• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Bukukuwa Masu Zuwa
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(64)
  • Hotuna(1)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar
    A Duk Lokacinda Labarin Mutuwata Ta Riskeku Ina Rokonku Dan Allah Kuya Femin Sannan Ku Rokamin Gafara
    • Feb 27
    • 5 person likes this
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar liked Fati Washa Fans Club's post.
    Fati Washa Fans Club added new photos.
    It is our attitude that defines who we are. 💟
    • Jan 20
    • 11 person likes this
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar commented on Haupha123's post.
    Haupha123 → MARUBUTA:
    INDA BABU ƘASA NAN AKE GARDAMAR KOKOWA!

    3. A tsarin ci gaban ƙasa da al'umma, sanin tarihi yana ɗaya daga cikin abin da yake kawo sauyi da ci gaban ƙasa.
    4. A...  more
    Haupha123 → MARUBUTA:
    INDA BABU ƘASA NAN AKE GARDAMAR KOKOWA!

    3. A tsarin ci gaban ƙasa da al'umma, sanin tarihi yana ɗaya daga cikin abin da yake kawo sauyi da ci gaban ƙasa.
    4. A cikin karatun fasaha ake sanin harsuna mabambanta, misalin nan gida Nijeriya É—aliban...  moreINDA BABU ƘASA NAN AKE GARDAMAR KOKOWA!

    3. A tsarin ci gaban...    
    • Jan 19
    • 21 person likes this
    • View all 33 comments
    • Yasinu Sani Umar
      BABA IDREES Tabbas
      • Jan 20
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Nana Aicha Hamissou Wannan gaskiya ne yayana
      • Jan 20
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Nana Aicha Hamissou \uD83D\uDC4D
      • Jan 20
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Rukayya Ibrahim lawal Tabbas wannan haka yake
      • Jan 20
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Aisha Abdullahi Karatun Fasaha ne ya haifar mana da mutane irin Wole Soyinka wanda ba a cikin ƙasar nan ba kawai a America ma sai da yayi karantarwa a Jami'o'i sama da uku. Kuma duniya ta sanshi saboda rubuce-rubucen sa da salon maganar sa.

      Har gobe bamu samu masani...  more
      Karatun Fasaha ne ya haifar mana da mutane irin Wole Soyinka wanda ba a cikin ƙasar nan ba kawai a America ma sai da yayi karantarwa a Jami'o'i sama da uku. Kuma duniya ta sanshi saboda rubuce-rubucen sa da salon maganar sa.

      Har gobe bamu samu masani Kimiyya da ya jawowa Æ™asar nan irin wannan sunan ba.  
      • Jan 20
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar liked Haupha123's post.

    Haupha123 →...  moreHaupha123 → MARUBUTA:
    GABATARWA

    Tsarki Ya tabbata ga Ubangijin Halittu Mai kowa Mai komai, Wanda Ya samar da mu daga zuriyar Annabi Adam, kuma Ya rayar da mu bisa addininSa mafifici. Tsira da aminci su Æ™ara tabbata ga Amintacce Annabi abin amincewa Shugabanmu Annabi...  moreGABATARWA

    Tsarki Ya tabbata ga Ubangijin Halittu Mai kowa Mai komai, Wanda Ya samar da mu daga zuriyar Annabi Adam, kuma Ya rayar da mu bisa addininSa mafifici. Tsira da aminci su Æ™ara tabbata ga Amintacce Annabi abin amincewa Shugabanmu Annabi Muhammadu (SAW). Gaisuwa da jinjina ga AlÆ™alan gasa, masu gabatarwa, abokan karawa da masu bibiyar mu. Ga ni a gabanku don na kare martabar ingancin da karatun fasaha (arts) yake haifarwa ga Æ™asa. Za mu yi wa zaÉ“inmu É—amara da hujjoji masu Æ™arfi, domin gamsar da alÆ™alai da masu...    less
    • Jan 19
    • 22 person likes this
    • View all 18 comments
    • Yasinu Sani Umar
      Fatima Habib Masha Allah
      • Jan 19
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) Ma sha Allah! Sannu da kokari
      • Jan 19
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) Sallalahu alaihi wa sallam, Ameen
      • Jan 19
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Nura Ismail Da kyau dunƙulallen zance mai ma'ana
      • Jan 20
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Rukayya Ibrahim lawal Ja muje yar uwa

    Yasinu Sani Umar commented on Nana Aicha Hamissou's post.
    Nana Aicha Hamissou → MARUBUTA:
    GABATARWA

    Da sunan Allah Mai Rahama Mai JinÆ™ai. Tsira da amincin su Æ™ara tabbata ga Shugabanmu Annabi Muhammadu (SAW). Ina yi wa AlÆ™alai, masu gabatarwa, da masu bibiyar mu fatan alheri. Na tsaya a nan ne don tabbatar...  more
    Nana Aicha Hamissou → MARUBUTA:
    GABATARWA

    Da sunan Allah Mai Rahama Mai JinÆ™ai. Tsira da amincin su Æ™ara tabbata ga Shugabanmu Annabi Muhammadu (SAW). Ina yi wa AlÆ™alai, masu gabatarwa, da masu bibiyar mu fatan alheri. Na tsaya a nan ne don tabbatar maku da dangin miji sun fi...  moreGABATARWA

    Da sunan Allah Mai Rahama Mai...    
    • Jan 9
    • 32 person likes this
    • View all 21 comments
    • Yasinu Sani Umar
      Ummyter Abdallah S.A.W
      • Jan 10
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Rukayya ikra Wannan zanchwn naki haka yake sis Aysha jinjina gareku
      • Jan 10
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Khadija Adam Masha Allah ai ko makaho yasan dangi miji sunfi dangin mata matsala wa ma zai hada
      • Jan 10
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Rasheeda Saleh Director Wannan ko shakka babu hakan take
      • Jan 10
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      nafiu Muhammad Jinjina yan mata
      • Jan 10
      • -
      • Report
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar liked Nana Aicha Hamissou's post.

    4. Idan yana da uwa a raye, 'yan'uwansa sukan yi amfani da wannan damar su dinga kawo suka da faÉ—in abubuwan da É—an'uwansu yake yi wa matarsa, wanda hakan na iya sanya kishi ya fara shiga tsakanin mahaifiyarsa da...  more
    Nana Aicha Hamissou → MARUBUTA:
    4. Idan yana da uwa a raye, 'yan'uwansa sukan yi amfani da wannan damar su dinga kawo suka da faÉ—in abubuwan da É—an'uwansu yake yi wa matarsa, wanda hakan na iya sanya kishi ya fara shiga tsakanin mahaifiyarsa da matarsa. MatuÆ™ar matsalar dangin miji...  more4. Idan yana da uwa a raye, 'yan'uwansa sukan yi amfani da wannan damar su dinga kawo suka da faÉ—in abubuwan da É—an'uwansu yake yi wa matarsa, wanda hakan na iya sanya kishi ya fara shiga tsakanin mahaifiyarsa da matarsa. MatuÆ™ar matsalar dangin miji ta fara daga gida, za ta mamaye dangi, tunda ta fara daga tushe, sai wasu da dama su ara su yaÉ“a, daga nan ta hauhawa, ta bi 'ya'ya da jikoki ta mamaye.

    Misali: A nan jihata ta MaraÉ—i iyayen amarya suna kai wa ango kuÉ—i da gara a lokacin aure. Duk wacce ba a kai mata ba, sai ta sha gori da habaici wajen dangin mijinta, har mijin kansa sai ya sauya mata saboda karatun da 'yan'uwansa za su É—ora sa a kai, musamman in ya ci bashi lokacin auren ko ya...    less
    • Jan 9
    • 32 person likes this
    • View all 42 comments
    • Yasinu Sani Umar
      Rukayya ikra Shine Zaki tabbatar da asalin aure,sabida fitinansu da sa idonsu
      • Jan 10
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      BILKISU ZAKARI BK masha Allah
      • Jan 10
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Rabee'atou A Oumar (Pinky) Haka abun ya ke
      • Jan 10
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Khadija Adam Dangin miji ko balai sai aikin gutsura tsoman tsiya sai kaji ana baayi mata wanchan ba ayi mata wannan ba an ringa kananun maganganu kenan
      • Jan 10
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Yasinu Sani Umar
      Nana Aicha Hamissou Godiya dubu 'yan' amana.

  • Rahmtullah Sabo94
    Rahmtullah Sabo94 is now following Yasinu Sani Umar.
    • Jan 7
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar is now following Rahmtullah Sabo94.
    • Jan 7
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar is now following abdurrahman mansur umar.
    • December 30, 2020
  • abdurrahman mansur umar
    abdurrahman mansur umar is now following Yasinu Sani Umar.
    • December 30, 2020
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar is now following Idris Usman.
    • December 28, 2020
  • Idris Usman
    Idris Usman is now following Yasinu Sani Umar.
    • December 28, 2020
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar is now following nafisat haruna isah.
    • December 28, 2020
  • nafisat haruna isah
    nafisat haruna isah is now following Yasinu Sani Umar.
    • December 28, 2020
  • Princess Ayshatou
    Princess Ayshatou is now following Yasinu Sani Umar.
    • December 26, 2020
  • Yasinu Sani Umar
    Yasinu Sani Umar is now following Princess Ayshatou.
    • December 26, 2020
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Cikakken Suna Yasinu
  • Jinsi ko Nau'i Na miji
  • Ranar Haihuwa March 14, 1990
  • Relationship Status Married
  • Takaitaccen Bayani anhayfeni AGarin Gusau

Contact Address

  • Sunar Unguwa zawiyya Gusau [map]
  • Sunan Gari Gusau
  • Karamar Hukuma Gusau
  • Jaha Zamfara
  • Kasa Nigeria

Contact Information

  • WhatsApp No. 08136023666
  • Email: yasinusaniumar@gmail.com
  • Facebook Danmasani Yasinu Sani Umar
  • Instagram Yasinu Sani Umar

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A BA A YIN WUTRI BIYU A DARE DAYA Tambaya: Assalamu alaykum, Malam don Allah Malam amma naji wasu sunce wai idan mutum yayi wuturi a lokacin da ya yi sallan tarawi, toh wai idan zai yi nafila a cikin dare zai kara raka'a daya ya cika wuturin da ya yi da sallah tarawi. shine nake neman karin bayani plxx malam. Amsa: Wa alaikum assalam, Annabi S. A. W. yana cewa ba a wutiri biyu a dare daya, Na'am akwai malaman da suka faÉ—i siffar da ka ambata, saboda in ka yi hakan zai zamar da waccan ta farkon shafa'i, tun da wutiri daya ake yi a dare. Amma abin da yafi shi ne ko dai barin wutirin tare da liman ko kuma in ka san za ka sake wata sallar daren In liman ya yi sallama kai sai ka tashi ka karo wata raka'ar don ta zama shafa'i kai a wurinka kafin ka yi sallama ,, wannan zai sanya ya zama ba ka yi wutiri ba a lokacin Annabi S. A. W. yana cewa: "Ku sanya sallarku ta karshe da daddare wutiri". Allah ne mafi sani. Amsawa: Dr Jamilu Zarewa 07/06/2017
  • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  • ismail rabiu danzaria jamaa barkanku da yamma
  • Lawan Dalha Hello
  • Maryam Sarki Abubakar BENEFITS OF CHILD BIRTH SPACING Birth Spacing is the practice of waiting between pregnancies. A woman’s body needs to rest following pregnancy. After having a baby, it is a good idea to wait at least 18 months before getting pregnant again to maintain the best health for her body and her children. The 18-month rest period is called “birth spacing.” When the time between pregnancies is less than 18 months, her body may not be ready to have a healthy baby. CBS (Child Birth Spacing) is an intervention to help women and families delay or space their pregnancies to achieve the healthiest outcomes for women, newborns, infants, and children, within the context of free and informed choice, taking into account fertility intentions and desired family size. Individuals and couples should consider health risks and benefits along with other circumstances such as their age, fecundity, fertility aspirations, access to health services, child-rearing support, social and economic circumstances, and personal preferences in making choices for the timing of the next pregnancy. Child birth spacing have impact in both newborns, infants and children under five years, mothers, fathers and even the communities. Also the benefits for infants, newborns and children under five years include, reduces the risk of Pre-term births, low birth weight, small size for gestational age, and, in some populations, stunting or underweight conditions, reduces the risk death for newborns, infants, and children under age five and allows young children to experience the substantial health benefits of breastfeeding for longer periods. Mother also benefits from CBS which gives them more time to prepare physically, emotionally, and financially for their next pregnancy, if they choose to have one, it also helps them avoid pregnancy-induced high blood pressure and associated complications like preeclampsia, obstructed and prolonged labour, iron-deficiency anemia, and maternal death and provides them with enough time before becoming pregnant again to focus on their newborns, husbands, and other children. Benefits of CBS to fathers, it helps them safeguard the health and well-being of their wives and children, allows them time to plan financially and emotionally for their next child, if the couple chooses to have one and contributes to a father’s sense of satisfaction from supporting his wife in making decisions that are in the family’s best interests. CBS benefits communities because it reduces the incidence of death and illness among mothers, newborns, infants, and children and in doing so, it can contribute to poverty reduction and improve a community’s quality of life. In general the benefits of healthy CBS include baby can be born at the right time and have a healthy weight, baby can develop well because Mother can give lots of attention to the baby, Mother will have more energy and be less "stressed out", Mother will have more time to bond with the baby, future babies will be healthier because Mother's body had enough time to replace nutrient stores before getting pregnant again, Children who are adequately spaced are better prepared to begin kindergarten, and perform better in school, Mother has more time to spend with the child and the child receives more attention and assistance with developmental tasks, Families have more time to bond with each child, Parents have more time for each other, Parents can have time to themselves and Families can have less financial stress.
  • Karima Abdu Dawakin Tofa Barka kadai
  • Jamila Mustapha Iskokai Sun Kori Shugaban Kasar Brazil Daga Fadar Gwamnati Kwanaki 10 kacal bayan shi da iyalinsa sun koma fadar gwamnatin kasar, shugaban Brazil Michel Temer ya tattara ina sa ina sa ya koma fadar mataimakin shugaban kasa. Ya bayyana dalilinsa da cewa akwai iskokai mara sa kyau a gidan. Ya ce shi da matar sa da dan sa mai shekaru 7 ba sa iya barci da daddare saboda wasu irin motsi motsi da suke ji, kuma tun da suka shiga fadar gwamnatin, jikinsu bai gamsu da shi ba. Fadar shugaban kasar wanda ake kira Alvadora Palace dai katafaren gida ne wanda ya kunshi abubuwan more rayuwa da dama. Sai dai shugaban ya ce shi da iyalinsa sun fi sakewa a fadar mataimakin shugaban kasar mai suna Jaburu Palace wanda ya fi kankanta. Toh dama dai shugaban shi ne mataimaki kafin majalisar kasar ta tsige tsohuwar shugaban kasar, Dilma Roussef a kwanan nan, kuma iyalinsa sun riga sun saba da fadar ta Jaburu.
  • safiyyah
  • Hadiza Balarabe Wata budurwa nahango tsaye Bakin titi da Jan kaya da farin hijab dagani makaranta zata Hmm FAUZA YAR WANKA kenan kubiyomu donjin ya zata kaya zata MAKARANTAR kuwa? https://youtu.be/BZsKZJhHjOU
  • Zainab Mai'agogo Abdurrahman Assalam Alaikum warahmatullah wabarakatuh  Barkanmu da wannan Rana ta juma'a
  • Sumayyat Ibrahim Gambo 17/01/2021 ZAGAYE NA II Karawa ta 54 RANAR AMINU ABDU NAINNA 1. Hakuri da Juriya Writers Association Wakiliya Maryam Sulaiman Muhawara Karatu a kasar waje ya fi inganci ---------------------------------------------- 2. Zamani Writers Association Wakiliya Kabir Layuza Muhawara Karatu a cikin gida ya fi inganci Minti 60
  • Amina Magaji
Previous
Next

Hotuna

  • Wall Photo­s 7 photos

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact  -  Mobile Site
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram