-
Profile Type:
Personal
-
Profile Views:
684 views
-
Followers:
7 followers
-
Last Update:
January 19, 2021
-
Last Login:
January 16, 2021
-
Joined:
January 16, 2021
-
Member Level:
Basic
Update
-
-

Nafeesah salisu liked Arewa Students Orientation Forum's photo.
January 16, 2021
Aure Ko Boko?
Wani Kallo Da'ake yiwa Macen datayi jami'a, a Wasu Yankuna daga bangarorin Arewa Yasa Wasu matan basa sha'awar yin Karatun Boko Mai zurfi, Lamarin yajima Yana ciwa Al'umma tuwo a kwarya shin Ina gizo yake saqar... moreAure Ko Boko?
Wani Kallo Da'ake yiwa Macen datayi jami'a, a Wasu Yankuna daga bangarorin Arewa Yasa Wasu matan basa sha'awar yin Karatun Boko Mai zurfi, Lamarin yajima Yana ciwa Al'umma tuwo a kwarya shin Ina gizo yake saqar Ne?
•Shin Menene illar Yin Karatun Boko Mai Zurfi ga 'Ya'ya mata?
•Ko Kuma Menene amfanin Karatun Boko Mai zurfi ga 'Ya'ya mata?
•Shin 'Ya'ya mata dasukayi Karatun Boko ne kadai Suke Samun lalacewar tarbiya?
•Kokuwa Akwai Wasu da basuyi Boko ba Kuma su kazama Marasa tarbiyar Al'ada da addini
Al'amarin Yanada Sarqaqiya ammafa idan a kabi a Sannu Za'a Samu Mafita kasancewar ki Mace dake zaune a karkara ko Wani garin da Babu Makarantar Gaba Da Sikandire Hakan Yana nufin Cewa Burin ki na Zama Mace Mai ilimi bazai Cika ba?
Kokuwa Akwai Wata Hanyar?
•Meyasa iyaye a qananan Garuruwan AREWA basa amincewa ‘Ya‘yan su mata su fita Karatun gaba da Sikandire a Wasu Garuruwan?
Wannan Al'amarin Yana da Fadi Kuma da Girman Gaske da Dole sai anyi Dogon Nazari, Babu Shakka ASOF. Ta Dauki... less
Loading ...
About
Personal Information
-
Sunan Farko
Nafeesah
-
Jinsi
Mace
-
Ranar Haihuwa
April 22, 1996
-
Takaitaccen Bayani
Ni sunana Nafeesah ina an haifeni agarin Shika, kuma ni dalibace.
Contact Address
-
Sunan Gari
shika
-
Karamar Hukuma
giwa
-
Sunar Jaha
kaduna
-
Sunar Kasa
Nigeria