Tafsirin Alkur'ani mai girma na 09 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
Tafsirin Alkur'ani mai girma na 07 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
*KIRA/SHAWARA GA MASU ZUWA UMRA*... more*ASSALAMU... moremaryam umar
*ASSALAMU ALAYKUM*
*KIRA/SHAWARA GA MASU ZUWA UMRA*... more*ASSALAMU ALAYKUM*
*KIRA/SHAWARA GA MASU ZUWA UMRA*
A dai dai wannan lokacin da muka samu labarin cewa bana zaiyi wuya ayi aikin umra a kasar saudiyya, akwai yan uwa dayawa da suka saba zuwa umra duk ramadan wasu sama da shekaru 40 wasu 30 wasu 20 wasu 10 wasu kasa da haka...
Lallai wannan abun yaba wane duba ga yadda suke kashe dukiyoyin su domin bautar Allah...
Toh ga wata gara basa : yana daga cikin ibada mafi soyuwa a wajen Allah shine ciyar da dukiya fisabilillahi musammam ma a wannan lokacin da al'umma da dama suke cikin kunci na rashin abinci...
Ayoyin Alkur'ani cikin surori mabanban ta basu misaltuwa da suka yi nuni akan falalar ciyarwa da ladar da Allah yayi tanadi ga masu ciyar wa..
Ku karanta suratul bakara daga aya ta 261 har zuwa 274, `ala sabilil misaal'...
Don haka dukkan wanda yayi niyyar zuwa umra bai samu zuwa ba toh ya taimaka wa bayin Allah ta hanyar sayen kayen abin da kudin ko wani yanki na kudin domin tallafa musu..
Ku ciyar da dukiyoyin ku yaku bayin Allah tun... less
murtala baba Babba
Aslm "yan Uwana maza da mata Ina baran Addurku Zamuwa Ga Qanwata Fatima Murtala Dalhat wada Allah Yayiwa Rasuwa 12 Gawan 2 Yauni She 12 Gawatan Hudu Takicika Wata 2 Darasuwa inaniman Allah yagafarta mata yasa Alljinnaci makumarta... moremurtala baba Babba
Aslm "yan Uwana maza da mata Ina baran Addurku Zamuwa Ga Qanwata Fatima Murtala Dalhat wada Allah Yayiwa Rasuwa 12 Gawan 2 Yauni She 12 Gawatan Hudu Takicika Wata 2 Darasuwa inaniman Allah yagafarta mata yasa Alljinnaci makumarta ita da suran jama... moreAslm "yan Uwana maza da...
Lubbatu Maitafsir Wai ni kadai ce nike jin kamar an kulle ni da wannan takunkumin? Ko kuma kuna jin haka? Wadanne abubuwa kuke yi a irin wannan lokacin? Ku zo mu tattauna mana.
Abubakar Sulaiman II
Don Allah inason inyimagana da sashin tallanku amma number WhatsApp din batayi kuma nakira takibshiga. Gatawanan kuyimin magana mutattauna +2348138620674
Ku latsa nan don karanta babi na daya.
Abinda ya saba da aikatasa yake yi, abunda ya ?aura gangar jikinsa a kai tun da da?ewa, abunda ruhi da zuciyarsa ya girma a kai.
A yau da Abdulwahab yake cikin shekaru na ashirin da tara a duniya, ya kasa ajiye kan...
Nagarta Writers Association kungiya ce ta marubutan yanar gizo, (online writers) mai zaman kanta.
An bude k'ungiyar ne domin taimakon juna da k'arfafa ma juna gwiwa. Kungiya ce da zata rink'a tsabtace littafan marubutanta kafin a fitar da su ta yanda za'a samu kaucewa duk Abu da zai kawo gurbacewar addini, tarbiyya da kuma al'adun Hausawa.
K'ungiyar za ta taimakawa wada'nda suke tasowa a harkar rubutu, ta hanyar hada su da wad'anda za su rink'a taimaka musu domin suma su samu isar da sakon da suke son isarwa ta hanyar rubutu. Kungiyar tana kunshe da marubutan da ake alfahari dasu, wanda su kan taimaka wurin kawo cigaba a duniyar adabi.