Nagode da fatan alkhairi
Nagode da hakurin... moreNagode da fatan alkhairi
Nagode da hakurin jira
*
Idan yace baya so ya daina abinda yakeyi zaiyi karya, ba don kowa ba sai don Dije, sai dan yanayin da yake gani shimfide a cikin idanuwanta duk lokacin da Datti ya bude baki ya bishi da kalaman da ...
Habiba Mamun
Wato irinsu datti jarrabawa ne ga ahalinsu, saidai fa duk munin aiki, in Allah yaso yana lamuncewa bayinsa yin tuba na gaskia ya kuma tsaftace su. Allah ka tsare mana bakunan mu da aibata mutane bare muma abin y dawo ya safemu. Lubna Allah ya kara miki basira
Tsaye yake ba don babu wajen zama ba, idan ya juya a cikin gidan da zai iya kira da nashi yanzun sai yaji shi a cikin wata duniya ta daban. Duniyar da kamar idanuwa ya rufe ya bude ga ganta a ciki. Nisan daya hangone ya hade da shi kamar almara.
Har kullum akwai abinda ɗan Adamtakarmu ke gadar mana wanda sam be shafemu ba! Mun sani cewa rayuwarmu ba a hannunmu take ba, farin cikinmu ba ƙumajinmu ba ne amma ya kan ta'alaƙa ga kyautattuwar niyyarmu. Amma zinariyar idanunmu na kange mana daidaituwar...
Cikin watan Febrairu na 2021, babban bankin ƙasa na CBN ya fitar da sanarwar hana bankuna su yi hulɗa da kuɗaɗen intanet da ake kira Cryptocurrency, kuma yayi gargaɗi ga 'yan Nijeriya da su yi takatsantsan wajen ɗibga dukiyarsu a harkokin kuɗaɗen nan irin...
Tun muna yara ƙanana ake karanta mana labarin da ke littafin Iliya Ɗan Mai Ƙarfi wanda Malam Ahmadu Ingawa ya rubuta kuma kamfanin Gaskiya Corporation ya soma wallafawa a 1951. An ci gaba da wallafa a littafin ƙarƙashin kamfanin NNPC a shekarun 1976 da 19...
A ranar 9 ga watan Agusta na 2021 ne wata babbar kotun tarayya da ke birnin Fatakwal ta zartar da hukuncin cewar kuÉ—in harajin kayayyaki na VAT ba hurumin gwamnatin tarayya ba ne. Dalilin da ta dogara da shi kuwa shi ne, babu wata ayar doka da aka ambaci ...
Dalilan da suka hanata yi ma maza kudin goro akan cewa basu da adalci, zuciyoyin da suke kirjin su bangaren tausayi na wasu da yawa a mace yake kadan ne, mahaifinta baya cikin wannan dalilan, saboda shima ya kalle ta yace
Zaman da Asma'u ta yi don chat ɗin bai mata daɗi ba, kasantuwar jikinta bai iya ɗaukar sanyin da ke ratsa ƙafufunta yana shiga cikin jikinta, naɗe kafafuwan ta yi a kan kujerar one seater da take zaune, lokaci ɗaya kuma ta lulluɓe kaf jikinta da marron Hi...
"Fatima wai me yasa ba ki da mutunci ne, ke kullum cikin ƙorafi ki ke? Ke wace irin mace ce ne? Haka ki ka ga sauran mata na rayuwar auransu?"
"Kabir ka kirani da duk sunan da ranka yake so, amma wallahi ka ji na rantse ba zan juri wannan cin fuskarba. K...