Kallon ta Abu takeyi, in da wani yace zata taba kallon Dije da irin wannan idanuwan zata karyata, saboda Dije ce, Dije da ko lokacin da Datti ya auro ta da kuruciya bata ga alamar hauka a tattare da ita ba. Ashe dai hauka bashi da alaka da shekaru? Ashe h...
Kallon ta Abu takeyi, in da wani yace zata taba kallon Dije da irin wannan idanuwan zata karyata, saboda Dije ce, Dije da ko lokacin da Datti ya auro ta da kuruciya bata ga alamar hauka a tattare da ita ba. Ashe dai hauka bashi da alaka da shekaru? Ashe h...
A kullum daraja da Alfanun shinkafa yar Hausa karuwa yake yi,musamman da ya kasance a yanzu tana dab da zuwa,yayin da kamfanonin shinkafa suka bazama har gonakin da ake noma shinkafar suna saye tun kafin a kai ga girbeta.
Assalamu alaikum warahmatuLLAHI ta'ala wa barakatuhu. A maƙalar da ta gabata mun tsaya ne a kan yadda ake samar da ganɗoki a labari, inda muka yi bayani sosai muka kawo misalan irin yadda ake samar da ganɗoki (wato zaƙuwa da son jin cigaban labari). A wan...
Assalamu alaikum wa rahmatulLAHI ta'ala wa barakatuh! A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, mun fara yin bayani game da fa'idar samar da ganɗoki a cikin labari, muka ce matsayin ganɗoki da baɗoki a cikin labari, da yadda suke armasa labari, ta...
A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, mun yi cikakken bayani game da murhun girka jigo, inda a cikin bayanan namu muka bayyana madogara uku da suka zama kamar duwatsu uku na murhu da idan babu su babu labari. A cikin bayaninmu mun tsaya ne a k...
Wani tsalle nayi wanda ko a mafarki ban taɓa tunanin zanyi tsalle irin wannan ba,bazan iya cewa ga abin da yake a jikin nawa ba amma yafi min kama da tsaka,nayi niyya in cire Hijabina amma dan gudun faruwar wani abu haka nai ta juyi guri guda kamar mai ...
Ji nayi saura kadan zuciyata ta buga kaina kuwa wani radadi yake min,yanayin maganar da suke gaba daya ta saba da shari'a,ban yarda na kara kula su ba,juyawa nayi na kalli mama,hawaye naga tana yi hakan tasa na cewa mama, mu tafi gida
Ruwan sama ake yi sosai kamar da bakin kwarya,Ina kan hanyar zuwa gida ruwa yana dukana,walkiyar da kayi ce ta baskomin abin da ya tashi hankali na,yarinya ce karama wacce bata haura shekara daya ba,ruwa yana dukanta,a kusa da hanyar da zan wuce take,na t...
Gabana yayi wata bugawa da karfi,rufe idona nayi tare da fadin "Innahlillahi wa'innah ilaihirraaj un shin wanne yanayi zan kara afkawa in mutane suka kara ganina"
,ita kuwa ihu take ta kasa karasowa jikin inda zata shiga,addu'a nake kawai burina da fatan...
Ji nake kamar kaina zai tarwatse dan tsananin azabar ciwon da yakemin muna ta tafiya a kafa har muka kai dai-dai Legal,hannuna nasa dan shafa wuyana abin mamaki sai naji Hijab dina yana jikina,wannan abu yana dauremin kai to ta ya ake suke ganin wannan...
Hawaye ne ya kama zuba a kumatuna,ita kanta mama hawayen takeyi,muna kallon juna ni da ita mukaji yaron mota ya leko tare da fadin
"Dalla malama ki fito mana daga mota kawai dan tsabar hauka ki daura Tsaka a wuyanki gashi kin korar mana fasinja amma d...
A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, mun yi bayani sosai tare da misalai na yadda ake girka jigo ya koma labari. A yau kuma insha Allahu maƙalarmu za ta yi duba ne a kan irin tsarin murhun da ya kamata a girka jigon a kai. Shin ta wacce mahan...
A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, mun yi bayani sosai tare da misalai na yadda ake girka jigo ya koma labari. A yau kuma insha Allahu maƙalarmu za ta yi duba ne a kan irin tsarin murhun da ya kamata a girka jigon a kai. Shin ta wacce mahan...
"To kuma mama kin yarda kowa na guduna kuma zakice in daina damuwa,mama wallahi har na manta yaushe rabona da bacci,kwana nake a zaune nayi addu'a amma..."
"karkice haka Aisha Allah yana sane dake kuma zai miki maganin wannan abu"
shiru tayi tare da ...
A kowanne lokaci idan na kalli kaina na kan fashewa da kuka idan na tuna yadda nake rayuwa da wannan abu a wuyana, Tsaka ce wacce ban san yadda akayi ta zo wuyana ba,itace sanadin da yasa na zama abar gudu a gida da waje,yan uwana da sauran mutanen gari,n...
1)
Kowanne guri zai iya yi maka kaikayi kasa hannu ko wani abu ka sosa.
Amma ka taba tunanin yanda zaka sosa kaikayin zuciyarka? mafi yawan masu sanya maka kaikayin zuciya bazaka gane su ba,saboda kullum suna zuwa gare ka ne da hasken fuska,karka zarg...