Duk yanda ake fada mata rashin tabbaci na rayuwa bata taba yarda ba, idan misali akayi mata da mutuwa sai wasu tambayoyin su cunkushe mata, ko idan mai lafiya ya shiga halin rashinta, mai dukiya ya rasa dukiyarsa, sai a dinga fadin rayuwa kenan, bata da t...