Assalamu alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuh! A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, mun tsaya da bayani ne a kan darsau na labari. Mun bayyana ma'anar ɗarsau da ire-irensa har ma da misalai, mun kuma faɗi muhimmanci ko amfanin sanya ɗa...
Assalamu alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuh! A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, muna kan bayani ne a kan sunan labari wanda yake Tahaƙiƙi. Mun bayyana ma'anar suna tahaƙiƙi har ma da misalansa, a shiga a duba a sama. Yau insha Alla...
Ina fatan za a tuna menene igiyar ruwa. Ita ce irin kakkaffar curin ruwan nan ta yake tafiya a murde yayin juyawa ko ambaliyar ruwan kogin, wanda dai a turance ake cewa "wave". To kamar yadda wannan Igiyar ruwa take murdowa ta dago sama, har ma ta yi wani...
Kamar kowane abu muhimmi, Adabi shi ma yana da Ginshikai, ko Tubala wadanda ke rike da shi, ko inganta ginuwarsa. Babu wani aikin Adabi, waka, zube, ko wasan kwaikwayo, da zai inganta ba tare da wadannan Ginshikai ko tubala ba.
Su dai wadannan ginshikan guda shida ne, ga su kamar haka:
1. Tsari
2. Tarzoma
3. Taurari
4. Saiti
5. Salo
6. Jigo
Wadannan ginshikan na adabi, sai da su ne za a iya jin dadin, tare da yin bayanin, da kuma fahimtar, har ma da fassara kowane irin aikin adabi.
Insha Allahu za muna daukar ginshikan nan daya bayan daya muna yin bayaninsu daidai fahimtarmu.
Muna rokon duk wadanda Allah Ya sa suna da sani a bangaren, da su... less
Nana Aicha Hamissou
Ma sha Allah. Allah Ya bayar da iko Ya ƙara basira da fasaha. \n\nNi tarzoma ne ban gane ba amma muna biye da ku\uD83D\uDC4D\uD83C\uDFFC\uD83D\uDC4D\uD83C\uDFFC\uD83D\uDC4D\uD83C\uDFFC
*TANKO*: Yaron da aka haifa bayan an haifi mata biyu ko fiye.
*KANDE*: Yarinyar da aka haifa bayan an haifi maza biyu ko fiye.
*KILISHI* :Yarinyar da aka haifa kuma a dadai wanna lokacin babanta ya samu arziki ko sarauta.
*BARAU*: Yaron da aka haifa ya rayu, amma an haifa wasu kafin shi ba su rayu ba.
*SAMBO*: Yaron da aka haifa bayan maza da yawa kuma ya Zama Dan autan maza.
*TALLE* :Yaron/yarinya da mahaifiya ta rasu tana gama haihuwarsa/ta.
*AUDI* :Yaron/yarinyar da mahaifi ya rasu kafin a haife shi ko ta.
*MIJIN-YAWA*: Yaron da aka haifa dukkanin kakannin sa suna raye.
*DIKKO*: Yaron da aka fara haifa (Dan fari).
*SHEKARAU*: Yaron da ya shekara a ciki
*MAIWADA*: Yaron da aka haifa iyayensa suna cikin wadata.
*GAMBO*: Yaron/yarinyar da aka haifa bayan tagwaye.
*CINDO*: Yaron/yarinyar da aka haifa da yatsu shida.
*MARKA*: Yarinyar da aka haifa lokacin marka-marka.
*ALHAJI*: Yaron da aka haifa lokacin aikin haji.
*AZUMI* ; Yaron/yarinyar da aka haifa lokacin azumi.
*SARKI*: Yaron da aka sa wa sunan sarkin garinsu.
*SUNAYEN NA'URORIN BATURE DA AKA HAUSANTAR DA SU*
*Ford = Hodi*
*Bedford = Bilhodi*
*Mercedes = Marsandi*
*Peugeot = Fijo*
*Volkswagen = Baksuwaja*
*Volkswagen Beetle = Ladi ba duwawu*
*Fiat = Fet*
*Austin = Ostan-Ostan*
*Bus = Kiya-kiya* (borrowed from Yoruba)
*Station wagon = Dafa-duka*
*1973 Mercedes-Benz W114/W115 = Bagobira*
*1982 Toyota Corolla = Bana ba harka*
*Hatchback/coupe = ‘Yar kumbula*
*Long bus = Safa*
*Ten-wheel = Tangul*
*Mercedes 911 truck = Roka*
*Mercedes 1413-1414 truck = Bargazal*
*Mercedes 1312 (and similar sizes) truck = 'Yar Fakas*
*Max Diesel = 'Yar Rasha* (Kirar Kurma)
*Man Diesel (12-Wheeler) = Kwamanda*
*Truck with wooden body = Shorido*
*Hearse = Motar gawa*
*Towing van = Janwe*
*Tractor = Tantan/tarakta*
*Trailer = Titiri/tirela*
*pick-up van = A kori kura*
*Bulldozer = Katafila/buldoza*
ALI EL-ADI → MARUBUTA: Da a ce yadda fulani ke da dubban attajirai da manyan masu riƙo da madafun iko a dukkan manya tare da ƙananan ma'aikatun faɗin ƙasar nan, za su yi amfani da kuɗinsu da kujerunsu wajen kare mutuncin fulani.
Da a ce manyan Fulani ba su zama inuwar... moreDa a ce yadda fulani ke da dubban attajirai da manyan masu riƙo da madafun iko a dukkan manya tare da ƙananan ma'aikatun faɗin ƙasar nan, za su yi amfani da kuɗinsu da kujerunsu wajen kare mutuncin fulani.
Da a ce manyan Fulani ba su zama inuwar Giginyaba!
Da a ce ba su bar amfaninsu kawai a iya kiwo ba!
Da sun haɗa kansu sun zauna sun tattauna yadda za su samar da; guraben Kiwo, Masallatai, Makarantu da ma'aikatun sarrafa madarar shanu, yadda za su iya siyarwa kai tsaye ga mabuƙata babu wani shinge.
Da a ce za su iya! Da jingina alhakin kidnafin ga fulani ya zama tarihi😢.
Mukhtar Musa Karami Abu Hisham → MARUBUTA:
KAMMALAWAR ZAGAYE NA BIYAR (NEMAN NA UKU)
Alhamdulillahi cikin ikon Allah yau 2/2/2021 an kammala wannan zagaye, sakamako zai bayyana a ranar taron da zai gudana na bayar da kyaututtuka kamar yanda... moreMukhtar Musa Karami Abu Hisham → MARUBUTA:
KAMMALAWAR ZAGAYE NA BIYAR (NEMAN NA UKU)
Alhamdulillahi cikin ikon Allah yau 2/2/2021 an kammala wannan zagaye, sakamako zai bayyana a ranar taron da zai gudana na bayar da kyaututtuka kamar yanda Alkalai suka sanar.
Inda kai tsaye zamu tunkari babbar... moreKAMMALAWAR ZAGAYE NA BIYAR (NEMAN NA UKU)
Alhamdulillahi cikin ikon Allah yau 2/2/2021 an kammala wannan zagaye, sakamako zai bayyana a ranar taron da zai gudana na bayar da kyaututtuka kamar yanda Alkalai suka sanar.
Inda kai tsaye zamu tunkari babbar rana wato... less
Rislan sani danjinjiri
Don Allah malam tambayata anan shine, Shin ya halarta mutane masu siyan pre sale na cryptocurrency, wato kafin wannan crypto Yashiga kasuwa mutum yasiya wanda a dai-dai lokacin mutum bashida iko dashi har sai yajira wasu kwanaki... moreRislan sani danjinjiri
Don Allah malam tambayata anan shine, Shin ya halarta mutane masu siyan pre sale na cryptocurrency, wato kafin wannan crypto Yashiga kasuwa mutum yasiya wanda a dai-dai lokacin mutum bashida iko dashi har sai yajira wasu kwanaki dasuka kayyade Masa, to... moreDon Allah...