About
Personal Information
-
Suna
Maddi'u
-
Sunan Mahaifi
Mansur
-
Jinsi
Na miji
-
Ranar Haihuwa
March 3, 1990
-
Takaitaccen Bayani
Maddiu haifafen karamar hukumar Dutsen Jihar Jigawa ne. Yayi karatun Firamare da sakondire da jam'ia inda ya karanta ilimin kimiyar Kasa Wato Geography. Yana sha'awar rubutun al'adun mallam bahaushe.
Contact Address
-
Sunan Gari
Galamawa Quarters, Dutse
-
Karamar Hukuma
Dutse
-
Jaha
jigawa
-
Kasa
Nigeria