• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(159)
  • Makalu(19)
  • Hotuna(2)

Updates

About

Personal Information

  • Suna Ahmad
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa December 14, 1982
  • Takaitaccen Bayani Ma'aikaci a National Bureau of Statistic (NBS) Nigeria. Marubuci.....

Contact Address

  • Sunar Unguwa Lamurde Way, Jalingo [map]
  • Sunan Gari Jalingo
  • Karamar Hukuma Jalingo
  • Jaha Taraba
  • Kasa Nigeria

Personal Details

  • Matakin Karatu Bachelors Degree

Abokai

  • Rahmatu Lawan GORON JUMMA'A INA YAWAN FITAR DA MANIYYI SABODA MIJINA BA LAFIYA Tambaya: Assalamu Alaikum , Dr macece mijinta ba yada lafiyan aure tsawon lokachi, sai ya zamana tana yawan releasing ba sai tayi wani dogon tunani na sha'awaba, ya matsayin ibadarta yake? Amsa: Wa alaikumus salam To gaskiya abin da yake daidai shi ne: ya nemi magani, in kuma bai samu ba, ana iya raba auran, tun da yana daga cikin manufofin aure, katange ma'aurata daga fadawa haramun, kamar yadda shararren hadisinnan ya tabbatar. Yawan fitar maniyyi zai iya zama lalurar da za ta iya haifar da saukin sharia, saidai na ki ba zai zama lalura ba, saboda iyayenki za su iya wajabtawa mijin neman magani, in kuma bai samu ba, za ku iya rabuwa, Allah ya azurta kowa dağa falalarsa. Cigaba da zamanku a wannan halin yana iya jefa ki cikin hadari, mata nawa ne suka zama mazinata ta hanyar wannan sababin? Ya wajaba ki yi wanka duk sanda maniyyin ya fita, tun da ya fita ne ta hanyar jin dadi. ALLAH NE MAFI SANI Daga zauren Filin Fatawa na Dr. Jamilu Zarewa 12/6/1437
  • Mu'azu S. Ahmed Assalamu alaikum da fatan munyi sallah juma'a lpia ko
  • Ibrahim Inyass Abdulkadir Kaji Aikin Uba mai kaunar Alumman sa Sarkin Bauchi Dr Rilwanu Suleiman Adamu C.F.R ------------------------------------------------------------ Labari mai dadin ji Maimarta Sarkin Bauchi Dr Rilwanu Suleiman Adamu C.F.R ya kafa Gidauniya Domin Tallafawa ma Yayan marasa Galihu Dan su samu ingantaccen Ilimi kan Kulawarsa Sarkin Bauchi ya kaddamar da tsarin yanda masarauta da Attajirai zasu Tallafi yaran Talakkawan jihar sa Domin taimakawa da kuma kara zumunci tsakanin masu sarauta Attajirai da kuma marasa Galihu, Bude Gidauniyar mai suna (Amir (Dr) Rilwanu Suleimanu Adamu foundation) Kai tsaye Sarkin yayi Umarnin a nemo yaran Talakawa guda 30 wanda zasuyi Jarrabawa ta Jamb aka biya musu tare kuma da Daukar nauyin karatun su har su kammala jami'a wannan a matakine na Gwaji wanda Gidauniyar zata cigaba da Daukar nauyin yaran marasa karfi iyakar I yawanta har sai an tabbatar da samun nasarori, "Daga cikin mutanen da aka zaba an zabi mata guda goma sha tara 19 maza guda Goma sha daya 11, wanda Zaa fara Wannan shiri dasu, Lokacin da yake jawabi a wajen mai martaba sarkin Bauchi farko ya mika Godiyarsa ga Allah daya nuna masa wannan rana mai dauki da dunbin tarihi da kuma bashi ikon kaddamar da wannan GIDAUNIYYA, sai ya zarce da kira ga daliban dasu kasamu wannan TALLAFI da suyi amfani da wannan dama na kara azaman yin karatu da sadaukarwa don samun ilimi mai Albarka maimartaba yace jihohin kudanci sunyi mana nisa wajen Irin wannan Gidauniyar wanda mune mukafi chanchanta wanda muke kan koyarwa ta Addinin Musulunci da ke koyar da tausayi tsakanin Al'umma wajibi ne Shugabanni su zamo rahama wa marasa karfi da suke karkashin su shine ke samar da kauna tsakanin Al'umma ALLAH KA BAMU IKON DOEREWA KAN WANNAN AIKI.
  • Abubakar Musa Mussaddeeq
  • Ismail Adamu BAKANDAMIYA barka da fitowa dafatan wannan dandalin zai zamo wajen karuwa da nishadi kuma iringa samo muna labarai da tarin kashen hausa misali, Tsofaffin Litattafai na marubutan Hausa, Tarihin kasahen Hausawa a duniya, Tsofaffin wakokin Hausawa dukansu don tuna baya Allah ya tai makeku Amin.
  • Adamu bukar
  • Ibrahim Imam Muhammad
  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Ibrahim Galadima
Previous
Next

Makalu

  • Mijina Wukar Fidar Cikina: Babi na Daya

    Posted February 19, 2020

    Karfin karar albarusai da suka fito daga bututun bingigan nan da ake kira AK47 ne suka fiddamu daga nisan barc...

  • Matsalolin jami'an tsaro: Laifin kasa ko na su jami'an?

    Posted June 26, 2017

    A duniyar ilimi, a duniyar tausayi da duniyar da gwannati tasan makamashin aikinta, jami’an tsaro mutane...

  • Malamai a cikin kunci? Akwai abin dubawa

    Posted June 26, 2017

    Ilimi dai shine fitila mai tsarkake rayuwar al’umma baki daya. A tsarki da tsarkake ayyuka, babu addinin...

  • Sirrantattun matsaloli dake kawo cikas a shimfidar aure

    Posted June 26, 2017

    Idan aka dauke bayyanannun matsaloli, kama daga aikace-aikacen gida, hidimomi ilimi da sauransu, akwai wasu bo...

  • Salallan mazan banza don hadaka da matan banza

    Posted June 25, 2017

    Sakon mu na yau, mazan banza na nufin mazan dake da matansu a gida amma cikin kwanciyar hankali suna masha&rsq...

  • Inda maita ke amfani a rayuwar al'umma

    Posted June 25, 2017

    Akwai daurewan kai ga wasu mutane a duk lokacin da aka ce MAITA. Wasu kan kasa gaskanta cewa MAITA na daga cik...

  • Abubuwan dake durkushe baiwa da basirar yara

    Posted June 25, 2017

    Idan muka dubi kasashen Duniya da suka ci gaba, rayuwanrsu ta samo a saline daga taimakekeniya dake wanzuwa a ...

  • Macce yar wuta cikin matan aure

    Posted June 22, 2017

    Ko kasan wa ake kira matan auren? Matar aure itace wacce ta dauki amanar mijinta da duk wani hakki na aure da ...

  • Ingancin rayuwarka/ki shine amfani da dama da lokaci

    Posted June 22, 2017

    Shin ko ka taba tambayar kanka-da-kanka me ake nufi da amfani da lokaci? Ka kuma taba kokarin ka fahintar da k...

  • Ko ka/kin san hangen nesa tamkar linzami ya ke ga rayuwa?

    Posted June 22, 2017

    Sakon mu na yau shine hangen nesa. Ko kasan me ake kira hangen nesa? Ko kasan hangen nesa tamkar linzami ne ma...

  • Alamomin shugaba na gari

    Posted June 18, 2017

    Babu al'ummar da za ta ci gaba sai da shugaba ko shugabanci na gari. Shin ta yaya za mu gane alamomin shugaba ...

  • Kadan da ga cikin halayen mugun jagora

    Posted June 18, 2017

    Ko kun san cewa mugun shugaba wanda bai da kishin kansa da al’ummarsa na kan gaba wajen lalata al’...

View All Entries

Hotuna

  • Blog Photo­s 1 photo

  • Profile Ph­otos 2 photos

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support  -  Stock Photos  -  Contact Us  -  Mobile Apps
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
Create New Content
  • Kasuwa
Add Link