• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Home
  • Rubutu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Zauruka
  • Profile Type: Personal
  • Profile Views: 10,353 views
  • Followers: 143 followers
  • Last Update: January 25, 2021
  • Last Login: June 20, 2021
  • Joined: October 3, 2019
  • Member Level: Basic
  • Update
  • About
  • Zauruka(1)

Update

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Mukhtar Musa Karami Abu Hisham's post.
    January 25, 2021
    Mukhtar Musa Karami Abu Hisham → MARUBUTA:
    25/1/2021
    MUHAWARA ZAGAYE NA UKU QUARTER...  more
    Mukhtar Musa Karami Abu Hisham → MARUBUTA:
    25/1/2021
    MUHAWARA ZAGAYE NA UKU QUARTER FINAL

    GABATARWA TARE DA...  more25/1/2021
    MUHAWARA ZAGAYE NA UKU QUARTER FINAL

    GABATARWA TARE DA MARABA

    Assalamu alaikum
    A madadin abokan aiki na wannan Muhawara Muna yiwa Alkalai
    tare da wakilan kungiyoyi,gami da sauran masu bibiyar wannan muhawara muna yi muku maraba da...    
    • 11 people like this
    • View all 9 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Amin
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Amin Nanah
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Madallah
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Amin
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Muna tare daku ai ,Allah yy jagora
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Danladi Haruna's post.
    January 25, 2021
    Danladi Haruna → MARUBUTA:
    25/01/2021

    ZAGAYE NA......  more
    Danladi Haruna → MARUBUTA:
    25/01/2021

    ZAGAYE NA...  more25/01/2021

    ZAGAYE NA III



    RANAR FARFESA ABDULKADIR DANGAMBO

    Karawa ta 59

    Hakuri da Juriya Writers Association

    Da

    Writers Guild of Nigeria


    Wakilan kungiyoyin su yi magana karkashin wannan post kuma su zabi SARKI ko DOKI domin...    
    • 12 people like this
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Aslm sunana Maryam Sulaiman daga Hakuri da Juriyya na zabi sarki
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Fadima Fatima Aminu wakilyar writers guild mun zaɓi Doki
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Danladi Haruna's post.
    January 25, 2021
    Danladi Haruna → MARUBUTA: Muna yi wa babban malaminmu Nasiru G. Ahmad barka da shigowa wannan zaure mai albarka. Malam Nasiru zai kasance daya daga masu saka ido a wannan muhawara da ake yi, kuma zai rika bayar da shawarwari nagari...  
    • 18 people like this
    • View all 10 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Sumayyat Ibrahim Gambo Malam barka da shigowa.
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Rahmatu Lawan Masha Allah... Muna yi wa malam barka da zuwa.
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Jibrin Adamu Rano Maraba da shi.
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Ummyter Abdallah Muna masa maraba
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Lawan Dalha Mashaa Allahu. Muna yiwa Malam marhaba da zuwa.
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Almustapha Adam Muhammad's post.
    January 25, 2021
    Almustapha Adam Muhammad → MARUBUTA:
    25/01/2021

    ZAGAYE NA...  more25/01/2021

    ZAGAYE...  more
    Almustapha Adam Muhammad → MARUBUTA:
    25/01/2021

    ZAGAYE NA...  more25/01/2021

    ZAGAYE NA III

    Karawa ta 58

    RANAR FARFESA ABDULKADIR DANGAMBO


    1.

    Hakuri da Juriya Writers Association

    Wakiliya
    Maryam Sulaiman


    Muhawara
    Auren Bare ya fi na ɗanuwa ko 'Yaruwa

    ----------------------------------------------
    2.

    Writers Guild Association

    Wakiliya
    Fatima...    
    • 8 people like this
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Muna godiya 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Fatima Lawal Masha Allah
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Fadima's post.
    January 25, 2021
    Fadima → MARUBUTA:
    GAISUWA DA GABATARWA
    Kowa ya bar gida, gida ya bar shi! Bature kan ce gida shi ne inda zuciya take.

    ...  more
    Fadima → MARUBUTA:
    GAISUWA DA GABATARWA
    Kowa ya bar gida, gida ya bar shi! Bature kan ce gida shi ne inda zuciya take.

    Ina miƙa gaisuwata ga alƙalai, abokan karawa, ƴan kallo maza da mata. Assalamu alaikum.

    Suna na...  moreGAISUWA DA GABATARWA
    Kowa ya bar gida, gida ya bar shi! Bature kan ce gida shi ne inda zuciya take.

    Ina miƙa gaisuwata ga alƙalai, abokan karawa, ƴan kallo maza da mata. Assalamu alaikum.

    Suna na FadimaFayau, wakiliyar Writers Guild dake kare matsayarmu cewa, "auren zumunci yafi auren bare."

    Bari mu ga mene aure a taƙaice.

    A al’adar Bahaushe har ma da Musulunci, aure na nufin, “ƙulla yarjejeniya ta zaman tare tsakanin namiji da mace bisa wani tsari na kiyaye haƙƙoƙin juna.”

    Auren bare na soyayya ne kawai, sannan ba lallai iyaye na so ba,...    less
    • 33 people like this
    • View all 17 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      faridat sweery Wannan gaskiya ne
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Ba gyara a zancenki yar uwa
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Wannan gaskiya ne
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir A bayyane yake ma ai tunda masana daban-daban, kama daga masana halayyar zamantakewar al'umma, masana halayyar dan adam da sauran su sunyi nuni da illoli da dama dake tattare da auren aure (Duong): inda bincikensu ya tabbatar musu da cewa ta fuskar...  moreA bayyane yake ma ai tunda masana daban-daban, kama daga masana halayyar zamantakewar al'umma, masana halayyar dan adam da sauran su sunyi nuni da illoli da dama dake tattare da auren aure (Duong): inda bincikensu ya tabbatar musu da cewa ta fuskar zamantakewar yau da kullum da kuma al'ada, auren bare shi ne yake kawo rashin daidaiton al'adu, dabi'u, da kuma mikewar tarbiyya. \n\nWadannan bambance-bambancen sune sababin rikice-rikice iri-iri, wanda galibi yakan taso.  
      • January 26, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Thank you Oga
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Fadima's post.
    January 25, 2021
    Fadima → MARUBUTA:
    CIGABA_2

    TUWO...  more
    Fadima → MARUBUTA:
    CIGABA_2

    TUWO NA...
    Auren zumunci aure ne dake da kyakkyawan tushe a addinance; Inda zamuga Annabi Muhammad shi a karan kansa ya aurar da ƴarsa Nana Fadima (R.A) ga ɗan Baffansa, Sayyidina Ali (R.A)....  moreCIGABA_2

    TUWO NA...
    Auren zumunci aure ne dake da kyakkyawan tushe a addinance; Inda zamuga Annabi Muhammad shi a karan kansa ya aurar da ƴarsa Nana Fadima (R.A) ga ɗan Baffansa, Sayyidina Ali (R.A).

    Faɗin Allah (S.W.T); "lalle daga Manzon Allah kuna da abin koyi mai kyau da zaku...    less
    • 31 people like this
    • View all 14 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Gaskiya ne
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Hujjojinki suna birge ni saboda kina dauresu da zantuka masu tushe da asali da inganci
      • January 26, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Kari akan abinda kika fada ma shine auren bare ansani tunma daga lokacin da aka fara shirye shiryen bikin ake haduwa da abubuwan da yake sa aji auren ya sane a zuciyar mutum. Misali tun daga zuwa neman tambayar auren kafin bayarwa da kuma tsarabe...  moreKari akan abinda kika fada ma shine auren bare ansani tunma daga lokacin da aka fara shirye shiryen bikin ake haduwa da abubuwan da yake sa aji auren ya sane a zuciyar mutum. Misali tun daga zuwa neman tambayar auren kafin bayarwa da kuma tsarabe tsaraben bukukuwa na al'ada har ma a lokacin shiryawa da bikin aure. Wanda kowa yasani an sha kai ruwa rana tsakanin dangin amarya da kuma ango kan wani abu na al'ada wanda idan aka samu gefe daya ya gaza wajen hakan shikenan za a shiga yayata abin da cewa wance ba tayi...    less
      • January 26, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Fadima Wannan haka yake sabanin na zumunci da ake kallon alaƙa a manta da wasu tsarabe tsarabe wani zubin har al'adar da ake ganin tamkar wajibi ce na mantawa da ita a auren zumunci.
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Fadima Ina godiya
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Fadima's post.
    January 25, 2021
    Fadima → MARUBUTA:
    CIGABA_3

    DA ARZIƘI GARIN...  more
    Fadima → MARUBUTA:
    CIGABA_3

    DA ARZIƘI GARIN WASU...
    Auren zumunci aure ne da babu fargabar kada zuri'ar wanda za'a aura tana da aibu. Mun san da yawa aure ya mutu sabida daga baya angano wani aibu daga zurriyar ɗaya daga cikin ma'auratan, Addini ma ya umarci auren mutum...  moreCIGABA_3

    DA ARZIƘI GARIN WASU...
    Auren zumunci aure ne da babu fargabar kada zuri'ar wanda za'a aura tana da aibu. Mun san da yawa aure ya mutu sabida daga baya angano wani aibu daga zurriyar ɗaya daga cikin ma'auratan, Addini ma ya umarci auren mutum don nasabarsa, mun san cewa tantance nasabar mutum da kuma tsaftarta a wannan zamanin abu ne Mai wahala. Ko ta nan ba haɗi, auren zumunci...    less
    • 27 people like this
    • View all 13 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Aisha Bishir Gsky auren bare yafi na dan uwa saboda Idan auren zumunci bai dadi ba yana iya affecting zumuncin.
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Auren zumunci yafi na bare tabbas gaskiya ne
      • January 26, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Sau da yawa auren bare yana haifar da rashin fahimta da zargi da kuma tsegumi a sakamakon bayyanar adawa da hadin. Alal misali, Bahaushiyar da bayan gumurzu ta samu nasarar aurar inyamuri daga kudu to fa ba ita ba zaman arewa saboda danginta zasu tsaneta...  moreSau da yawa auren bare yana haifar da rashin fahimta da zargi da kuma tsegumi a sakamakon bayyanar adawa da hadin. Alal misali, Bahaushiyar da bayan gumurzu ta samu nasarar aurar inyamuri daga kudu to fa ba ita ba zaman arewa saboda danginta zasu tsaneta sai dai ta ko ma kudu. Inda a zamanta na can sannu a hankali za ta manta al'adunta, yarenta da ma danginta uwa uba 'ya'yanta ba zasu san waye danginta ba. Wani abin tashin hankalin ma shi ne a can kudun ma ba su isa zama a garin su shi mijin nata ba saboda nan ma ba karbarta zasu yi ba. To idan aure da ake yinsa don nutsuwa a karshe zai sa a ka koma saniyar ware a cikin ahalinka, wace rana ya kawo kenan a gare ka? Tun...    less
      • January 26, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Fadima Wannan batun naƙa haka yake babu ja bare kuskure
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Fadima Haƙƙun
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Assalamu Alaikum

    Mai girma Alkalin muhawara, mai kula da lokaci, ‘yan uwana abokan muhawara, ina yi muku barka da wannan...  moreAssalamu Alaikum ...  more
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Assalamu Alaikum

    Mai girma Alkalin muhawara, mai kula da lokaci, ‘yan uwana abokan muhawara, ina yi muku barka da wannan...  moreAssalamu Alaikum

    Mai girma Alkalin muhawara, mai kula da lokaci, ‘yan uwana abokan muhawara, ina yi muku barka da wannan lokacin.


