• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Bukukuwa Masu Zuwa
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(163)
  • Hotuna(2)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Hafsat Moh'd Arabi's photo.
    Allah Daya Gari BamBam...
    • Thu at 8:43 AM
    • Bakandamiya, Adamou Bagna Mahamane , and Rahmatu Lawan like this.
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Muttaka usman's photo.
    Mayan gobe
    • Thu at 8:43 AM
    • 5 person likes this
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Hamza Dawaki's post.
    Hamza Dawaki → MARUBUTA:
    Zamantakewar Aure.

    Yaya Mace Take Saoyayya...  moreZamantakewar...  more
    Hamza Dawaki → MARUBUTA:
    Zamantakewar Aure.

    Yaya Mace Take Saoyayya...  moreZamantakewar Aure.

    Yaya Mace Take Saoyayya (3)

    Idan Mace Ta Rasa Kulawar Miji

    A hannu guda kuma, Yayin da mace ta tashi ta riski ana nuna wa mahaifiyarta kulawa da soyayya sosai a gida, sai kawai ita ma ta tashi da tunanin tabbas ta cancanci so da kulawa na musamman.
    Amma duk da wannan, idan zama ya gaza yin dadi tunaninta yana iya sauyawa. Yayin da mace take tunanin ta cancanci a nuna mata dukkan nau’in so da kulawa, tana bude dukkan kofar da mijinta zai samu cikakkiyar damar bayyana mata soyayyarsa. Amma idan ta dauki wasu shekaru ba ta ga wannan mafarki nata ya cika ba, to fa za ta rufe kofofin. Daga nan kuma za ta iya dena yarda da shi. Domin tunaninta zai iya zama kamar haka” Na ba ka dukkan dama, na mallaka maka kaina, amma ka yi watsi da ni. Wannan alama ce ta cewa kai ba za ka taba nuna kulawarka ga mutum ba. Don haka ni ma na gaji, ba wani abu na kyautatawa ta musamman da zan iya ci gaba da nuna maka.”

    Karbar Taimako

    A duniyar mata, ba ka bukatar sai mutum ya nemi taimakonka, lokacin da ka fuskanci yana cikin damuwa. Kai tsaye za ka iya zuwa ka tanbaye shi damuwarsa, da zummar magance masa ita. Ko kuma in ka san damuwar, kai tsaye ka nufi magance ta. Wannan shi ya sa da zarar mace ta ga mijinta cikin damuwa, za ta zo ta nuna ita ce ta fi kowa cancantar daukar matakin warware masa ita. Abin da mata ba su sani ba shi ne, a duniyar maza ba a garajen ba wa mutum shawara ko taimakonsa, sai dai idan shi ne ya nema da kansa. Yana da kyau mata su fahimci cewa, maza suna karbar agaji ne bayan sun gwada dukkan kokarinsu, ba su sami mafita ba. To a wannan lokaci sai ya iya yin maraba da shawararki. Amma ba shi mafita ko kawo masa dauki a farkon shigarsa damuwa, yana iya dakushe karsahin jarumtarsa. Ko dai ya zama malalaci, ko kuwa rarrauna. Idan kuma kika dage da yawaita ba shi shawara ko kawo mafita a duk halin da ya shiga, to a ransa zai dauka...    less
    • Thu at 8:43 AM
    • 13 person likes this
    • View all 9 comments
    • Adamou Bagna Mahamane
      Hamza Dawaki \uD83D\uDE4F\uD83D\uDC4D\uD83D\uDC96
      • Mar 28
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Adamou Bagna Mahamane
      Nana Aicha Hamissou Ma sha Allah. Sannu da ƙoƙari uncle
      • Mon at 12:10 PM
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Adamou Bagna Mahamane
      Zarah B. B. Muna godiya sosai.
      • Mon at 3:46 PM
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Adamou Bagna Mahamane
      Hamza Dawaki Sannu Ƙanwata
      • Mon at 7:08 PM
      • -
      • Report
    • Adamou Bagna Mahamane
      Hamza Dawaki Ma sha Allah
      • Mon at 7:09 PM
      • -
      • Report
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Maryam Haruna's post.
    Maryam Haruna → BAKONMU NA MAKO: Tattaunawa da Hashim Abdallah: Alhamdulillah! Duk wasu tambayoyi da aka yiwa baƙo ya samu damar amsawa cikin ƙwarewar basira, mun ji daɗin haka sosai. Yanzu idan...  
    • Thu at 8:43 AM
    • 5 person likes this
    • Adamou Bagna Mahamane
      Habibu Hudu Barka da shogowa babban bakon mu na yau, Allah Ya taimaka yayi jagora
      • Wed at 6:39 PM
      • -
      • Report
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked jamil Bashir's post.
    jamil Bashir
    Salam alaikum , yan uwa da abokan Arziki
    • Thu at 8:43 AM
    • Adamou Bagna Mahamane , Mukhtar Musa Karami Abu Hisham, and Rahmatu Lawan like this.
    • Adamou Bagna Mahamane
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Wa'alaikassalam. Barkanmu dai
      • Thu at 8:59 AM
      • -
      • Report
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mustapha musa abu Aisha
    SAKO ZUWA GA MATA

