• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Bukukuwa Masu Zuwa
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(4)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Hussaina Muhammad Shehu
    Hussaina Muhammad Shehu joined the group GAMZAKI WRITERS ASSOCIATION
    • Feb 14
    • Home of Qualitie Writer's association likes this.
  • Hussaina Muhammad Shehu
    Hussaina Muhammad Shehu joined the group Likita Bokan Turai
    • Feb 14
  • Hussaina Muhammad Shehu
    Hussaina Muhammad Shehu joined the group Sababbin Litattafan Halima K/Mashi
    • Feb 14
  • Hussaina Muhammad Shehu
    Hussaina Muhammad Shehu joined the group ZAUREN LAMTANA BINGEL/NOVELS ONLY
    • Feb 14
  • Hussaina Muhammad Shehu
    Hussaina Muhammad Shehu has just signed up. Say hello!
    • Feb 14
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Cikakken Suna Hussaina
  • Jinsi ko Nau'i Mace
  • Ranar Haihuwa September 17, 1995
  • Takaitaccen Bayani Ina sha'war karanta labarin aljanu dana yaki.

Contact Address

  • Sunan Gari Plateau
  • Karamar Hukuma jos ta arewa
  • Jaha Plateau
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A BA A YIN WUTRI BIYU A DARE DAYA Tambaya: Assalamu alaykum, Malam don Allah Malam amma naji wasu sunce wai idan mutum yayi wuturi a lokacin da ya yi sallan tarawi, toh wai idan zai yi nafila a cikin dare zai kara raka'a daya ya cika wuturin da ya yi da sallah tarawi. shine nake neman karin bayani plxx malam. Amsa: Wa alaikum assalam, Annabi S. A. W. yana cewa ba a wutiri biyu a dare daya, Na'am akwai malaman da suka faɗi siffar da ka ambata, saboda in ka yi hakan zai zamar da waccan ta farkon shafa'i, tun da wutiri daya ake yi a dare. Amma abin da yafi shi ne ko dai barin wutirin tare da liman ko kuma in ka san za ka sake wata sallar daren In liman ya yi sallama kai sai ka tashi ka karo wata raka'ar don ta zama shafa'i kai a wurinka kafin ka yi sallama ,, wannan zai sanya ya zama ba ka yi wutiri ba a lokacin Annabi S. A. W. yana cewa: "Ku sanya sallarku ta karshe da daddare wutiri". Allah ne mafi sani. Amsawa: Dr Jamilu Zarewa 07/06/2017
  • Lawan Dalha Hello
  • Shamsuddeen Salisu A madadin Yan'uwa da Abokan Arziki Iyalan Mal. Salisu Muhammad Lawal Marabar Kankara Muna farin cikin gayyatar Al'umma Masoya Zuwa Daurin Auren diyarmu FATIMA SALISU Da Angonta MAL. KABIR NASIR Wanda za'ayi Insha Allah Kamar haka Rana: Asabar 27/02/2021 Lokaci:Karfe 1:15 na rana Wuri: Masallacin Juma'a na JIBWIS Marabar Kankara. Allah Yabada Ikon Zuwa Amiiin.
  • Hafsat Ibrahim Assalamu alaikum. Kakannin mu da iyayen mu marubuta, da yan uwa abokan aiki marubuta. Muna yiwa kowa fatan alkairi, da fatan kowa ya koma gida lafiya. Allah ya maimaita mana Amin.
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact  -  Mobile Site
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram