Create Account

You will use your email address to login.

Password must be at least 6 characters and contain one upper and one lower case letter, one number and one special character. The password should not contain special characters \ , / & : .

Enter your password again for confirmation.

This will be the end of your profile link, for example:
http://bakandamiya.com/profile/yourname

 
 

Member Sign In

If you already have an account, please enter your details below. If you don't have one yet, please sign up first.

 
 
 
Forgot Password?
Bakandamiya
All
  • Everywhere
  • Forums
  • Blog Entries
  • Classifieds
  • Videos
  • Album Photos
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Tambayoyi
  • Zauruka
  • Makalu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sanarwa
  • Ra'ayoyi

Login

 
 
 
Forgot Password?
Sign Up

Sign Up

Create Account

You will use your email address to login.

Password must be at least 6 characters and contain one upper and one lower case letter, one number and one special character. The password should not contain special characters \ , / & : .

Enter your password again for confirmation.

This will be the end of your profile link, for example:
http://bakandamiya.com/profile/yourname

 
 
Login
  • Sign In
  • Sign Up
All
  • Everywhere
  • Forums
  • Blog Entries
  • Classifieds
  • Videos
  • Album Photos
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Tambayoyi
  • Zauruka
  • Makalu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sanarwa
  • Ra'ayoyi
  • Updates
  • About
  • Abokai(131)
  • Hotuna

Updates

Loading
  • Usman
  • Everyone
Loading Loading ...
  • Lawan  Dalha
    Lawan Dalha is now friends with Usman.
    December 3, 2016
    • Translate
  • Usman
    Usman is now friends with Shamsu.
    December 3, 2016
    • Translate
  • Usman
    Usman has just signed up. Say hello!
    December 2, 2016
    • Bakandamiya, Jamila Mustapha, and Abubakar Rabiu KanoGurus reacted on this.
View More
Loading Loading ...
There are no more results to show.

About

Personal Information

  • Suna Usman
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa May 31, 1990
  • Kasa Nigeria

Contact Information

  • Sunan Gari Bauchi

Personal Details

  • Takaitaccen Bayani Suna na usman ina son mai sona sannan ina kin wanda baya sona amma duk saboda Allah

Abokai

  • Bakandamiya Assalamu Alaikum. Muna sanar da ku, musamman ma'abota rubuce-rubuce, cewa yaune ranar farko da mutum zai iya sanya labarinsa don shiga gasar Bakandamiya. Idan kun rigaya kun sanya falillahil hamdu, sai ku yi ta sharing don yan uwa su yi muku tsokaci. Idan kuma baku sanya ba, to maza ku garzaya www.bakandamiya.com don yin rajista (sign up) ku shiga. Kuna iya sauke mobile app namu ta: Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bakandamiya IOS: https://apps.apple.com/us/app/bakandamiya/id1149755198 Allah Ya baiwa mairabo sa'a.
  • Ibrahim Inyass Abdulkadir Kaji Aikin Uba mai kaunar Alumman sa Sarkin Bauchi Dr Rilwanu Suleiman Adamu C.F.R ------------------------------------------------------------ Labari mai dadin ji Maimarta Sarkin Bauchi Dr Rilwanu Suleiman Adamu C.F.R ya kafa Gidauniya Domin Tallafawa ma Yayan marasa Galihu Dan su samu ingantaccen Ilimi kan Kulawarsa Sarkin Bauchi ya kaddamar da tsarin yanda masarauta da Attajirai zasu Tallafi yaran Talakkawan jihar sa Domin taimakawa da kuma kara zumunci tsakanin masu sarauta Attajirai da kuma marasa Galihu, Bude Gidauniyar mai suna (Amir (Dr) Rilwanu Suleimanu Adamu foundation) Kai tsaye Sarkin yayi Umarnin a nemo yaran Talakawa guda 30 wanda zasuyi Jarrabawa ta Jamb aka biya musu tare kuma da Daukar nauyin karatun su har su kammala jami'a wannan a matakine na Gwaji wanda Gidauniyar zata cigaba da Daukar nauyin yaran marasa karfi iyakar I yawanta har sai an tabbatar da samun nasarori, "Daga cikin mutanen da aka zaba an zabi mata guda goma sha tara 19 maza guda Goma sha daya 11, wanda Zaa fara Wannan shiri dasu, Lokacin da yake jawabi a wajen mai martaba sarkin Bauchi farko ya mika Godiyarsa ga Allah daya nuna masa wannan rana mai dauki da dunbin tarihi da kuma bashi ikon kaddamar da wannan GIDAUNIYYA, sai ya zarce da kira ga daliban dasu kasamu wannan TALLAFI da suyi amfani da wannan dama na kara azaman yin karatu da sadaukarwa don samun ilimi mai Albarka maimartaba yace jihohin kudanci sunyi mana nisa wajen Irin wannan Gidauniyar wanda mune mukafi chanchanta wanda muke kan koyarwa ta Addinin Musulunci da ke koyar da tausayi tsakanin Al'umma wajibi ne Shugabanni su zamo rahama wa marasa karfi da suke karkashin su shine ke samar da kauna tsakanin Al'umma ALLAH KA BAMU IKON DOEREWA KAN WANNAN AIKI.
  • Abubakar Musa Mussaddeeq
  • Abdallah Ahmad ????????MALAMAN HIKIMA SUNCE???? Idan Kana Son Kaga Yadda Duniya Take Bayan Mutuwarka, To Ka Kalle Ta Bayan Mutuwar Waninka...! Idan Ka Lura Da Yadda Masoya Suke Mancewa Da Masoyansu Matattu, To Lokacin ne Zaka Tabbatar Da Cewa Mafi Soyuwar Masoyanka Zasu Mance Da Kai Bayan Mutuwarka, Ko Kuma Duniyar Ta Shagalantar Da Su Daga Barin Tunawa Da Kai... Saboda Haka Ka Sanya Dukkan Rayuwarka Ga Allah, Shine Kadai Bazai Mance Da Kai Ba, Ka Kyautata Alakarka Da Allah, Shine Kadai Baya Karewa Har Gaban Abada. ????BARKA DA WARHAKA????
  • Lawan Dalha https://www.youtube.com/watch?v=uXbp8mbxljw&feature=share
  • Eng Rabiu
  • Muhammad Ismail Ali Assalamu alaikum,  ina bawa yan uwana mabiya wannan shafi hakuri na rashin ganin post akai-akai wannan yana faruwa ne dan rashin samun lokaci da kuma wani sa'i ina samun matsala wajen shiga wannan shafi walau ta dalilin network ko wani abu maka mancin haka, sannan ina godiya ga shafin #bakandamiya wanda shine yayi sanadiyyar taramu anan dan sada zumunci Allah ya daukaki wannan shafi. nagode naku  Muhammad Ismail Ali. 
  • Buhari junaidu
  • usman aliyu
  • Tasiu Muhammed Sani ina godiya ga Allah S.W.T da shigowa wannan babban tasha ta bakandamiya
Previous
Next

Hotuna

  • Usman's Photos
  • Albums
    There are currently no Photo Of You .
View More
© 2019 Bakandamiya Game da Mu Talla Terms Privacy Tuntube mu Android App IOS App
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
Share