Fassarar wasu sunaye daga harshen Fulatanci zuwa Hausa da karin haske cikin harshen Turanci
Posted January 29, 2018
Suna dai lakabi ce da ake sanyawa mutun, ko wuri, ko dabba, ko wani abun don banbanta wannan abun daga sauran ...
Tarihin marigayi Cif Jojin Najeriya, Justice Dahiru Musdapher
Posted January 25, 2018
Marigayi Justice Dahiru Musdapher shararren alkalin alkalan Najeriya ne, ya shahara wajen aikin alkalanci ko s...
Yadda ake miyar Loni na gargajiyar Mumuye
Posted January 23, 2018
"Miyar Loni" dai wata shararriyar miyar gargaji ce ta Mumuyawa wanda suke yin ta lokaci zuwa lokaci. A sauday...
Tarihin shararren dan siyasa kuma malamin jami'a, Professor Iya Abubakar
Posted January 23, 2018
Professor Iya Abubakar, dan asalin jihar Adamawa, ya kasance dattijo, hazikin gwarzo, shararren malami kuma da...
Noman ciyawan dabbobi: Ire-iren ciyayi da yadda ake nomar su
Posted January 20, 2018
Ciyawa dai ya kasance cikin jerin tsirrai da Ubangiji Allah ya albarkaci duniya da shi don amfanuwa daga albar...
Rikicin makiyaya da manoma: Ina mafita?
Posted January 14, 2018
Rikici tsakanin makiyaya da manoma dai rikici ne da ya dade yana cimma kasashe masu tasowa musamman a yankin A...
Alfanun cin 'ya'yan kankana ga lafiyar bil'adama
Posted January 7, 2018
Kankana dai na daya daga cikin dangin ya'yan itace mai matukar amfani ga lafiya da rayuwar bil'adama. Jama'a m...
Tarihin tsohon gwamnan jihar Kaduna, marigayi Alhaji Lawal Kaita
Posted January 2, 2018
Alhaji Lawal Kaita, shararren dan siyasa, gwarzo kuma hazikin dottijo. Ya kasance dan asalin jinin sarautan bi...
Shagulgular Kirsimeti a garin Zing
Posted December 25, 2017
Bukin Kirsimeti dai biki ne wanda ake yi a dukkanin sassan duniya don nuna farin ciki na zagayowar ranar haihu...
Tarihin kwararren masanin aikin likita kuma shararren malamin jami'a, Professor Shehu Umar
Posted December 24, 2017
Professor - Emeritus Shehu Umar ya kasance kwarzo, haziki, kuma shararren mai ilimi, ya yi fice a fannin likit...
An kaddamar da katafaren kamfanin samar da shinkafa a jihar Ogun
Posted December 22, 2017
A jiya ne gwamnatin jihar Ogun ta kaddamar da katafaren kamfanin samar da shinkafa mallakar jihar mai suna "Of...
Ababen kula ga mai fara kasuwancin safarar awaki ko tumaki zuwa kudancin Najeriya
Posted December 21, 2017
Kasuwanci dai ya kasance babban hanyar samarwa dubban al'umma ababen dogaro da kawunansu musamman kudaden shig...
Profile Ph
Fotonan Au
Wall Photo
Wall Photo
Wall Photo
Wall Photo
Wall Photo
Wall Photo
Wall Photo
EFCC ON TH
Wall Photo
Wall Photo