    Maryam Suleiman ke tare daku wanda ni zan wakilci kungiyar mu Hakuri da juriyya wajen gabatar da wannan muhawar mai taken "Auren zumunci ('Dan uwa ko 'yar uwa) da auren bare wanne...    less
    • 16 people like this
    • View all 8 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      amyra gwadabe Wassalamu alaiki ,muna zuba ido muna jira
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      mariya kabir Bako Wa'alaikumus salam muna biye dake muna sauraron ki
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hajja ta d'aya
    Auren bare yafi tabbatar da zaman lafiya a tsakanin ma'aurata da kuma yan uwan su saboda in aure zumunci ne in yai dadi yafi komai dadi amman yayin da ya baci, to bacin baya tsayawa kan...  more
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hajja ta d'aya
    Auren bare yafi tabbatar da zaman lafiya a tsakanin ma'aurata da kuma yan uwan su saboda in aure zumunci ne in yai dadi yafi komai dadi amman yayin da ya baci, to bacin baya tsayawa kan ma'aurata yana tafiya ya riska yaje...  moreHajja ta d'aya
    Auren bare yafi tabbatar da zaman lafiya a tsakanin ma'aurata da kuma yan uwan su saboda in aure zumunci ne in yai dadi yafi komai dadi amman yayin da ya...    
    • 16 people like this
    • View all 14 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member To ai Nan tafi wari inji masu karin magana,auren zumunci yafi tarwatsa zuria fiye da auren bare,domin kuwa auren bare ko rabuwa akai babu wata matsala,Amma auren zuminci har jikokin jikoki sai sun samu kasansu na wargajewar zumuncin
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Haba 'yar uwa. Auren bare da kumbiya kumbiya tayi yawa a ciki saboda rashin cikakken sani da aka yiwa juna. Yarinya sai ta je can ta gama sharholiyarta a karshe sai a wanke a ba ka bayan an yi rufa rufar ta asar da tayi wanda kuma shi ma haka namijin sai...  moreHaba 'yar uwa. Auren bare da kumbiya kumbiya tayi yawa a ciki saboda rashin cikakken sani da aka yiwa juna. Yarinya sai ta je can ta gama sharholiyarta a karshe sai a wanke a ba ka bayan an yi rufa rufar ta asar da tayi wanda kuma shi ma haka namijin sai a samu rikakken dan bariki amma karshe sai a nuna mutumin arziki ne. Irin wannan taskun ba na ma miki fatan ki ji ko a labari ne ya faru da wani naki a saboda hakan ne nake mai kira a gare ki da ki sake duba lamarin da idon basira  
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta biyu
    Auren bare yafi taka rawa sosai wajen fadada zuri'a da kulla sabuwar zumunta sama da auren zumunci, idan auren zumunci akayi ko da yaushe zuri'ar ku a tsuke take, a iya tsakanin ku kuke auratayya...  more
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta biyu
    Auren bare yafi taka rawa sosai wajen fadada zuri'a da kulla sabuwar zumunta sama da auren zumunci, idan auren zumunci akayi ko da yaushe zuri'ar ku a tsuke take, a iya tsakanin ku kuke auratayya wanda wannan ya bawa wannan, amman...  moreHujja ta biyu
    Auren bare yafi taka rawa sosai wajen fadada...    
    • 16 people like this
    • View all 21 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Haka ne kam mariya kabir Bako
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Sosai kuwa Aina'u muneer
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Idan ba malama maryam ba ke da kike ikirarin bahaushe ya je ya auri bayarabiya ta ina za a soma binciken? Binciken ma tukunna kan cikar addininsa, kyan al'adarsa, tsaftar zuri'arsa ko na halayensa za a yi
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Na fi gamsuwa da jawabin ki malama Fatima
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta uku
    Auren bare yana da sau'ki wajen ganin keshi ko nuna keshi ko nuna mugunta tsakanin mata da yan uwan miji kamar yadda shi auren zumunci idan aka yi shi galibi akan sa ido mata takan sa ido dangane da...  more
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta uku
    Auren bare yana da sau'ki wajen ganin keshi ko nuna keshi ko nuna mugunta tsakanin mata da yan uwan miji kamar yadda shi auren zumunci idan aka yi shi galibi akan sa ido mata takan sa ido dangane da harkokin shige da fice ko harkokin...  moreHujja ta uku
    Auren bare yana da sau'ki wajen ganin keshi ko nuna keshi ko nuna mugunta tsakanin mata da yan uwan miji kamar yadda shi auren zumunci...    
    • 16 people like this
    • View all 14 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Aina'u muneer Sosai kuwa,ita Babar mijin baza ta yadda a maida ɗan ta mijin tace ba,itama Babar matar baza ta yadda a mayar mata da 'ya baiwa ba,kowa yana ganin karansa yakai tsaiko,in ya yadda aka zalinci nasa za a maida shi wawa a dangi
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      mariya kabir Bako Tabbas cikin su babu wanda zai yarda a maida masa da 'da ko 'ya baiwa
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Hhh haba dai Fadima na bare nake nufi wanda sanadin sa ake kulluwar zumunci kuma kulluwar zumunci ladan sa yana ga Allah.

      Ai in ana san asalin mutum shine ake sanin abinda yake faruwa dashi. Me kenan nake nufi daman can baba mijin yasan baka dashidaga...  more
      Hhh haba dai Fadima na bare nake nufi wanda sanadin sa ake kulluwar zumunci kuma kulluwar zumunci ladan sa yana ga Allah.

      Ai in ana san asalin mutum shine ake sanin abinda yake faruwa dashi. Me kenan nake nufi daman can baba mijin yasan baka dashidaga aure kayi kudi ana maka abu ai yasan wayayi maka.

      Amman in na bare ne sa zaci ma dan sa ne yai masa amman na zumunvi bayan sun san waye dan nasa me yake dashi karshe dai sun san wanda yayin daga nan...    
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta hudu
    Auren bare yana tabbatar da kima da mutuncin gida na ko wanne bangare idan kayo aure daga waje ko shakka in kaje auro sai an tabbatar da mutuncin ka wato kimar ka, mutuncin gidan ku da kimar gidan ku, ...  more
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta hudu
    Auren bare yana tabbatar da kima da mutuncin gida na ko wanne bangare idan kayo aure daga waje ko shakka in kaje auro sai an tabbatar da mutuncin ka wato kimar ka, mutuncin gidan ku da kimar gidan ku, sannan za a baka aure, kamar yadda...  moreHujja ta hudu
    Auren bare yana tabbatar da kima da mutuncin...    
    • 16 people like this
    • View all 15 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      amyra gwadabe Da yawa ma zaka ga mijin mugun hali garai ,sai a dauko a danginsa a bata ace ita jinin Sa CE zata rufa mai asiri ,zata rufa asirin kuwa karshe ita kuma ta hadu da bugawar zuciya ,da kuwa bare jajircewa zatayi ya canja ko tayi gaba ,tanan zai gano illar...  moreDa yawa ma zaka ga mijin mugun hali garai ,sai a dauko a danginsa a bata ace ita jinin Sa CE zata rufa mai asiri ,zata rufa asirin kuwa karshe ita kuma ta hadu da bugawar zuciya ,da kuwa bare jajircewa zatayi ya canja ko tayi gaba ,tanan zai gano illar Abun da yakeyi  
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Wlhy fa
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Wai dan ya gyaru ai ya kaea lalla zumunci kuwa
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta biyar
    Auren bare yana taimakawa wajen ya 'da harshe ko kuma yaren da al umma, da al'adu, misali bahaushe idan ya auro balarabiyya to zai sa wannan balarabiyyar zuri'ar ta su shigo cikin hausawa...  more
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta biyar
    Auren bare yana taimakawa wajen ya 'da harshe ko kuma yaren da al umma, da al'adu, misali bahaushe idan ya auro balarabiyya to zai sa wannan balarabiyyar zuri'ar ta su shigo cikin hausawa kamar yadda shima wannan bahaushen...  moreHujja ta biyar
    Auren bare yana taimakawa wajen ya 'da...    
    • 17 people like this
    • View all 16 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      amyra gwadabe Zancen ki dutse Yar uwa ta dalilin auren bare dukka aka samu auratayya tsakanin yarukan kasar nan aka kuma samu zaman lfy ko a banza wata kabilar na kasa yakar wata in ta tuna da cewa suna da zuri'a a cikin kabilar ,kunga ta dalilin auratayya an samu...  moreZancen ki dutse Yar uwa ta dalilin auren bare dukka aka samu auratayya tsakanin yarukan kasar nan aka kuma samu zaman lfy ko a banza wata kabilar na kasa yakar wata in ta tuna da cewa suna da zuri'a a cikin kabilar ,kunga ta dalilin auratayya an samu zaman lfy sosai  
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Sosai kam
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Sam ban yarda dake ba. A ka'idar harshe yaren uba ake bi, wanda kuma idan yau bahaushe ya auri wata kabilar kuma sai ya kasance ba mazauni ba ne sosai to ba ma yare ba har dabi'u na yaran sak irin na uwar su zasu koyo wanda idan sun girma sai ka ji suna...  moreSam ban yarda dake ba. A ka'idar harshe yaren uba ake bi, wanda kuma idan yau bahaushe ya auri wata kabilar kuma sai ya kasance ba mazauni ba ne sosai to ba ma yare ba har dabi'u na yaran sak irin na uwar su zasu koyo wanda idan sun girma sai ka ji suna tunkahon su hausawa ne amma kuma a zahiri ba su da siffar al'adun hausawa inda kuma wannan shi ya kawo...    
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Fadima's post.
    January 25, 2021
    Fadima → MARUBUTA:
    CIGABA_4

