A cikin jerin zazzafar muhawarar da shafin Bakandamiya suka gudanar a tsakanin kungiyoyin marubuta, a wannan maƙala za mu kawo muku fafatawar karawa ta farko wadda ta wakana a ranar 24 ga watan Nuwamba, 2020, inda wakilan kungiyoyin Potiskum Writers Assoc...