,yin hakan zaka matsayi a wajan...  moreMAFI ALKHAIRIN AIKI A WAJEN ALLAH

    Aikin da Allah yafi so shine;
    *_Aikin da a dauwama ana aikata shi komai kankantar shi_*,ko da raka'a daya ce a sallar nafila ko page daya a Alqur'ani kullum ko sadaka da ₦5 kullum,yin hakan zaka matsayi a wajan Allah.

    Daga Nana A'ishah رضي الله عنها tana cewa,An tambayi Annabi Sallallahu alaihi Wasallama,wani aiki ne Allah yafi so?? sai yace:
    *(Aikin da Allah yafi so shine: AIKIN DA AKA DAUWAMA ANA AIKITAWA KOMAI KANKANTAR SA)*.
    @متفق عليه.

    الإمام أحمد رحمه الله:
    Yana cewa;
    *"Abune mai kyau ka sami wata ibada da ka dauwama aka...    less
    • 4 people like this
    • ABUBAKAR  ALBASHEER
      Hussaina Said Allah yabamu iko ,yasa mu rabauta
      • September 14, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • ABUBAKAR  ALBASHEER
      Mustapha musa abu Aisha Amin
      • September 15, 2020
      • -
      • Report
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Shafin Dr. Jamilu Zarewa's post.
    June 12, 2020
    Shafin Dr. Jamilu Zarewa → Filin Fatawa:
    ANA BIYA NA ALBASHI, AMMA BANA ZUWA WURIN AIKI, YAYA...  moreANA BIYA NA ALBASHI, AMMA BANA ZUWA WURIN AIKI, YAYA...  more
    Shafin Dr. Jamilu Zarewa → Filin Fatawa:
    ANA BIYA NA ALBASHI, AMMA BANA ZUWA WURIN AIKI, YAYA...  moreANA BIYA NA ALBASHI, AMMA BANA ZUWA WURIN AIKI, YAYA HUKUNCINA?

    Tambaya:

    Assalamu Alaikum WarahmatulLAH. Barka da dare Dr dafatan kawuni lafiya Allah Yasa haka.

    Shaikh Inada wata Tambaya ne a taimakamin da amsa. Dr, Matace tana aikin gwamnati a wata jaha sai kuma barin Jahar ya kama su ita da mijinta, ma'ana suka tashi kwata-kwata daga wannan Jahar sai ya zama bata zuwa aikinta amma kuma ana bata salary duk wata amma principal din makarantar da take aiki yana sane da shi ya amince mata ta tapi sai kuma wani ma'aikacin ma'aikatar Ilmi to amma ma'aikatar ba ta da masaniya. To Dr yaya kudin da take karba duk wata, ya halatta ta ci gaba da karba ko ta daina karba? Don abun yana damunta tana ta tunanin abun koda yaushe.

    Ataimaka min da Amsa Dr. Bissalaam

    Amsa:

    Wa alaikum assalam,

    Bai halatta ta ci ba, saboda albashi ana bayar da shi ne ga wanda ya yi aiki, halattawar da principal ya yi mata ba zai ba ta damar cin kudin ba tun da ba mallakarsa ba ne, kudin al'uma ne mabukata.

    Hukuncin yana zagayawa ne tare da sanuwar dalilinsa ko rashinsa.

    Zunubi shi ne abin da ya maka kai ka yi a rai, kuma ka ji tsoran...    less
    • Bakandamiya, Usama Shuaibu Goma, and ABUBAKAR ALBASHEER like this.
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked murtala baba Babba's photo.
    June 6, 2020
    • 6 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Lawan Dalha's playlist.
    May 24, 2020
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 26 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    26 Ramadan Tafsir 1441-2020-Sheikh (Dr) Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      26 Ramadan Tafsir 1441-2020-Sheikh Isa Ali Pantami (4 plays)
    26 Ramadan Tafsir 1441-2020-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
    • 10 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Lawan Dalha's playlist.
    May 24, 2020
    Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Ibrahim (014), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
    Quran Surah Ibrahim (014) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      014. Surah Ibrahim - Sheikh Maher Al Muaiqly (5 plays)
    014. Surah Ibrahim - Sheikh Maher Al Muaiqly
    1 track
    • 8 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Lawan Dalha's playlist.
    May 24, 2020
    Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Yusuf (012), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
    Quran Surah Yusuf (012) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      012. Surah Yusuf - Sheikh Maher Al Muaiqly (7 plays)
    012. Surah Yusuf - Sheikh Maher Al Muaiqly
    1 track
    • 7 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Rahmatu Lawan's photo.
    May 24, 2020
    Barka da sallah 'yanuwa. Taqabballah minna wa minkum. Allah Ya maimata mana.
    • 8 people like this
    • ABUBAKAR  ALBASHEER
      Musa D Lalo Allah ya karbamana Amin
      • May 24, 2020
      • -
      • Report
    • ABUBAKAR  ALBASHEER
      Adamou Bagna Mahamane As-salam alaykum. Aamine Yâ Rabbih. Barka da Sallah
      • May 24, 2020
      • -
      • Report
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Bakandamiya's photo.
    May 24, 2020
    Muna muku barka da sallah da ku da iyalanku baki daya. Allah Ya maimaita mana. #EidMubarak #BarkadaSallah
    • 4 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Lawan Dalha's playlist.
    May 17, 2020
    Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Az-Zalzalah (009).
    Koyon karatun Al Quran | Surah Az-Zalzalah (099)
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      099. Surah Az-Zalzalah (0 plays)
    099. Surah Az-Zalzalah
    1 track
    • ABUBAKAR ALBASHEER likes this.
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Abdulhakeem Lawal Yusuf's photo.
    May 17, 2020
    24th Day of Ramadan daily reminder and dua???? from NALISS, FCE Zaria Chapter!

