The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
Safwan Sa'ad Umar "Never be intimidated by the success of people, The Fact That You are *HERE* Doesn't Mean You Can't Be *THERE* The Only Difference Between *HERE* and *THERE* Is *T* Which Stands For *TIME*
Be Patient And Remain FOCUSED. GOD Bless us All.
Safwan Sa'ad Umar Assalamu Alaikum Yan uwa da abokan arziƙi da fatan mun wayi gari cikin ƙoshin lafiya, ina rokon yan'uwa musulmai su sani cikin addu'oin ku cikin wannan rana mai albarka fatan Allah Ubangiji shi biya mun dukkan buƙatuna na shi kuma yaye min dukkan... moreAssalamu Alaikum Yan uwa da abokan arziƙi da fatan mun wayi gari cikin ƙoshin lafiya, ina rokon yan'uwa musulmai su sani cikin addu'oin ku cikin wannan rana mai albarka fatan Allah Ubangiji shi biya mun dukkan buƙatuna na shi kuma yaye min dukkan damuwoyina dani dama sauran al'umma musulmi baki daya. Da kuma fatan Allah Ubangiji shi kawo saukin wannan hali da ƙasar mu ke ciki na annobar Coronavirous da kuma zubda jinin al'umma da ake yi Allah Ubangiji shi kawo mana karshen su ameen thumma ameen less
Rukayya Ibrahim lawal
Har kullum idan kana so ka ci nasara a rayuwa , kafara wanke zuciyarka kafin jikinka ka wanke harshenka kafin hannunka ka kyautata zato ga mutane.
A kullum a rayuwa ka kasance mai kyakkyawar zuciya da iklasi, kada ka bayyanawa... moreRukayya Ibrahim lawal
Har kullum idan kana so ka ci nasara a rayuwa , kafara wanke zuciyarka kafin jikinka ka wanke harshenka kafin hannunka ka kyautata zato ga mutane.
A kullum a rayuwa ka kasance mai kyakkyawar zuciya da iklasi, kada ka bayyanawa duniya aibun wani don... moreHar kullum idan kana so ka ci nasara a rayuwa , kafara wanke zuciyarka kafin jikinka ka wanke harshenka kafin hannunka ka kyautata zato ga mutane.