• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(10)
  • Hotuna(1)

Updates

About

Personal Information

  • Suna abba
  • Sunan Mahaifi muhamamad
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa January 1, 1995
  • Takaitaccen Bayani Ina san rubutu, domin isar da saƙo ga al'ummah ta hanyar wa'azi ko faɗakarwa.

Contact Address

  • Sunar Unguwa muntsitra Quarters [map]
  • Sunan Gari kirikasamma
  • Karamar Hukuma kirikasamma
  • Jaha jigawa
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Rabiatu SK Mashi
  • Bamai Dabuwa
  • Ummyter Abdallah Madam din Dana kewa aiki jiya ta aikeni na sayo mata semo 2kg,danaje shagon sai na tarar sai 1 kg,so na dawo ban sayo ba shine tace min ni Wawa ne bana amfani da hankalina na sayo 1kg guda biyu ya zama 2kg Kennan idan an hada,na bata hakuri dai ta hakura,yau kuma tace na sayo mata slippers number 8,danaje babu sai lamba 4 shine na sayo lamba 4 guda biyu,na kawo batace komai ba Naga tana hada mini kayana cikin jaka,shine nake tambaya ko wanki zatayimin koko daki zata canjamin🤪🤪🤪
  • Amrah Auwal 'Yancin Kai! Naija@60 By Princess Amrah NWA Da Me Za Mu Ji? Cin hanci da rashawa wanda ya zama tamkar ruwan shan dan Nigeria? Fyade da ake wa iyalanmu ba manya ba kananan yara? Rashin tsaro na wannan kasar tamu da ya zama makasar da damar al'ummarmu? Masu garkuwa da mutane da suka hana mu sakat a wannan kasar tamu ta Nigeria? Yan fashi da makami da ke zubar da jinin musulmi a kowacce dakika? Rashin darajta al'ummar musulmi da addinin musulunci baki daya? Ilimi da ke neman gagarar dan talaka? Tsadar abincin cinmu na yau da kullum? Ko kuwa tsadar man fetur? Da wannan ne zan yi murnar cikar shekara sittin da samun yancin kan Nigeria? A ina yancin yake? Nigeria da yanci ya'yan cikinta babu yanci? Nigeria da yanci abincin ci ya gagari ya'yanta? Nigeria da yanci muhallin kirki ya gagari ya'yan cikinta? Nigeria da yanci ya'yan cikinta suna farautar yan uwansu? Nigeria da yanci kodayaushe ya'yan cikinta cikin dar-dar suke? A lokacin da girma yake kara kama Nigeria, a lokacin ne take kara komawa baya. Take kara tabarbarewa, Wannan shi Hausawa ke kira da GIRMA BA WAYO! Ba fita murnan cikar shekararta sittin ya kamata mu yi ba. Ba saka rigunan green and white ba, ba zanen green white green a fuska ba, ba raye-raye ba, ba yawaita posting happy independence day ba. Addua ce kadai mafita. Mu tashi mu roka wa kasarmu zaman lafiya da kwanciyar hankali. Mu roki Allah sassaucin wannan tsadar abinci da abun sha. Mu so junanmu. Mu kyautata wa junanmu. Amrah Mashi
  • BABA IDREES Good things come to those who hustle.
  • Basira Sabo Nadabo
  • Aminu Idris
  • ummi umar Abubakar
  • lipton girl Aisha
Previous
Next

Hotuna

  • Wall Photo­s 1 photo

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support  -  Stock Photos  -  Contact Us  -  Mobile Apps
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
Create New Content
  • Kasuwa
Add Link