• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Home
  • Rubutu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Zauruka
  • Profile Type: Personal
  • Profile Views: 2,338 views
  • Followers: 0 followers
  • Last Update: Jul 25
  • Last Login: Jul 25
  • Joined: November 22, 2021
  • Member Level: Basic
  • Update
  • About

Update

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Jul 25
    Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da biyu
    Nagode da fatan alkhairi
    Nagode da tarin addu'o'inku
    Wanda suka kira, sako ta whatsapp, text, wattpad harma wanda suka turo ta email dina domin tambayar lafiyata, nagani, nagode kwarai, Allah ya saka da alkhairi
    Na kuma gode da uzurin da kukeyi mun.
    &...
    • 20 people like this
    • View all 12 comments
    • Zainab Yakubu
      Zainab Yakubu Allah sarki yalwa taban tausayi wlh Lubna Allah ya qara basira ya kuma sanya albarka acikin rayuwar aurenki,ina tayaki murna
      • Jul 25
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Rahmatu Lawan Masha Allah, barka barka Madina 'yar Kabiru ce ta halal. Allah Ya kara basira, Lubna!
      • Jul 25
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Ummukulsum Imam Ki kyale mutanen nan haka pls๐Ÿ˜ง
      • Jul 26
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Abdullahi Hafiza Allahumma barik
      • Aug 7
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Ummu Amjad Jaxakillahu khairan lubna
      • Wed at 10:14 PM
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 30
    Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da daya
    Kwanaki biyu kenan, da Nawfal ya same shi ya mika masa wasu takardu guda biyu, kamar yaki karba, kamar ya cewa Nawfal din ya fara fada masa abinda yake cikin takardun kafin ya karba, sai yayi karfin halin mika hannu ya amsa, ya bude ya karanta, nauyin abi...
    • 34 people like this
    • View all 29 comments
    • Zainab Yakubu
      Ummu Amjad Allah ya kara basira da karfin idaduwa littafin yayi sosai da sosai
      • Jun 13
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Abdullahi Hafiza Thanks
      • Jun 23
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      khadija Diamond Allah yasa Aunty Lubna lfy dai
      • Jun 29
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Hafsat Ibrahim Assalamu Alaikum. Hope dai kina lfy
      • Jul 3
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Ummieyfalalu Dan Allah in da mai complete din ใ€ŠRANA DAYAใ€‹ na halima k mashi ina do
      • Jul 3
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 24
    Rai da kaddara 2: Shafi na talatin
    Rawar da zuciyar shi takeyi ce tasa har duka jikin shi na amsawa, ta waje da ta ciki, a zaune yake, sai yakejin kamar ya kwanta, ko zai samu sauki, ko zaiji wani abu ya zame mishi dai-dai ko da na dan lokaci ne, takarda ce a hannun shi, kwara daya da take...
    • 30 people like this
    • View all 12 comments
    • Zainab Yakubu
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira
      • May 24
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Hassana Bello Amrya jazakillah khair
      • May 25
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Muneerah Shuaibu Jzkllh bi jannah
      • May 26
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Samira Muhammad Allah kara basira,muna gdy matuka
      • May 27
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Abdullahi Hafiza Mashallah
      • May 30
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 16
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da tara
    "Hamma zan kirga daya zuwa goma, idan baka bude kofar nan ba zan karya in shigo"
    Yana jinshi, tunda ya karaso kofar dakin yaji takun tafiyar shi, saboda Khalid baya iya tafiya da takalmi baija kafa ba, har mamakin shi yakeyi, bashida wani nauyi balle yac...
    • 34 people like this
    • View all 12 comments
    • Zainab Yakubu
      Maryam Lawan Much love sister Allah yaqara basira da zaqin hannu Wannan page namu ne ๐Ÿ˜
      • May 16
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Hajara Suraj Allah yaqara basira
      • May 18
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Haleema Aliyu Allah ya qara basira
      • May 20
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Khadija Bashir Allah ya kara basira
      • May 23
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Abdullahi Hafiza Thanks
      • May 30
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 16
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da takwas
    Ba zaice ga asalin abinda ya faru da Baban shi ba, tun idan ya rufe idanuwanshi yana hada kadan daga cikin alamomin fuskar Bukar har ta bace masa, muryarshi da yake tunawa ma gani yake kamar hasashen zuciyarshi ne. Sauran abubuwan a bakin Saratu yaji
    "Ba...
    • 35 people like this
    • View all 15 comments
    • Zainab Yakubu
      Khadija Bashir Godiya mai tarin yawa
      • May 23
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Khadija Salisu Allah y kara basira.
      • May 24
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Sarkinyaki Alah ya kara basira
      • May 24
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Khadija Shehu Godiya metarin yawa
      • May 29
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Abdullahi Hafiza ๐Ÿ˜
      • May 30
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 9
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da bakwai
    Kallon shi takeyi, sai take ganin kamar ta kalli mudubi, saboda tana da tabbacin tashin hankali da ciwon zuciyar da yake tattare da ita ne a tare dashi, irin abinda take ji ne shimfide a cikin idanuwan shi, kuma tana da yakinin idan akwai wanda yasan ciwo...
    • 33 people like this
    • View all 19 comments
    • Zainab Yakubu
      Aisha Bello โ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธ
      • May 13
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Maryam Lawan Allah yaqara basira sis lubna
      • May 13
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Khadija Bashir Allah ya kara basira
      • May 23
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Fatima Abdullahi Thank you so much Allah ya qara Baseera
      • May 23
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Abdullahi Hafiza ๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช
      • May 30
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu commented on Lubna Sufyan's blog entry.
    May 6
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da shidda
    Duk labarun tashin hankalin da yake ji basu taya shi shiryawa zuciyar shi wannan da yake so wani ya girgiza shi yace masa mummunar mafarki ne yakeyi ba, ko a tarihi ba zai tuna kunnuwan shi sun tsinkayo mishi wani yana bada labari kwatankwacin abinda yake...
    • 31 people like this
    • View all 19 comments
    • Zainab Yakubu
      Hassana Bello Jazakillah khair. Wannan barka d sallan sis Lubnaa...... ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“๐Ÿ˜ฐ
      • May 7
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Khadija Shehu Allah yasa bai haramtawa salim keba madina
      • May 7
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Samira Muhammad Allah kara basira gdy mu ke
      • May 7
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira
      • May 8
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Abdullahi Hafiza Fatan alkhairi
      • May 30
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 6
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da shidda
    Duk labarun tashin hankalin da yake ji basu taya shi shiryawa zuciyar shi wannan da yake so wani ya girgiza shi yace masa mummunar mafarki ne yakeyi ba, ko a tarihi ba zai tuna kunnuwan shi sun tsinkayo mishi wani yana bada labari kwatankwacin abinda yake...
    • 31 people like this
    • View all 19 comments
    • Zainab Yakubu
      Hassana Bello Jazakillah khair. Wannan barka d sallan sis Lubnaa...... ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“๐Ÿ˜ฐ
      • May 7
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Khadija Shehu Allah yasa bai haramtawa salim keba madina
      • May 7
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Samira Muhammad Allah kara basira gdy mu ke
      • May 7
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira
      • May 8
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Abdullahi Hafiza Fatan alkhairi
      • May 30
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Mar 11
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da uku
    Ba don wani ya fada mata cewar don an haifeta a marake, ta girma, tayi aure anan zata kare sauran ranakun ta a cikin kauyen ba. Kawai a jikinta take jin cewa anan din za'a binneta wata rana, ko da zata bar Marake sai dai tayi tafiyar da sunan ziyara, ba w...
    • 41 people like this
    • View all 29 comments
    • Zainab Yakubu
      Aisha Kalli Thanks
      • Mar 13
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Salisu Mungode sosai
      • Mar 14
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Halimatu Sada Tnx alot.. waiting for next page๐Ÿคฉ
      • Mar 15
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Halimatu Sada Slm 24 shiru har ynx๐Ÿค” allah yasa lpia
      • Mar 21
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Khadija Salisu Da fatan lpy dai mun jiki shiru
      • Mar 24
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Mar 11
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da biyu
    Datti take kallo da yake kwance, motsin kirki ma baya son yi, yanzun saiya wuni cikin gida baj fita ba. Kamar babu wani abu daya rage masa a waje, duka duniyar shi na cikin gidan, na tare da ita yanzun da babu yaransu. Sauran gonakin su na cikin Marake ak...
    • 37 people like this
    • View all 20 comments
    • Zainab Yakubu
      Hafsat Gwadabe Allah ka hore mana biyayar yayanmu. Datti ya samu yayan da yake nema, amma kum sun zamar masa babbar jarrabawarsa a ryuwa.
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Faizah Barwa Masha Allah.Sai yau n gane yadda zan yi comment da like a nan.
      Allah ya kara basira
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Kalli Thanks
      • Mar 13
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Halima Dogondaji Muna godia munji shiru harynx dafatar lfy
      • Mar 22
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Halima Dogondaji Muna godia munji shiru harynx dafatar lfy
      • Mar 22
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Feb 25
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha tara
    ...  moreDakika
    Mintina
    Awanni
    Kwanaki
    Satittika
    Watanni
    Shekara daya
    Shekara biyu...

    Gani yake kamar idanuwan shi ya rufe ranar da Mero ta tako cikin gidan shi a matsayin mata, ya bude su ya ganta rike da rabon da suka samu, ya ganta rike da dansu Haida...  
    • 36 people like this
    • View all 18 comments
    • Zainab Yakubu
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira Aunty Lubna
      • Mar 3
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Fatima Musa Weldone Lubna
      • Mar 4
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Bunu Wayoo datti
      Allahu Akbar๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Zubaina Ibrahim Mun gode
      • Mar 11
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Samira Muhammad Datti Allah sa an huta ,daada Allah ya hada ki da bukar a can
      • Mar 11
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Feb 22
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha takwas
    Wannan shafin sadaukar wa ne ga duka daukacin iyaye.

    *

    Sai ace jiki daya gareka, ruhi daya, zuciya daya. Ba musanta hakan Yelwa take sonyi ba, tarin tambayoyi ne take dasu kawai, tun daga lokacin da ta hadu da Kabiru, ta dauka wani kasone mai girma ...
    • 43 people like this
    • View all 17 comments
    • Zainab Yakubu
      khadija Diamond Masha Alla, Allah yy kara basira.
      • Feb 21
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Zainab Yakubu Allah sarki iyaye daban suke Allah ka saka musu da gidan aljanna,a kullum burinsu suga yayaansu sunfi na kowa samun ci gaba amma yaran ba kowa ke gane hakan ba
      • Feb 22
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Asiya Black Allah ka iya mana abinda ba zamu iya ba
      • Feb 28
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Fatima Musa Masha Allah, Allah ya biya iyayen mu da aljanna
      • Mar 4
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Khadija Shehu Weldone lubna!Allah yabiyaki da alheri
      • Mar 8
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Mudassir Abdallah's playlist.
    Feb 2
    Wakar Kwankwaso
    ALLAH GA KWANKWASO NAN
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      file%3A%2F%2F%2Fstorage%2Femulated%2F0%2FXender%2F... (87 plays)
    file%3A%2F%2F%2Fstorage%2Femulated%2F0%2FXender%2Faudio%2FAL
    1 track
    • Zainab Yakubu likes this.
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Feb 2
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha shida
    Nagode da fatan alkhairi
    Nagode da hakurin...  more
    Nagode da fatan alkhairi
    Nagode da hakurin jira

    *

    Idan yace baya so ya daina abinda yakeyi zaiyi karya, ba don kowa ba sai don Dije, sai dan yanayin da yake gani shimfide a cikin idanuwanta duk lokacin da Datti ya bude baki ya bishi da kalaman da ...  
    • 46 people like this
    • View all 23 comments
    • Zainab Yakubu
      khadija Diamond Allah sarki daada dole ciwon zuciya y kamaki, amma mug salim y kamata ta aura gsky
      • Feb 12
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Hajara Suraj Uhhmmm Lallai Datti... Tnx for the update Allah yaqara basira amma don Allah kidan dinga bamu akan lokaci labarin yafi suger
      • Feb 16
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Salisu Thanos so much
      • Mar 1
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Salisu Thanks much
      • Mar 1
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Habiba Mamun Wato irinsu datti jarrabawa ne ga ahalinsu, saidai fa duk munin aiki, in Allah yaso yana lamuncewa bayinsa yin tuba na gaskia ya kuma tsaftace su. Allah ka tsare mana bakunan mu da aibata mutane bare muma abin y dawo ya safemu. Lubna Allah ya kara miki basira
      • Mar 3
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Jan 15
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha biyar
    Da akace komai na da lokacin shi, a cikin lissafin mutuwa, aure, haihuwa da arziki sune sama. Komai sai yabi bayansu har suna danne wasu abubuwan, a shafuka na kwakwalwar Julde yanda lokaci ya kasance a bangarenshi saiya sha shi tunanin ba zai taba nuna m...
    • 46 people like this
    • View all 17 comments
    • Zainab Yakubu
      Mariya Jzk lubna,Allah kara basira
      • Jan 15
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Zainab Yakubu Allah sarki ashe bakin datti shi ya lalata rayuwar yaran sa,shi yasa manzon Allah s.a.w. yace idan kaga mutum yana aikata laifi idan baza ka masa fada ba kar kana la antarsa ko yawan magana akansa inba haka ba sai Allah ya jarrabi mutum da irin wannan...  moreAllah sarki ashe bakin datti shi ya lalata rayuwar yaran sa,shi yasa manzon Allah s.a.w. yace idan kaga mutum yana aikata laifi idan baza ka masa fada ba kar kana la antarsa ko yawan magana akansa inba haka ba sai Allah ya jarrabi mutum da irin wannan laifin kan ya bar duniya.Allah kasa mu fi qarfin zuciyarmu ameen  
      • Jan 15
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Ayusher Muhd Thanks dear
      • Jan 18
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Hassana Bello Jazakillah khair sis lubna. Datti Allah y shiryi masu hali irin naka. Allah y tsaremu d iylanmu. Ameen
      • Jan 19
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Halimatu Sada Thanks ๐Ÿ˜Š kwana biyu shiru
      • Jan 31
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Jan 6
    Rai da kaddara 2: Shafi na tara
    Lokutta mabanbanta tana jin ana bada labarai akan soyayya, idan kafin aurenta da Datti ta dauka so wani nisantaccen abune da yafi karfin mutanen karkara, kamar so din nau'i ne najin dadi da bakowa yake da rabon samun shi ba, da yawan mutane, cikin su hard...
    • 56 people like this
    • View all 25 comments
    • Zainab Yakubu
      Nafisa Muhammad Allah ya saka da Alheri
      • December 4, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Ummyter Abdallah Ma sha Allah, sannu da kokari
      • December 5, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Zubaina Ibrahim Tnx dear
      • December 6, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      haulat Kyari God bless your hustle
      • December 14, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Muhsinah Yakubu ๐Ÿ‘
      • Jan 12
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Jan 5
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha hudu
    Daga nesa suke jin labarin mutuwa, a wautar tunani irin nasa bata hango zumuncin mutuwa zai biyo takan wanda suka sani nan kusa ba. Sai dai kamar yanda ake fadine, rai bakon duniya. Musamman Yelwa da idan gari ya waye ta tashi, sai ta fito ta taka kafarta...
    • 46 people like this
    • View all 20 comments
    • Zainab Yakubu
      Bilqess197 Jazakallah bii khair lubna
      • Jan 6
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Kalli Bawa baya gujewa qaddarar sa
      • Jan 7
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Hassana Bello Jahilci baiyiba a rayuwa, wato Datti harwani larbci aka jawo aka fassara. Jazakillah khair sis Lubna
      • Jan 8
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Rabiatu Mahmud Su Datti fulanin asali
      • Jan 8
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Aisha Abdulazeez Godiya dozen
      Su datti rayuwa ta juyo kanka
      • Jan 9
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    December 25, 2021
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha biyu
    Ruwan da Julde yayi nufin hadiyewa ne yaji ya zarce yana bin wata kofar da ba hanyar shi ba, ya kuma toshe masa wucewar iska, abinda ya saka shi fara tari babu kakkautawa a lokaci daya yana kokarin ganin numfashin shi ya saitu, ruwan ya kara sha yana jan ...
    • 53 people like this
    • View all 21 comments
    • Zainab Yakubu
      Asiya Black Datti kam da alama shine silar da komai ya lalace
      • December 22, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      khadija Diamond Gsky Allh y kara basira
      • December 22, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Jamila Hassan Son so fisabilillahi sweetheart
      • December 23, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Fatima Umar Wai Allah sarki Dada Allah yasa kici jarabawar daya tunkaroki
      • December 23, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Muhsinah Yakubu Hmm
      • Jan 12
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    December 14, 2021
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha daya
    Yelwa take kallo, idanuwanta a rufe, Saratu da take gabanta tana mata kwalliya, ta diga mata kwallin daya fara tun daga goshinta zuwa karan hancinta, da alama digon zai dire ne har habarta cikin kwalliyar su ta fulani, bakinta ma a zane yake da bakin kwal...
    • 52 people like this
    • View all 28 comments
    • Zainab Yakubu
      Fatty Noor Yanxu saura Mero ce kadae ta rage bata bayyana ba.... muna godia.
      • December 18, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Sanah Adda kina kasheni
      • December 21, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Asiya Black Mal. Kabiru ya bayyana
      • December 22, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Mariya Wai ya kuke bin yayana da mugun baki ne๐Ÿ˜
      • December 23, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Muhsinah Yakubu ๐Ÿ‘๐Ÿป ๐Ÿ‘๐Ÿป โค๏ธ
      • Jan 12
      • -
      • Report
  • Zainab Yakubu
    Zainab Yakubu liked Lubna Sufyan's blog entry.
    December 8, 2021
    Rai da kaddara 2: Shafi na takwas
    "Ki rage fita da yarinyar nan saboda bakin mutane da kuma miyagu, idan bikine ko suna ki barta wajen Abu, idan tare zaku je ki biyo ki kawota gida"

    Shine abinda Innar A'i tace mata lokacin da taje yawon arba'in ta kuma kwance goyon Yelwa tana mika ma I...
    • 70 people like this
    • View all 30 comments
    • Zainab Yakubu
      Munauwarah Mustapha Muna godiya Anty lubnah
      • November 27, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Munirah MuhammadBashir I loveyour books musamman ta yadda labaran ki suke taba zuciya. God bless your hustle
      • November 29, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Ummyter Abdallah Muna godiya fasiha
      • November 30, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Fatima Umar Mashaa Allah ,sannu da kokari Allah yakara basira
      • December 2, 2021
      • -
      • Report
    • Zainab Yakubu
      Zainab Fateema Interested
      • December 6, 2021
      • -
      • Report
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Sunan Farko Zainab
  • Sunan Karshe Yakubu
  • Jinsi Mace
  • Ranar Haihuwa March 30, 1989
  • Takaitaccen Bayani Muslima

Contact Address

  • Sunan Gari Gombe
  • Karamar Hukuma Gombe
  • Sunar Jaha Gombe
  • Sunar Kasa Nigeria
© 2022 Bakandamiya About Terms Privacy Subscription Earn Money Advertise Contact
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram