• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(202)
  • Hotuna(1)

Updates

About

Personal Information

  • Suna Aminu
  • Sunan Mahaifi Mas'ud
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa March 4, 1996
  • Relationship Status Single
  • Takaitaccen Bayani 'Yan uwa muji tsoran Allah

Contact Address

  • Sunar Unguwa Gwarzo [map]
  • Sunan Gari Hawan ganji
  • Karamar Hukuma Gwarzo
  • Jaha kano
  • Kasa Nigeria

Contact Information

  • Phone No. 08065686869
  • WhatsApp No. 08065686869
  • BBM 04/03/1996
  • Email: aminumasudgamji13@gmail.com
  • Facebook Aminu mas'ud ganji

Personal Details

  • Matakin Karatu High School
  • Sana'a ko Aiki Sales / Marketing

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A MATAR DA BA TA DA AURE, ZA TA IYA SANYA TURARE TA FITA UNGUWA? Tambaya: Assalam malam muna san karin bayani akansa turare gamata sufita, wani malami yace wadda ba matar aure ba zata iya sawa? Amsa: Wa'alaikum assalam, To 'yar'uwa ya HARAMTA ga mace Baliga ta sanya turare, ta fita unguwaa, saboda fadin Annabi S.A.W : "Duk matar da ta sanya turare, ta wuce ta wani majalisi, to ta zama mazinaciya, kamar yadda Abu-dawud ya rawaito. A wani hadisin kuma yana cewa: "Duk matar da ta sanya turare, kar ta halarci sallar Isha tare da mu. Nassoshin da suka gabata suna haramta sanya turare ga mace balagaggiya idan za ta fita, kuma ba su bambance tsakanin matar aure ba da budurwa ko bazawara, wannan sai ya nuna gamewarsu ga dukkan mata wadanda sharia ta hau kansu, tun da ba'a samu abin da ya kebance wasu nau'i ba, sannan kuma an haramta sanya turaren ne: saboda yana kaiwa zuwa tada sha'awar Maza, wannan kuma baya bambanta tsakanin matar aure da wacce ba ta yi ba Amma za ta iya sanyawa ta zauna a gida mijinta ya ji kamshi, in ta yi hakan za ta samu lada, haka ma budurwa, za ta iya sanyawa a tsakanin 'yan'uwanta mata, ko gaban muharramanta wadanda ta san ba za su yi sha'awarta ba Allah ne mafi sani Amsawa: DR. JAMILU YUSUF ZAREWA 31/03/2016
  • Rahmatu Lawan Barkanmu da Jumma'a 'yanuwa. Allah Ya sada mu da albarkatun da ke cikinta!
  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Adamou Bagna Mahamane Welcome Ramadan!
  • Nuhu ishaq
  • Danladi Haruna *SAKAMAKON MUHAWARA* *RANAR MAGAJI DANBATTA (19/01/2021)* *KARAWA TA 55 FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION:- MAKI= 77 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION:- MAKI =76 *KARAWA TA 56 KARAMCI WRITERS ASSC.:- MAKI= 81 MARUBUTA KARE HAKKIN AL'UMMA WRITERS ASSOCIATION:- MAKI= 80 #MuhawararBakandamiya2020
  • Mustapha musa abu Aisha *_KA NEMAWA ƳAƳANKA KARIYAR ALLAH DAGA CUTARWAR SHAIƊAN_* Hanya mafi girma ta samun kariya daga sharrin SHAIƊAN shine ambaton Allah da addu'a kamar yadda Allah da Manzonsa suka koyar da mu, shi ya sanya Manzon Allah SAW ya koyar da mu nemawa ƴaƴan tsari daga cutarwar SHAIƊAN a lokacin saduwa da Iyali,ta hanyar fadar wannan addu'a: [باسْمِ اللهِ،اللهمَّ جَنِّبْنا الشَّيطان] *_BISMILLAHI ALLAHUMMA JANNIBNASH SHAIƊAN,WAJANNIBISH SHAIƊANA MA RAZAƘTANA_* Za'a faɗane lokacin kusantar Iyali •┈┈┈┈•✿❁✿•┈┈┈┈• Manzon Allah ﷺ yana cewa:- (Da ɗaya daga cikin su zai faɗa a lokacin da ya zo saduwa da iyalinsa sai yace:- [باسْمِ اللهِ،اللهمَّ جَنِّبْنا الشَّيطان] *_BISMILLAHI ALLAHUMMA JANNIBNASH SHAIƊAN,WAJANNIBISH SHAIƊANA MA RAZAƘTANA_* Domin idan Allah ya ƙaddara masu samun yaro a wannan saduwa,SHAIƊAN ba zai cutar da shi ba har abada). @البخــاري (6388) ومســلم 1434] ═══════════ القاضـي عيـاض رحـمـه الله: Yace:- Abin da ake nufi da SHAIƊAN ba zai cutar da shi ba, *shaiɗan bazai cutar da shi ba a lokacin haihuwa ba, kuma bazai cutar da rayuwar sa ba, ba ana nufin bazai sanya masa wasi wasi ba ko ruɗansa ba*. @نقله النــووي في شــرح مســلم 10/5[ ═══════════ *_SHIN MIJINE KAƊAI ZAI FAƊI WANNAN ADDU'AR LOKACIN SADUWA KO HAR DA MATAR??_*. العلّامــة ابن عُثيمين -رَحِمهُ الله Yana cewa:- "abin da Yake a zahirin wannan hadisin shine:- *Miji shi yake da hakkin fadar wannan addu'a shi kadai domin Allah yana halitta ne daga ruwan namiji, amma idan dukan su suka fada babu laifi_* @شـرح صـحيح المسلم ٣١/٥〗 ═══════════ *_WANDA YA MANTA BAI YI WANNAN ADDU'AR BA LOKACIN SADUWA??_*. الامـام الالبـاني -رَحِمَهُ اللهُ- : Yana cewa:- Wanda yake yawaita yin wannan addu'a duk lokacin da zai sadu da iyalinsa yana faɗa dan ya manta lokaci guda bai faɗa ba to Insha Allah shaiɗan bazai cutar da abin da za'a haifa ba saboda tasirin wannan addu'a kuma shaiɗan bai yi tarayya da shi ba cikin saduwa da iyalinsa ba. @سلــسلة الهــدى والنــور 12 ب〗 •┈┈•┈┈•⊰✿📚✿⊱•┈┈•┈┈• Abu mafi tsoro shine:- Rashin faɗar wannan addu'a lokacin saduwa yana janyo illoli guda uku manya:- *Samun tarayya da SHAIƊAN cikin saduwa da iyali* *CUTARWAR Shaiɗan ga abin da aka samu na rabu* *Rashin aiki da sunnar Manzon Allah SAW*. Allah ne mafi sani *_Allah ya bamu ikon kiyayewa ka bamu zuri'a ta kwarai kuma ka kare mu daga sharrin SHAIƊANUN ALJANNU DA NA MUTANE_*.
  • Ali Yuguda Barkan mu safiya.
  • Mohammed Sani Hassan ‏انظُرْ كَيْفَ نُصَرِّفُ الآيَاتِ لَعَلَّهُمْ يَفْقَهُونَ
  • Ali Ahamed Muhammed Ina mai yima kowa fatan Alheri💝
Previous
Next

Hotuna

  • Wall Photo­s 6 photos

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support  -  Stock Photos  -  Contact Us  -  Mobile Apps
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
Create New Content
  • Kasuwa
Add Link