    *_NASIHOHI GUDA 40 GA...  moreSAKO ZUWA GA...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    SAKO ZUWA GA MATA

    *_NASIHOHI GUDA 40 GA...  moreSAKO ZUWA GA MATA

    *_NASIHOHI GUDA 40 GA MATA_*

    Darasi na biyy-(2).

    *6-"An hana mata su baiyana kwalliyar su da adon su lokacin fita daga gida"*.

    Daga Fudhalata Bn Ubaida R.A daga Annabi s.a.w yace:
    (Mutane ukku kada ka tambayi halin da suke ciki:-
    *_Mutumin da ya rabu da jama'a yayi tawaye ga shuganansa,har ya mutu yana mai sabawa shugabansa_*
    *_Da bawa ko baiwa da ya gudu daga wajan Ubangidansa har ya mutu_*
    *_Da matar mijinta baya nan kuma ya barma kayan abinci dana rayuwa,amma sai ta fita a bayansa tana mai baina Kwalliyarta.kada ka tambayi halin da wadan nan mutane suke ciki a gobe alqiyama)_*.
    @ﺻﺤﻴﺢ, ﺃﺧﺮﺟﻬﺎ ﺃﺣﻤﺪ ﻭﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻓﻲ ﺍﻷﺩﺏ ﺍﻟﻤﻔﺮﺩﻭﺍﻟﺤﺎﻛﻢ
    ﺍﻟﺘﺒﺮﺝ
    _TABARRUJ_
    abinda ake nufi da kalmar:
    _"TABARRUJ"_ shine mace ta bayyana kwalliya ko adonta dan maza su gane wadan da harunne suga kwalliyarta ko adonta

    *7-"Kada mace tayi tafiya ko bulaguro sai da Muharraminta"*

    Daga Ibn Abbas R.A Manzon Allah s.a.w yace:
    *(Kada mace tayi tafiya face sai da muharraminta)* sai wani mutum yace ya Manzon Allah idan zatayi ni ina son na fita da runduna kaza da kaza wajan yaki, kuma matata tanason zuwa aikin hajji?? Sai Annabi s.a.w yace:
    *(Ka tafi ka fita tare da ita zuwa wajan aikin Hajjin)*.
    @ﻣﺘﻔﻖ ﻋﻠﻴﻪ.

    *8-"kada mata suriqa shiga kofar masallaci ta kofar da maza suke shiga "*.

    Wato a kebewa mata kofarsu da ban ko su su kebe kofarsu da ban a masallaci.
    Daga Nafi'u daga Ibn Umar R.A yace: Manzon Allah s.a.w yace:
    *(Da dai mun barwa mata wannan kofar su kadai)*.

    Imam Nafi'u yake cewa:
    "Daga nan Abdullahi dan umar bai sake shiga daga wannan kofar ba har ya mutu".
    @ﺣﺴﻦ ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ.

    *9-"An hana mata suriƙa tafiya a tsakiyar hanya".*
    Su koma gefen Hanya Shine yafi alkhairi a akan su.

    Daga Abi Usaid Al'ansary R.A yane cewa"Lallai naji Annabi s.a.w yana cewa alokacin fita daga Masallaci sai Maza da Mata suka chakudu akan hanya sai yace ga mata
    *(Ku dai saurara ku dakata tsakiyar hanya bata dace daku ba,kuriqa bin gefan hanya)* daga nan sai mata suka riqa bin gefan hanya da gefan katagu har tufafunsu yana taba bango".
    @ﺣﺴﻦ ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ.

    Allah ne mafi sani.

    *Mu hadu a darasi na gaba insha Allah*.  less  less
    • Thu at 8:42 AM
    • Mustapha musa abu Aisha, Adamou Bagna Mahamane , and Mukhtar Musa Karami Abu Hisham like this.
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mustapha musa abu Aisha
    MANYAN AIYUKAN IBADA GUDA 10 A CIKIN...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    MANYAN AIYUKAN IBADA GUDA 10 A CIKIN RAMADHANA:


    Darasi na...  moreMANYAN AIYUKAN IBADA GUDA 10 A CIKIN RAMADHANA:


    Darasi na biyu-(2)

    *2-RAYA DAREN RAMADHANA DA IBADA*

    Manzon Allah ﷺ yana cewa:
    *(Duk wanda ya raya daren Ramadhana da ibada,yana mai Imani kuma yana mai neman ladar Allah,an gafarta masa abinda ya gabatar na zunubansa)*
    @ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻭﻣﺴﻠﻢ.

    Allah yana baiyana masa bayinsa na musamman sai ya siffantasu da raya dare da yin sallah.

    Allah yana cewa:
    *(ﻭﻋﺒﺎﺩ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﻤﺸﻮﻥ ﻋﻠﻰ ﺍﻷﺭﺽ ﻫﻮﻧﺎً ﻭﺇﺫﺍ ﺧﺎﻃﺒﻬﻢ ﺍﻟﺠﺎﻫﻠﻮﻥ ﻗﺎﻟﻮﺍ ﺳﻼﻣﺎً.ﻭﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﺒﻴﺘﻮﻥ ﻟﺮﺑﻬﻢ ﺳﺠﺪﺍً ﻭﻗﻴﺎﻣﺎ‏)*
    @ﺍﻟﻔﺮﻗﺎﻥ 63 ـ 64.

    Yin sallar dare ya kasance daga cikin manyan halayen Manzon Allah ﷺ .

    Daga A’isha R.A tana cewa:
    *”Kada ku daina yin sallar Qiyamul laili domin Manzon Allah ﷺ ya kasance baya barin yin sallar dare,idan baya da Lafiya ko yana cikin nauyin jiki sai yayi sallar Azaune”*

    Umar Bin Khaddab R.A ya kasance yana yin sallar cikin dare abinda Allah ya sauwake masa,idan rabin dare yayi sai ya tayar da Iyalinsa suyi sallah,sai ya riqa karanta wannan aya:-
    *(ﻭﺃﻣﺮ ﺃﻫﻠﻚ ﺑﺎﻟﺼﻼﺓ ﻭﺍﺻﻄﺒﺮ ﻋﻠﻴﻬﺎ ﻻ ﻧﺴﺄﻟﻚ ﺭﺯﻗﺎ ﻧﺤﻦ ﻧﺮﺯﻗﻚ ﻭﺍﻟﻌﺎﻗﺒﺔ ﻟﻠﺘﻘﻮﻯ)*
    @ﻃﻪ ﺍﻵﻳﺔ 132.

    Ibn Umar R.A ya kasance yana karanta wannan aya:-
    *(ﺃﻣﻦ ﻫﻮ ﻗﺎﻧﺖ ﺁﻧﺎﺀ ﺍﻟﻠﻴﻞ ﺳﺎﺟﺪﺍً ﻭﻗﺎﺋﻤﺎً ﻳﺤﺬﺭ ﺍﻵﺧﺮﺓ ﻭﻳﺮﺟﻮ ﺭﺣﻤﺔ ﺭﺑﻪ)*
    @ﺍﻟﺰﻣﺮ ﺍﻵﻳﺔ 9.
    Sai yace:
    *”Wannan aya tana maganane akan Usman Dan Affan R.A”*

    Ibn Hatim yana cewa:
    “Ibn Umar R.A yana fadin hakane saboda yawan yin sallar dare na sayyadina Usman R.A,ya kasane yakan sauke alqurani acikin raka’a daya”

    Daga Alqamah Bn Qais yana cewa;Na kwana tare da Abdillahi Dan Mas’ud R.A a wani dare,sai ya tashi yake sallah cikin farkon dare,ya kasance yana yin karatu daki daki irin karatun limami acikin masallaci,har sai da dare ya rage kadan sai ya tashi yayi wutiri”

    Yana da kyau kuma sunnane ga mai Azumi ya kiyaye sallar Tarawinsa gaba daya tun daga farkon azumi har zuwa karshe,kuma yayi tare da liman a masallaci shine yafi lada.

    Saboda fadin Manzon Allah ﷺ:-
    *(Dukkan wanda yayi sallar Tarawi ko qiyamul laili tare da liman kuma ya tsaya tare da liman har aka kammala sallar,za’a rubuta masa ladar yayi sallah dukan daren baki daya)*
    @ﺭﻭﺍﻩ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺴﻨﻦ.

    Allah ne mafi sani.

    Mu hadu a Darasi na gaba insha Allah.

    *Allah ka sanya mu cikin yan aljanna sanadiyyar wannan azumi na Amin*  less  less
    • Thu at 8:41 AM
    • Adamou Bagna Mahamane and Bakandamiya like this.
  • Nura Ahmad
    Nura Ahmad is now following Adamou Bagna Mahamane .
    • Wed at 10:57 PM
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Salma Lawan's post.
    Salma Lawan shared Ummy Usman's blog.
    • Tue at 3:31 PM
    • 4 person likes this
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Hauwa Dalha's post.
    Hauwa Dalha shared Ummy Usman's blog.
    • Tue at 3:31 PM
    • Hafsat Moh'd Arabi, Adamou Bagna Mahamane , and Bakandamiya like this.
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mustapha musa abu Aisha
    MANYAN AIYUKAN IBADA GUDA 10 A CIKIN RAMADHANA

    Darasi na...  moreMANYAN AIYUKAN IBADA GUDA 10 A CIKIN RAMADHANA

    ...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    MANYAN AIYUKAN IBADA GUDA 10 A CIKIN RAMADHANA

    Darasi na...  moreMANYAN AIYUKAN IBADA GUDA 10 A CIKIN RAMADHANA

    Darasi na Farko-(1)

    *1-AZUMI*
    Aiki na farko kuma mafi girman aiyuka acikin wannan wata mai albarka,shine azumi,dukkan wata ibada da akeyinta a wannan watan tana da alqane da Azumi kuma tana biyo bayana Azumi ne.

    Manzon Allah ﷺ yana cewa:
    *(Dukkan aiyukan dan Adam ana bashi ladar aiyuka goma ga kowane kyakkyawan aiki guda,har ya dari bakwai,Allah Mai girma da buwaya yana yana cewa:"Inbanda Azumi,domin Azumi nawane,ni zan bada ladarsa,mai Azumi yana barin sha'awarsa da abincinsa da abin shansa,saboda ni,mai Azumi yana da farin ciki guda biyu,lokacin bude baki da kuma lokacin haduwa da ubangijinsa ranar alqiyama,Warin bakin mai Azumi yafi kamshin turaren Miski awajan Allah)*
    @ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻭﻣﺴﻠﻢ.

    Manzon Allah ﷺ yana cewa:
    *(Wanda yayi Azumin watan Ramadhana yana mai imani yana mai kwadayin lada,an gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa)*
    @ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻭﻣﺴﻠﻢ.

    Hakika babu wanda yake samun wannan lada da rabo mai tsoka ta Azumi,sai wanda ya nisanci sabon Allah acikin azuminsa kamar yadda ya nisanci ci da sha da sha'awrsa.
    Saboda Fadin Manzon Allah ﷺ
    *(Dukkan wanda bai nisanci zancen zurbar "wato karya da maganr banza" da aiki da ita ba,to Allah bashi da wata buqata acikin azuminsa,ko yaci ko ya sha)*
    @ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ.

    Kuma Manzon Allah ﷺ yace:
    *(Azumi garkuwane, idan ya kasance ranar Azumin dayanku,kada yayi zancen batsa,kada yayi fasikanci,kada yayi wauta,idan wani ya zageshi ko ya dokeshi,sai yace ni mai Azumine)*
    @ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻭﻣﺴﻠﻢ.

    Idan kana Azumi ya bawan Allah,to kayi azumi da dukkan gabbanka,jinka ya kame daga jin haramun,ganinka ya kame daga kallon haramun,bakinka da harshenka ya kame daga maganganun haramun,wanda yayi irin wannan azumin shine yayi atsami mai kankare masu zunubai.

    Allah ne mafi sani


    Mu hadu a Darasi na gaba insha Allah.

    *Allah ka sanya mu cikin yan aljanna sanadiyyar wannan azumi na Amin*  less  less
    • Mon at 8:17 PM
    • Adamou Bagna Mahamane and Rahmatu Lawan like this.
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mustapha musa abu Aisha
    Sheikh Ibni-Uthaimeen (Rh) ya ce:
    أَعْظَمُ حُقُوق البَشَر هُوَ ⁧حَقُّ الوَالِديْنِ؛ لِأَنَّ اللهَ جَعَلهُ فِي المَرْتَبَةِ الثَّانِيَةِ...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    Sheikh Ibni-Uthaimeen (Rh) ya ce:
    أَعْظَمُ حُقُوق البَشَر هُوَ ⁧حَقُّ الوَالِديْنِ؛ لِأَنَّ اللهَ جَعَلهُ فِي المَرْتَبَةِ الثَّانِيَةِ بَعْدَ...  moreSheikh Ibni-Uthaimeen (Rh) ya ce:
    أَعْظَمُ حُقُوق البَشَر هُوَ ⁧حَقُّ الوَالِديْنِ؛ لِأَنَّ اللهَ جَعَلهُ فِي المَرْتَبَةِ الثَّانِيَةِ بَعْدَ حَقِّهِ".
    [📚تَفْسِيرُ سُورَة النِّسَاء ج١ ص ٩٠٣]
    ══════ ❁✿❁ ═════
    Mafi girman hakki akan mutum shi ne Hakkin Iyaye, domin Allah ya danfara shi da hakkinsa, Ma'ana daga hakkin Allah hakkin iyaye shi ne na biyu.
    [📚تَفْسِيرُ سُورَة النِّسَاء ج١ ص ٩٠٣]
    ══════ ❁✿❁ ═════
    ربنا اغغر لنا ولوالدينا ولجميع المسلمين والمسلمات، والمؤمنين والمؤمنات الأحياء منهم والأموات ياحي ياقيوم
    #Fatan_Alkairi  less  less
    • #Fatan_Alkairi
    • Mon at 8:17 PM
    • Adamou Bagna Mahamane and Rahmatu Lawan like this.
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked aminu Ibro abdul's post.
    aminu Ibro abdul
    Allah sarkin baiwa ya bamu ikon azumtar wannan wata kuma ya bamu ladan azumin.
    • Mon at 8:17 PM
    • 4 person likes this
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Bakandamiya's photo.
    • Mon at 12:31 AM
    • 5 person likes this
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Fatima Umar's photo.
    Ina kuke masoya littattafanmu shin ko kun shirya gamida nishadantar daku da muke idan kin shirya muma mun shirya ko shigo daga ciki domin karanta wannan littafi mai d'auke da Hot love abin ba'a cewa komi sai wadda ya karanta
    • Mon at 12:31 AM
    • 7 person likes this
    • View all 6 comments
    • Adamou Bagna Mahamane
      Fatima Umar *DA BANSAN A SALINTA BA*\n\n\n \n ...  
      • Apr 2
      • -
      • Report
    • Adamou Bagna Mahamane
      Fatima Umar *DA BANSAN ASALINTA BA*\n\n\n \n ...  
      • Apr 2
      • -
      • Report
    • Adamou Bagna Mahamane
      Fatima Umar *DA BANSAN ASALINTA BA*\n\n\n\n\n _Na_\n ...  
      • Apr 2
      • -
      • Report
    • Adamou Bagna Mahamane
      Fatima Umar *DA BANSAN ASALINTA BA*\n\n\n\n\n _NA_\n ...  
      • Apr 2
      • -
      • Report
    • Adamou Bagna Mahamane
      Fatima Umar *DA BANSAN ASALINTA BA*\n\n\n\n\n _NA_\n ...  
      • Apr 2
      • -
      • Report
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mustapha musa abu Aisha
    *HANYOYI GUDA 25 NA SHIGA ALJANNA DAGA BAKIN MANZON ALLAH*

    ...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    *HANYOYI GUDA 25 NA SHIGA ALJANNA DAGA BAKIN MANZON ALLAH*


    Darasi na...  more*HANYOYI GUDA 25 NA SHIGA ALJANNA DAGA BAKIN MANZON ALLAH*


    Darasi na Biyu-(2)
    11-Wanda ya fadi wannan zikiri:-
    *"ﺭﺿﻴﺖ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﺭﺑﺎً، ﻭﺑﺎﻹﺳﻼﻡ ﺩﻳﻨﺎً،ﻭﺑﻤﺤﻤﺪ ﻧﺒﻴﺎً*
    _RADHITU BILLAHI RABBAN,WA BI ISLAMI DINAN,WA BI MUHAMMADIN NABIYAN_ *Aljanna ta waja agareshi*.
    @ﺃﺑﻮﺩﺍﻭﺩ.
    12-Wanda karshen maganarsa anan duniya itace:-
    * ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ*
    _LAA ILAHA ILLALLAH_
    *ya shiga aljanna*.
    @ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ .

    13-Duk wanda ya fada:-
    * ﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻩ*
    _SUBHALLAHIL AZEEMI WABI HAMDIHI_
    *An dasa masa itaciyar dabino agidan aljanna*.
    @ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ.

    14-Wanda ya mutu yana mai kubuta daga wannan abubuwa guda ukku:
    *Girman kai*
    *Da satar dukiyar ganima*
    *Da bashi,ya shiga aljanna*.
    @ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ.

    15-Wanda ya dauki nauyin kulawa da yan mata guda biyu,zai shiga aljanna tare da ni.
    @ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ.

    16-Wanda yayi ladanci na tsawon shekara goma sha biyu,aljanna ta wajaba agareshi.
    @ﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﺔ.

    17-Wanda ya roki Allah aljanna sau ukku yana mai cewa;
    *ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﺩﺧﻠﻪ ﺍﻟﺠﻨﺔ*
    _ALLAHUMMA ADKHILNAL JANNATA_
    *Allah zai sanya shi a aljanna*.
    @ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ.

    18-Wanda ya duba marar lafiya ko ya kai ziyara ga dan uwansa dan Allah,sai wani mai kira yayi kira yace:
    *Kaji dadi kasami babban rabo kuma ka sami masauki a gidan aljanna*
    @ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ

    19-Lallai yawan fadar gaskiya yana shiryarwa zuwa ga dha'a,ita kuma dha'a tana kai mutum zuwa aljanna.
    @ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ.

    20-Allah ya dorama kansa ga dukkan wanda ya fita jihadi dan daukaka kalmar Allah,babu abinda ya fitar da shi sai jihadin da kuma gaskata maganar Allah,Allah zai shigar da shi a aljanna.
    @ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ.

    21-Ya ku mutane,ku riqa yãda Sallama a tsakaninku,ku ciyar da abinci dan neman lada,kuyi sallah a lokacin da mutane suke barci a cikin dare,zaku shiga aljanna cikin aminci.
    @ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ.

    22-Daga aikin Umara zuwa wata Umarar, Allah yana kankare laifin da akayi a tsakaninsu,amma shi aikin hajji karbabbe,baya da wani sakamako sai gidan aljanna.
    @ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ.

    23-Allah yana da wadansu sunaye guda 99 dare babu guda daya,wanda ya kiyaye su zai shiga aljanna.
    @ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ.

    24-Hakika naga wani mutum yana kaikawo acikin aljanna,saboda wata itaciyace da ya cireta daga kan hanya tana cutar da mutane,sai Allah ya shigar da shi aljanna saboda ita.
    @ﻣﺴﻠﻢ.

    25-Wanda ya karanta Shugaban Istighfari da safe yana mai imani da shi mai yarda dashi da yakini,sai ya mutu kafin yamma,ya shiga aljanna,wanda ya karanta da yamma ma haka, shugaban Istighfari shine kace;-
    *ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﻧﺖ ﺭﺑﻲ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺧﻠﻘﺘﻨﻲ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﺒﺪﻙ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﻠﻰ ﻋﻬﺪﻙ ﻭﻭﻋﺪﻙ ﻣﺎ ﺍﺳﺘﻄﻌﺖ، ﺃﻋﻮﺫ ﺑﻚ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎ ﺻﻨﻌﺖ، ﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﻨﻌﻤﺘﻚ ﻋﻠﻲ ﻭﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﺬﻧﺒﻲ، ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ، ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ *
    @ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ.

    *Allah ne mafi sani, ya Allah kasanya ni a aljanna ni da sauran dukkan musulmai baki daya*.  less  less
    • Mon at 12:30 AM
    • 5 person likes this
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mustapha musa abu Aisha
    *_FALALAR YIN SALLAR GAWA TA RAKA GAWA ZUWA MAQABARTA_*

    Yana daga cikin hakkin musulmi akan musulmi idan ya mutu yayi rakiyar gawarsa zuwa binneta,sabban babban gatan da zakayiwa dan uwanka idan ya mutu shine ka tsaya a kyautata...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    *_FALALAR YIN SALLAR GAWA TA RAKA GAWA ZUWA MAQABARTA_*

    Yana daga cikin hakkin musulmi akan musulmi idan ya mutu yayi rakiyar gawarsa zuwa binneta,sabban babban gatan da zakayiwa dan uwanka idan ya mutu shine ka tsaya a kyautata gyarasa da yi masa...  more*_FALALAR YIN SALLAR GAWA TA RAKA GAWA ZUWA MAQABARTA_*

    Yana daga cikin hakkin musulmi akan musulmi idan ya mutu yayi rakiyar gawarsa zuwa binneta,sabban babban gatan da zakayiwa dan uwanka idan ya mutu shine ka tsaya a kyautata gyarasa da yi masa sittira kamar yadda Manzon Allah ﷺ ya koyar.
    Manzon Allah ﷺ :-yace:
    *(Wanda yayi rakiyar gawar Musulmi,yana mai imani kuma yana mai kwadayin lada,ya tsaya har aka gama sallah kuma aka gama binnesa,yana dawowa da ladar Qiradi guda biyu,kowane Qiradi yakai girman dutsen Uhudu,wanda yayi mata sallah kadai,sai yadowa bai halarci binnetaba,to yana da ladar girman Qiradi guda daya)*.
    @ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ

    Manzon Allah ﷺ :-yana cewa:
    *(Babu wani mamaci da za'a sami taron jama'a na musulmai,da suka kai mutum dari, suyi masa Sallah,dukkan su sune neman cetonsa a wajan Allah,face Allah ya basu cetonsa)*.
    @ﺻﺤﻴﺢ ﻣﺴﻠﻢ - ﺭﻗﻢ : ‏( 947 ))

    Manzon Allah ﷺ :-Yace:
    *(Babu wani mutum musulmi da zai mutu,sannan a sami mutane arba'in wadanda basu shirka da Allah,su tsaya akan gawarsa,face Allah ya basu cetonsa)*.
    @ﺻﺤﻴﺢ ﻣﺴﻠﻢ -...    less
    • Mon at 12:30 AM
    • 4 person likes this
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Abubakar Sulaiman II's photo.
    Arewa24 sunzo sun kawo cigaba mai girma ga Al'ummar Arewacin Nigeria tahanyar samar da damarmaki na ayyukanyi da kuma kara fito da wadansu biyayyun jarumai wadanda a yanzu tauraruwar su ke haskawa a fagen fina-finai amma abin takaici madadin agode...  moreArewa24 sunzo sun kawo cigaba mai girma ga Al'ummar Arewacin Nigeria tahanyar samar da damarmaki na ayyukanyi da kuma kara fito da wadansu biyayyun jarumai wadanda a yanzu tauraruwar su ke haskawa a fagen fina-finai amma abin takaici madadin agode masu kawai sai wani shaci fadi akeyi akansu.
    Mu masu kudin mu sam-sam basu iya yin investigating akan fannonin da suka shafi nishadi da technology ba domin samar da ayyukanyi ga matasa.

    Sunfi ganewa siyen manyan filaye da gidaje domin subarwa yayansu gado.

    Nayi imani da Allah babu wani mai wata kwakkwarar hujja akan cewar kwangila aka basu. Ni idan naji ance kwangila aka basu abin sai ya bani mamaki da haushi da kuma dariya.  less
    • Mon at 12:30 AM
    • 10 person likes this
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mustapha musa abu Aisha
    SAƘO ZUWA GA MATA IYAYEN AL'UMMA

    *_NASIHOHI GUDA 40 GA MATA_*

    ...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    SAƘO ZUWA GA MATA IYAYEN AL'UMMA

    *_NASIHOHI GUDA 40 GA MATA_*

    ...  moreSAƘO ZUWA GA MATA IYAYEN AL'UMMA

    *_NASIHOHI GUDA 40 GA MATA_*

    Darasi na farko-(1)

    *1-Zaman mace a gidanta yafi alkhairi ga fitarta ko da zuwa masallacine*.

    Daga Ibn Umar Allah ya kara masa Yarda yace;Manzon Allah s.a.w yace:
    *(Kada ku hana mata bayin Allah zuwa masallaci idan sun nemi izinin zuwa, amma su zauna a dakunansu shine mafi alkhairi a garesu)*.
    @ﺻﺤﻴﺢ ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ ﻭﺍﺑﻦ ﺧﺰﻳﻤﺔ .

    *2-Idan zaki fita ki nemi izinin mijinki,ku kuma maza ku basu izin fita idan wata buqata tasu idan ta kama*.

    Daga Nana Aisha R.A yana cewa:
    _"Nakancewa Annabi s.a.w kabani izini dan na fita naje wajan mahaifana"_.
    @ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ‏( 4141 ‏) ﻭﻣﺴﻠﻢ ‏( 2770 ‏) .

    Imam Iraqi yake cewa wanna Hadisin Hujjane da kuma dalili akan kada mace ta fita daga gidan mijinta koda zuwa gidan mahaifantane sai da izinin mijinta.
    @ﻃﺮﺡ ﺍﻟﺘﺜﺮﻳﺐ " ‏( 8/58 ‏)


    Daga Nana Aisha R.A daga Annabi s.a.w ya ce:
    (Hakika an bada izinin mata su fita idan wani buqata ta kama).
    @ﻣﺘﻔﻖ ﻋﻠﻴﻪ .

    *3-Yawan fitar mata da yawan yawansu yana kawo fasadi*.

    Daga Abdullahi Bn Mas'ud R.A daga Annabi s.a.w yace:
    *(Lallai mace al'aurace idan tafita Shaidhan yana kara kawata halittarta mafi abinda yafi samun matsayinta a wajan fuskar Ubangijinta ta zauna agidanta)*.
    @ﺻﺤﻴﺢ ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ، ﻭﺍﺑﻦ ﺧﺰﻳﻤﺔ ﻭﺍﺑﻦ ﺣﺒﺎﻥ .
    Shaidhan yana kara kawata adonta da kwalliyarta da kyawunta da halittarta ga maza sai su riqa tallonta har suyi sha'awarta daga nan sai sabon Allah ya biyo baya.

    *4-Kada mace ta fita daga gidan mijinta sai da izininsa kuma idan bai bata iziniba to kada ta fita ta zauna agidanta shine mafi alkhairi*.

    Daga Ibn Abbas R.A yace"wata mata tazo wajan Annabi s.a. w sai tace;Yaa Manzon Allah s.a.w minene miji akan matarsa?? Sai yace;
    *(Kada tafita daga gidansa sai da izininsa,idan kuma ta fita tsinuwar mala'ikun sama da mala'ikun rahama tana tabbata agareta har sai ta dawo)*.
    @ﺍﻟﻤﻨﺬﺭﻱ ﻓﻲ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ ﻭﺍﻟﺘﺮﻫﻴﺐ ﻭﻋﺰﺍﻩ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻄﺒﺮﺍﻧﻲ

    Daga Ibn Umar R.A yace:
    Wata mata ga Sayyadina Umar R.A ta kasance tana zuwa Sallar Assuba da Isha'i a masallaci, sai akace mata miyasa kike fita bayan umar baya son hakan saboda kishinsa?sai tace mi ya hanashi ya hanani? Sai akace mata saboda fadan Annabi s.a.w;
    *(Kada ku hana mata bayin Allah zuwa Masallatan Allah)*.
    @ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ .

    *5-Kata mace ta sanya turare ko kayan mashi lokacin fitarta daga gida koda zuwa masallacine*.

    Daga Abi Musa Al'ash'ary R.A yace: Manzon Allah s.a.w yace:
    *(Idan mace ta sanya Turare ta wuce wajan mutane dan suji kamshin wannan turare,tana da kaza da kaza)ya fadi maganganu masu nauyi sosai akanta.

    Awata riwayar yace:
    *(Ita mazinaciyace)*.
    @ﺣﺴﻦ ﺻﺤﻴﺢ ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ ﻭﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ ﻭﺍﻟﻨﺴﺎﺋﻲ.

    *Turare kala biyune na mata*:
    _1-Akwai turare wanda kamshinsa yake tashi daga nesa wannan haramunne mace tasanya shi ta fita sai dai ta sanya agidanta da mijinta. Domin babu abinda yake saurin tunawa namiji son jima'i irin turaran mace da kamshenta_.

    _2-Marar tashin kashi sai a zo kusa da ita za'aji kamshinsa,to wannan shine ake so mace ta sanya lokacin fita domin sanya turare ibadane_.

    Allah ne mafi sani.

    Mu hadu a darasi na gaba insha Allah.  less  less
    • Mon at 12:30 AM
    • 6 person likes this
  • Adamou Bagna Mahamane
    Adamou Bagna Mahamane liked Hauwa Dalha's post.
    Hauwa Dalha shared Ummy Usman's blog.
    • Mon at 12:29 AM
    • 8 person likes this
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Cikakken Suna Adamou Bagna Mahamane
  • Jinsi ko Nau'i Na miji
  • Ranar Haihuwa February 9, 1968
  • Takaitaccen Bayani Ni musulmi ne.kuma ina son zumunci da zamanlahiya sakanin al'umma

Contact Address

  • Sunan Gari Niamey
  • Kasa Niger

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A BA A YIN WUTRI BIYU A DARE DAYA Tambaya: Assalamu alaykum, Malam don Allah Malam amma naji wasu sunce wai idan mutum yayi wuturi a lokacin da ya yi sallan tarawi, toh wai idan zai yi nafila a cikin dare zai kara raka'a daya ya cika wuturin da ya yi da sallah tarawi. shine nake neman karin bayani plxx malam. Amsa: Wa alaikum assalam, Annabi S. A. W. yana cewa ba a wutiri biyu a dare daya, Na'am akwai malaman da suka faɗi siffar da ka ambata, saboda in ka yi hakan zai zamar da waccan ta farkon shafa'i, tun da wutiri daya ake yi a dare. Amma abin da yafi shi ne ko dai barin wutirin tare da liman ko kuma in ka san za ka sake wata sallar daren In liman ya yi sallama kai sai ka tashi ka karo wata raka'ar don ta zama shafa'i kai a wurinka kafin ka yi sallama ,, wannan zai sanya ya zama ba ka yi wutiri ba a lokacin Annabi S. A. W. yana cewa: "Ku sanya sallarku ta karshe da daddare wutiri". Allah ne mafi sani. Amsawa: Dr Jamilu Zarewa 07/06/2017
  • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  • rabiaah
  • Lawan Hello
  • De Prince Hi, My Name is DE' PRINCE SIAKY I want show you how *#39,600 NAIRA MADE IN JUST 4DAYS OF KEYING IN INTO GREEN NATION* The potential earning in the Pre-Project plan is *193,500Naira.* And I have made *39,600 Naira in about 4days.* Remaining *153,900Naira* to maximize this earnings. I am very POSITIVE I will complete the earnings THIS WEEK. One other thing is that I will be earning this repeatedly *every 45days.* This is not for showcasing. It's to open your eyes???? to possibilities. I didn't earn this because I am a guru. I had also failed in more than 4 programs before I got it right. And one secret of this sudden achievement ... Is because *I am keying into the right program at the right time.* Most of us join programs after they had been saturated with failures. One of the best thing to do in our line of biz is to *catch a vibrant program young.* Remember, *BUSINESS* is all about *TIMING!* If You Blink, You Miss Out?????? Inbox me if interested 2348063473633
  • Ali Yuguda Barkan mu safiya.
  • usman aliyu
  • Bala yakubu kobi
  • Umar Zango
  • Rislan
  • Mohammad
  • sulaiman labaran
Previous
Next

Hotuna

  • Message Ph­otos 1 photo

  • Profile Ph­otos 1 photo

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact  -  Mobile Site
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram