Wani irin masifaffen son shi ne ya cigaba da azalzalarta a zuciya, sake sumbatar hoton ta yi kafin ta yi save. cigaba da gamsar da zuciyarta ta yi da kallonsa, a fili ta ce "Mutumin nan ya had'u", a rant...
Ta kira tana kara gyara kwanciyar ta a kusa da shi, muryarta na fitowa daga can kasan makoshi, kuma a raunane, da ba kusa da ita yake ba, da ba dukkan hankalin shi yana kanta ba, da baiji ta kira shi ba, da sunan shi da yake jin kamar an r...
Aysha Muhammad
Ya Allah!!! Bana taba karo da marubuciya irinki ba anty lubna haqiqa kina da tarin basira, Allah ya saka da alkhairi,masu neman haihuwa Allah ya basu in alkhairi ne in babu alkhairi ya musanya musu da abinda ya fi alkhairi.
Duk labarun tashin hankalin da yake ji basu taya shi shiryawa zuciyar shi wannan da yake so wani ya girgiza shi yace masa mummunar mafarki ne yakeyi ba, ko a tarihi ba zai tuna kunnuwan shi sun tsinkayo mishi wani yana bada labari kwatankwacin abinda yake...
"Ban damu da duk wani sharad'i naka ba, in dai bu'katata zata biya", cike da gadara ta 'karashe maganar, tare da yi mashi kallo mai cike da tsangwama. Murmushin da ya fi kukan da yake ciwo ya yi,...
Malam Tanimu daya ne daga cikin dattawa a cikin Unguwar dufawa dake karamar hukumar kazaure aciki jahar Jigawa, yana da mata guda daya da ya'ya hudu daya namiji biyu mata, dukkan matan anyi a...
Mummunar Dabi'a.
Marubuci :Garba Sidi.
02
Ana cikin haka saiga wasu mutane biyu sunzo wucewa ta wannan hanya ganin abinda malam Tanimu keyi sai daya yace " malam Tanko kaga mutumin naka can yana wankewa yaron sa kwata". "Rabu da mutanan banza, kawai sa...
Mummunar Dabi'a.
Marubuci:Garba Sidi.
01.
Tafiya yake yana raba hanya kamar zai fadi sakamakon kwalabe biyar ya hada da kwarya guda na farin kashi, yazo daidai wata siririyar gada yayinda yake kokarin takawa sai ta zame ya fada cikin kwatanin. Saboda r...
Facebook Crush.
Writer :Garba Sidi.
Final.
walked to market, it took me short time to arrived after finished mopping as always switched on my data found she's still online " you're still online". "Yeah!, waiting you to come back". I smiled " OK I need ...
Facebook crush.
Writer:Garba Sidi
02
All her statements in our discussion glancing on my mind thinking is it true or just accusation without any reason. In the evening 8:30 as I opened my facebook saw her online, sent her greetings then asked her evide...