• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
    • Live Chat
    • Android
    • IOS App
  • Updates
  • About
  • Abokai(23)

Updates

About

Personal Information

  • Suna Aliyu Hassan Bajuwa
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa July 27, 1993
  • Takaitaccen Bayani Allah yana tare da masu hakuri

Contact Address

  • Sunan Gari Misau, Bauchi
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • JIBRIN ABBA
  • sulaiman labaran
  • WADA SHARIFAI NIG LTD Hello
  • Sagir B. Musa Muyi Zabe banda tashin hankali
  • Usama Shuaibu Goma إنا لله وإنا إليه راجعون. إنا لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى. Yanzu nan Allah yayima kakana M. Isiyaku (Dan-Abe) rasuwa kuma za'ayi jana'izarsa idan Allah ya kaimu safe a gidansa dake Kofar Kudu Falgore. Allah ya masa rahama.
  • Mansur Isyaku Assalamualaikum to all.
  • Ibrahim Bello
  • Lawi Yusuf Maigidan Sama Sunayen mata kashi 99% duk suna ?arewa ne da ga?ar /tu/. Illa ka?an daga cikinsu kuma suna ?arewa da wasalin /u/ da kuma ga?a /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ Ga dai ka?an daga cikin sunayen da suka ?are da ga?ar /tu/a ?arshen sunan kamar haka: Abidatu Aishatu Aminatu Asiyatu Atikatu Bahayuratu Bara’atu Bari'atu Bashamatu Fadimatu Falilatu Faridatu Hafsatu Hajaratu Halimatu Hannatu Hariratu Haulatu Hindatu Hurairatu Ikilimatu Izzatu Karimatu Khadijatu Kutailatu Layuzatu Layyanatu Libabatu Maimunatu Mansuratu Mariyatu Marwanatu Masa'udatu Mashi?atu Mulai?atu Muniratu Murjanatu Na'imatu Nafisatu Nasmatu Nusaibatu Rabiyatu Rahinatu Raihanatu Rayyanatu Rafi'atu Rufidatu Ru?ayyatu Ruwaidatu Sa'adatu Safiyatu Sakinatu Salamatu Salimatu Saratu Saudatu Sawabatu Sha'awanatu Shafa'atu Shamsiyyatu Silifatu Subai'atu Sumayyatu Ubaidatu Umaimatu Umratu Uzaifatu Zubainatu Zubaidatu Da sauransu Sai kuma wa?anda suka ?are da /'u/ su ne kamar haka: Aina'u Asma'u Hauwa'u Baila'u Hansa'u Safara'u Samara'u Shaima'u Tashaya'u Zahara'u Zurfa'u Kansa'u Rumasa'u Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Firdausi Ummul-khairi Ummul-kulthumi Ummul-sulaimi Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /u/ wa?anda ga?ar kalmominsu ya bambanta da juna kamar a wa?annan sunaye: Yuhanasu Zainabu Maryamu Bilkisu Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /a/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Adama Juwairiyya Ummu-Salma Rahila Da sauransu. Ba iya wa?annan ne kawai sunayen ba akwai su da dama in ka san wasu kai ma kana iya rubutawa. *Lawi Yusuf Maigidan Sama*
  • Hadiza Balarabe Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Barkanmu da Safiyar Laraba *Ya Allah ka kara mana lafiya mai inganci da abinda lafiya zata rayu dashi, Ka yaye mana dukkan abinda ke damunmu na 6oye dana bayyane* 🙏🙏🙏Amin🙏🙏🙏
  • Ibrahim Yakubu Assalamu'alaikum warahmatullah, barkanmu da safiyar wannan rana ta litinin. 6/11/2017
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support Center  -  Mobile Apps  -  Contact Us
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram