Shekarunta tara lokacin da ta fara haɗuwa da Lawisa. A ƙafa suke dawowa daga makaranta ita da wasu ƴan unguwarsu su da suka haɗa group. Nabila, Safina, Mahmud, Yaƙub sai Salman. kowa yana riga su isa gida. Tafiyar minti goma sai ta kai su mintuna sama da ...