• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(11)
  • Hotuna(1)

Updates

About

Personal Information

  • Suna Zainab
  • Sunan Mahaifi Alhamdulillah
  • Jinsi Mace
  • Ranar Haihuwa August 28, 1985
  • Takaitaccen Bayani Nima ina son kasancewa daya daga cikin number na wannan group

Contact Address

  • Sunan Gari Kaduna
  • Karamar Hukuma Kaduna north
  • Jaha Kaduna
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A Assalamu alaikum Malam, Mutum ya rasu sai ya bar yayye biyu maza, da yayye mata wadanda suke uba daya, da kuma mahaifiyar sa, ya za a raba musu gadon? Amsa: Wa alaikum assalam, Za’a raba dukiyar kashi shida, a bawa uwa kashi daya, ragowar kashi biyar din a bawa yan'uwa su raba, namiji ya dauki rabon mata biyu. Amsawa: Dr. Jamilu Yusuf Zarewa Daga zauren Fatawowin Rabon Gado Guda 212
  • Rahmatu Lawan GORON JUMMA'A INA YAWAN FITAR DA MANIYYI SABODA MIJINA BA LAFIYA Tambaya: Assalamu Alaikum , Dr macece mijinta ba yada lafiyan aure tsawon lokachi, sai ya zamana tana yawan releasing ba sai tayi wani dogon tunani na sha'awaba, ya matsayin ibadarta yake? Amsa: Wa alaikumus salam To gaskiya abin da yake daidai shi ne: ya nemi magani, in kuma bai samu ba, ana iya raba auran, tun da yana daga cikin manufofin aure, katange ma'aurata daga fadawa haramun, kamar yadda shararren hadisinnan ya tabbatar. Yawan fitar maniyyi zai iya zama lalurar da za ta iya haifar da saukin sharia, saidai na ki ba zai zama lalura ba, saboda iyayenki za su iya wajabtawa mijin neman magani, in kuma bai samu ba, za ku iya rabuwa, Allah ya azurta kowa dağa falalarsa. Cigaba da zamanku a wannan halin yana iya jefa ki cikin hadari, mata nawa ne suka zama mazinata ta hanyar wannan sababin? Ya wajaba ki yi wanka duk sanda maniyyin ya fita, tun da ya fita ne ta hanyar jin dadi. ALLAH NE MAFI SANI Daga zauren Filin Fatawa na Dr. Jamilu Zarewa 12/6/1437
  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Abdulwahab Masha Allah Juma'at Kareem *Ya Allah ka karbi ibadan'mu Ameeen *Ya Allah ka azurta'mu da azurtawarka *Ya Allah ka suturtamu da suturtawarka *Ya Allah kai mana afuwa dan afuwarka *Ya Allah kai mana Rahama dan rahamarka *Ya Allah ka shiryemu shirin addinin musulunci *Ya Allah kasa daga naka mukara zamana naka *Ya Allah kasa daga ba naka ba muzama naka *Ya Allah ka kara karemu daga dukkan sharrin banjiba banganiba😭🙏 *Ya Allah kajikan iyayen'mu Allah kajikan'mu Allah kai mana gafara Sabi da monzan Allah s.a.w 🤲 Allah kasa mudace duniya da Lahira Juma'at Kareem Daga Abdulwahab hamisu ishaq damboodeen
  • abdullahi shuaibu
  • Zainab Adamu Abare
  • Rabi'a Yahya
  • Mujallar Managarciya Amarya ta rasu awa uku kafin aurenta https://managarciya.com/2021/01/04/amarya-ta-rasu-awa-uku-kafin-ɗaurin-aurenta/
  • Hon.Haruna Shekaran Gama Mu ƙaunaci junanmu saboda Allah 'yan uwa na.
  • husaina muhammad muhammad Barka da wannan rana
Previous
Next

Hotuna

  • Wall Photo­s 1 photo

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support Center  -  Mobile Apps  -  Contact Us
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram