Matsalolin da waya ke kawowa cikin zamantakewar ma'aurata da hanyoyin warware su
Posted March 22, 2020
A wannan zamanin da muke ciki na yawaitar wayoyin hannu kirar smartphone ya kawo sauyi babba a cikin zamantake...
Yadda ma'aurata za su warware matsalar rashin fahimtar juna a tsakanin su
Posted January 28, 2020
Aure wata hadaka ce da ke hada tsakanin mace da namiji a karkashin inuwa daya, bisa soyayya, yarda, amana, tau...
Yadda ma’urata ya kamata su bullowa matsalolin rashin lafiya
Posted December 31, 2019
Matsalar rashin lafiya matsala ce babba da ke taka muhimmiyar rawa wajen hargitsa zamantakewa da rayuwar iyali...
Ire-iren matsaloli da ake samu da dangin miji da yadda za a kauce fadawa cikinsu
Posted December 24, 2019
Dangin miji mutane ne da ke da muhimmanci kuma suke taka muhimmiyar rawa a zamantakewar aure ta ya mace. Da y...
Duk mace na bukatar sanin wadannan abubuwa guda 6 kafin ta yi aure
Posted November 29, 2019
Aure abu ne mai matukar muhimmanci a rayuwar mutum don ya zamo cikar mutuntaka ta dan adam. Allah madaukakin s...
Alamomi 8 da za ki gane cewa namiji da gaske yake
Posted November 22, 2019
So wani irin yanayi ne da kan sa mutum ya tsinci kansa a cikin wani hali na daban. Sai dai mi? Abu ne shi mai ...
Ra'ayoyin mazan Arewa game da kayan ni’ima na mata
Posted October 31, 2019
Bayan ra'ayoyin mata da mu ka ji da irin alfanu da kuma rashin alfanu da kayan mata ke da shi wanda mu ka tatt...
Binciken da na yi game da kayan mata a kasar Hausa
Posted October 23, 2019
Kayan mata, hakin maye ko kayan da'a kamar yanda wasu ke kiransu, jerin magunguna ne daga nau'in tsirrai, itac...
Wadannan dalilai 11 kan sa namiji ya so mace matuka
Posted September 30, 2019
Da yawan mata kan rasa sahihiyar hanyar da zai sa namiji ya so su, so na gaskiya. Wasu kan yi tunanin kyau da ...
Shin mi ke sanya iyaye rashin amincewa da mazajen da yayansu ke gabatarwa?
Posted September 25, 2019
Idan mace na cikin soyayya yana da matu?ar muhimmanci ya zamo cewa iyayenta ko magabatan ta na da sani a kan w...
Kin yi ta saurare ki ji ya turo manyansa zuwa gidanku amma har yanzu shiru: Ga dalilai
Posted June 29, 2019
Mata mu kan fada cikin yanayi na yaudara cikin sauri ba tare da mun farga ba. Musamman idan namiji ya zo da ba...
Manya-manyan kura-kurai da ma'aurata ke yi ba su sani ba
Posted June 27, 2019
Aure na iya zama abu mafi kololuwar jin dadi da walwala a rayuwar dan Adam, a wasu lokuttan kuma ya kan zama t...