    Ya Allah please give us the best results we can get after all the efforts we’ve done. Indeed, You are the best planner.. aameen????
    • 4 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Lawan Dalha's playlist.
    May 17, 2020
    Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Al-Qari'ah (101).
    Koyon karatun Al Quran | Surah Al-Qari'ah (101)
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      101. Surah Al-Qari'ah (5 plays)
    101. Surah Al-Qari'ah
    1 track
    • 5 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Lawan Dalha's playlist.
    May 17, 2020
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 23 Ramadan 1441/2020 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    23 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      23 Ramadan Tafsir 1441-2020 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (2 plays)
    23 Ramadan Tafsir 1441-2020 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
    • ABUBAKAR ALBASHEER likes this.
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Bakandamiya's photo.
    May 17, 2020
    GIRKE-GIRKEN MU NA ASHIRIN DA HUDU GA WATAN RAMADAN

    A yau ashirin da hudu ga watan Ramadan za mu koyi abinci kala guda biyar kamar...  more
    GIRKE-GIRKEN MU NA ASHIRIN DA HUDU GA WATAN RAMADAN

    A yau ashirin da hudu ga watan Ramadan za mu koyi abinci kala guda biyar kamar haka:

    Yadda ake egg rolls cikin sauki
    Yadda ake hada rolled stuffed moi-moi
    Yadda ake potato balls
    Yadda ake hada oven grilled liver
    Yadda ake hada potato soup

    Don koyon wannan abinci, sai ku binciko su daya bayan daya. Ku rubuta sunan abinci (guda daya) a akwatin bincike (search box) dake can sama a shafin farko, sannan sai ku danna go ko enter a keyboard na wayarku. Yadda ake koyon wannan abincin zai fito sai ku latsa shi.

    Haka za ku yi har ku binciko guda biyar din dukka.  less
    • 4 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Abubakar Sulaiman II's photo.
    May 17, 2020
    Barka
    • 5 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER joined the group ZAUREN ADDINU ANNASIHATU
    May 12, 2020
    • Yusuf lawal Yusuf likes this.
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Yusuf lawal Yusuf 's photo.
    May 11, 2020
    • 5 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Lawan Dalha's playlist.
    May 11, 2020
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 17 Ramadan 1441/2020 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    17 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      17 Ramadan Tafsir 1441-2020 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (7 plays)
    17 Ramadan Tafsir 1441-2020 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
    • ABUBAKAR ALBASHEER and Shaima Alhussainy like this.
    • ABUBAKAR  ALBASHEER
      Memurabus Allah yasaka da alkhairi
      • May 11, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • ABUBAKAR  ALBASHEER
      Lawan Dalha Amin Ya Rabb
      • May 11, 2020
      • -
      • Report
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER liked Lawan Dalha's playlist.
    May 11, 2020
    Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Al-A'araf (007), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
    Quran Surah Al-A'araf (007) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      007. Surah Al-A'araf - Sheikh Maher Al Muaiqly (18 plays)
    007. Surah Al-A'araf - Sheikh Maher Al Muaiqly
    1 track
    • 12 people like this
  • ABUBAKAR  ALBASHEER
    ABUBAKAR ALBASHEER commented on safiyyah's photo.
    May 5, 2020
    • 12 people like this
    • ABUBAKAR  ALBASHEER
      ABUBAKAR ALBASHEER BARAKALLAH
      • May 5, 2020
      • -
      • Report
    • ABUBAKAR  ALBASHEER
      Mubarak Yau Masha Allah ansha kyau
      • November 16, 2020
      • -
      • Report
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Sunan Farko ABUBAKAR
  • Jinsi Namiji
  • Ranar Haihuwa March 2, 1970
  • Relationship Status Married
  • Takaitaccen Bayani NI BAHAUSHENE KUMA MAI BIN ADDININ MUSULUNCI.

Contact Address

  • Sunar Unguwa NO 5 ISAN GAYA ROAD ALKALA QUARTERS GAYA [map]
  • Sunan Gari GAYA
  • Karamar Hukuma GAYA
  • Sunar Jaha KANO
  • Sunar Kasa Nigeria

Hotuna

  • Wall Photo­s 25 photos

Previous
Next
© 2022 Bakandamiya About Terms Privacy Subscription Earn Money Advertise Contact
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram