Bakandamiya
Assalamu Alaikum.
Muna sanar da ku, musamman ma'abota rubuce-rubuce, cewa yaune ranar farko da mutum zai iya sanya labarinsa don shiga gasar Bakandamiya.
Idan kun rigaya kun sanya falillahil hamdu, sai ku yi ta sharing don yan uwa su yi muku tsokaci. Idan kuma baku sanya ba, to maza ku garzaya www.bakandamiya.com don yin rajista (sign up) ku shiga.
Kuna iya sauke mobile app namu ta:
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bakandamiya
IOS: https://apps.apple.com/us/app/bakandamiya/id1149755198
Allah Ya baiwa mairabo sa'a.