Wata zararriya Anty Hanifan ta koma a wurin. Kunnuwan ta bai sauraran su, kwakwalwar ta bai fahimta idanuwan ta duhu duhu ya mamaye shi. Ba abinda ke fita daga bakin ta sai ambaton yaran ta. Ta kasa zaune ta kasa tsaye. Sai sun mata ihu ta zaune can kam...
Karatun Professor Ibrahim Sani Jibia, HOD English Department Umaru Musa Yar'adua University, Katsina wanda yake gudanarwa acikin Garin Jibia Local Government, Katsina
Tun kafin Asuba ya farka, ya dinga sintiri a dakin shi. Can Kuma ya kunna waya cike da fatan zai sami ko wani irin labari, ko da kuwa mara dadi ne akan Madinan. Amma tsit kake ji, da alamun har zuwa lokacin labarin batan ta bai baza gari ba. Inma ba...
Duk da sanarwan da matan layin MTN take ta mishi na layin da ya ke kira a kashe ne bai hana shi cigaba da danna numban ba. A duk dakika daya, buguwan zuciyan shi ke karuwa sau dari. Tafiya kawai yake a cikin mota yana tunanin abinda ke shirin bullow...
Tun da ya bar wurin ta ya koma office suka shiga meeting. Meeting in da ake tsammanin ba zai wuce awa daya ba sai gashi suna neman na biyar a wurin. Dukkanin sun gaji, amma ko ta Ina neman mafitan abinda suke tattaunawa suke. Ya raba hankalin shi gi...
"Ni dai dan Allah ki yi hakuri ki yafe min. Na amshi gashi ya isa haka"
Hassan ke lallashin Safina a hanyarsu ta zuwa zai kai ta saloon. Nan ake mata gyaran jiki da na gashi. Idan ya kai ta ya ajiye, da ta kusa gamawa zata kira shi ya taho ya maida ita...
Aisha Yerima
Keken dinki una do well o, like hussaini haba finish being a husband to her first now, sha no be say even if you become sweet it will change anything but still dai
Datti take kallo da yake kwance, motsin kirki ma baya son yi, yanzun saiya wuni cikin gida baj fita ba. Kamar babu wani abu daya rage masa a waje, duka duniyar shi na cikin gidan, na tare da ita yanzun da babu yaransu. Sauran gonakin su na cikin Marake ak...
Ba don wani ya fada mata cewar don an haifeta a marake, ta girma, tayi aure anan zata kare sauran ranakun ta a cikin kauyen ba. Kawai a jikinta take jin cewa anan din za'a binneta wata rana, ko da zata bar Marake sai dai tayi tafiyar da sunan ziyara, ba w...
Shekarunta tara lokacin da ta fara haɗuwa da Lawisa. A ƙafa suke dawowa daga makaranta ita da wasu ƴan unguwarsu su da suka haɗa group. Nabila, Safina, Mahmud, Yaƙub sai Salman. kowa yana riga su isa gida. Tafiyar minti goma sai ta kai su mintuna sama da ...
Harararta Hussaini yake yi ita kuma ta ɗauke kai. Jiran dawowar likita suke yi a falon Inna. Da ga shi har itan Alhaji ya ce a yi ma allura. Shi bai ma lura da yanda ta rame idanunta suka yi wani kogo ba sai yanzu. Lomar tuwon ta ƙara dannawa a baki shi m...
Labarin da suke bai hana gaban ta dukkan uku uku ba. Wasu labaran nashi kaman wani almara haka take jin su. Duk da haka hankalin ta yafi karkata ga isa garin Kadunan lafiya. Duk bayan yan mintuna sai ta duba lokaci, yanzu haka bai fi mintuna talatin ya r...
Train station in Maitama aka sauke ta. Gabadaya, batun ticket ma bai fado mata ba sai da ta karasa wurin. Ta ga mutane na mika wayan su ana scanning sannan su wuce. Shin ta Ina zata fara ne? Wayan da ta kashe ta kunna. Sunan App in ma a Instagram ta tuna...
"Madinatul Munawwara" Kaman sautin waƙa ya ƙira ta. Ta gane magana mai mahimmanci ya ke son mata. Abinda take gudun shi, saboda rashin sanin yanda zata iya fuskan tan matsalan da yake shirin faɗo mata.
"Ina son kasancewa da ke Madina, a ko da yaushe In...
Tunda ta sauƙo daga cikin jirgin take ta faman sauri. Daga ita sai ɗan bag pack in da ta rataya a hannu daya, wanda ya matuƙar sawwaƙa mata wurin saurin da take ta faman zubawa. Nan da nan ta iso inda mutane ke jiran isowan nasu. Kallo ɗaya ta musu, ta f...
Cikin gwanance wa da iya jera kalmomi bi da bi akan ƙa'ida ta ke zubo bayanan da take jin daga zuciyan ta su ke fitowa "Kwanciyar hankali da natsuwa sun daɗe da gushewa a fadin Arewancin kasar nan. Tashin hankali da firgici ne suka maye gurbin rayuwar mu...