    ABINDA BABBA YA...  more
    Fadima → MARUBUTA:
    CIGABA_4

    ABINDA BABBA YA HANGO....
    Babu abinda yafi kwanciyar hankali daɗi a aure wanda kuma hakan yafi samuwa a auren zumunci domin kafin ma manya su haɗa, sai sun tabbatar da hali ya zo...  moreCIGABA_4

    ABINDA BABBA YA HANGO....
    Babu abinda yafi kwanciyar hankali daɗi a aure wanda kuma hakan yafi samuwa a auren zumunci domin kafin ma manya su haɗa, sai sun tabbatar da hali ya zo ɗaya.

    Haka idan saɓani ya...    
    • 30 people like this
    • View all 13 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Gaskiya ne
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Na yarda da hujjojinki
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Haqqun
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Zancenki dutse ne
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Saboda shi auren bare aure da idan aka samu sabani kowane bangare zasu ja nasu ne suyi ta bin kwakkwafi da tambayar laifin na daya bangaren saboda idan an zo zaman sulhu sai su kirgawa magabatan wancan din da nufin a ja masa kunne wanda a nan ma idan ba...  moreSaboda shi auren bare aure da idan aka samu sabani kowane bangare zasu ja nasu ne suyi ta bin kwakkwafi da tambayar laifin na daya bangaren saboda idan an zo zaman sulhu sai su kirgawa magabatan wancan din da nufin a ja masa kunne wanda a nan ma idan ba a taki sa'a ba sai a kusan ma ba wa hammata iska sabanin na zumunci da babba guda daya yana tsawatarwa shikenan ya shafe su dukka biyun ba bukatar a ce sai dayan bangaren sun zo  
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta shida
    Aure bare yakan zamto sanadiyya na sulhu ko kuma kashe wata gaba da take tsakanin wasu al'ummatai guda biyu yayin da ake samun wata tataburza, rigima ko yake yake tsakanin wasu al'ummatai guda...  more
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta shida
    Aure bare yakan zamto sanadiyya na sulhu ko kuma kashe wata gaba da take tsakanin wasu al'ummatai guda biyu yayin da ake samun wata tataburza, rigima ko yake yake tsakanin wasu al'ummatai guda biyu to auratatyya ya kan...    
    • 18 people like this
    • View all 17 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Aina'u muneer Hakane,
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Zeetty Sulaiman Madallah
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Basira Aliyu Inda aka ce ba a ga maciji ina dadin zaman yayi zaman da har za a hada jini? Kai ko yankunan mu anan na arewa idan aka duba za a ga cewa mutane kamar makiyaya da manoma da ba sa shiri ba sa iya bada auren nasu ga na wanda bai zama dan bangaren su ba
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Aisha Bishir Wannan gsky ne maryam sannu da kokari
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Hujja ta bakwai
    Auren bare yana samar da iri daban, misali kai a zuri'ar kuna da jurumta, ita kuna tata tana da ilimi kaga in kukai aure kila a samu kun samu ya'ya masu jarunta da ilimi, ko sarauta da wani abun.
    • 18 people like this
    • View all 15 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      amyra gwadabe To idan kuma akayi rashin dace zuri'ar bata dawani abun fade na kirki sukai ta sure a tsakanin sufa? Abun zaifi armashi su samu suyi auren bare su shigo da nagartattu har wata ran zuri'ar ta inganta ta dalilin...  
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Zeetty Sulaiman Tabbas haka ne
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Nima dai Ina bayan hujjarku ta cewar auren bare yafi auren zumunci
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Tabbas yana samar da iri amma na nau'in cututtuka daban daban kamar ciwon hanta, sanyi, sikila da sauran ciwoka kamar tabin hankali wanda likitoci ne suka tabbatar da hakan ba wai ni ba. Irin haka ne kuma da...  
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Haka kuma idan zuri'ar wannan akwai mazinata zuri'ar wancan kuma mashaya giya sai nan ma a haifi yaran da sai ka rantse bobmarley ne babansu ko saboda shaye shaye? Wanda hakan ne yayi barin makauniya da...  
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Maryam Suleiman's post.
    January 25, 2021
    Maryam Suleiman → MARUBUTA:
    Kash zan tsaya anan ba dan hujojji na sun kare ba sai dai adadin kalmomin da aka dibar min sun kai, da wannan zan tabbatar wa da alkalai da masu duba lokaci da abokan muhawara cewa auren bare yafi akan auren zumunci.


    Nagode
    • 19 people like this
    • View all 20 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Muna Miki bangajiya muna Kara Yi Miki bangajiya
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Sosai kam
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Ina godiya
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman 👍
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Nagode
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Fadima's post.
    January 25, 2021
    Fadima → MARUBUTA:
    CIGABA_5

    NAKA SAI...  more
    Fadima → MARUBUTA:
    CIGABA_5

    NAKA SAI NAKA
    Rashin mutuncin da bare kan yi idan ya auri bare, baya yinsa idan auren zumunci ne domin yasan komai yayi kansa yayiwa....  moreCIGABA_5

    NAKA SAI NAKA
    Rashin mutuncin da bare kan yi idan ya auri bare, baya yinsa idan auren zumunci ne domin yasan komai yayi kansa yayiwa.

    Da wuya a auren zumunci a samu munanan ɗabi'u kamar gori, zagin iyaye da nuna fifikon ahalinka akan na abokin...    
    • 30 people like this
    • View all 8 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Aina'u muneer Kayya ba dai a zumuncin wannan zamanin da muke ciki ba
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      faridat sweery Tabbas hujjojinki sun yi Allah ya ba da Sa'a
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Fadima Amin ya rabbi
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Deleted Member Na gamsu kwarai
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Gaskiya. Muna tare dake akan auren zumunci yafi dan a auren bare aure ne da idan aka samu sabani kowane bangare zasu ja nasu ne suyi ta bin kwakkwafi da tambayar laifin na daya bangaren saboda idan an zo zaman sulhu sai su kirgawa magabatan wancan din da...  moreGaskiya. Muna tare dake akan auren zumunci yafi dan a auren bare aure ne da idan aka samu sabani kowane bangare zasu ja nasu ne suyi ta bin kwakkwafi da tambayar laifin na daya bangaren saboda idan an zo zaman sulhu sai su kirgawa magabatan wancan din da nufin a ja masa kunne wanda a nan ma idan ba a taki sa'a ba sai a kusan ma ba wa hammata iska sabanin na zumunci da babba guda daya yana tsawatarwa shikenan ya shafe su dukka biyun ba...    
      • January 26, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Fadima's post.
    January 25, 2021
    Fadima → MARUBUTA:
    ƘARSHE
    Haka auren zumunci babu tsoron kar yaran da zan haifa su gamu da cutar da bamu da ita a Danginmu kamar hauka, kuturta da...  more
    Fadima → MARUBUTA:
    ƘARSHE
    Haka auren zumunci babu tsoron kar yaran da zan haifa su gamu da cutar da bamu da ita a Danginmu kamar hauka, kuturta da sauransu.

    Auren zumunci daɗi! Tabbas haka abin yake aure ne da tun kan ayi keda ƙarancin tsarabe tsarabe hakan yasa ba'a...  moreƘARSHE
    Haka auren zumunci babu tsoron kar yaran da zan haifa su gamu da cutar da bamu da ita a Danginmu kamar hauka, kuturta da sauransu.

    Auren zumunci daɗi! Tabbas haka abin yake aure ne da tun kan ayi keda...    
    • 31 people like this
    • View all 9 comments
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Binta Muhammad Wannan haka yake mai Dace ke sa'ar airen jinin sa
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Aina'u muneer Babu wani daɗi a auren zumunci se wahala,da kuma rusa alaƙar dake tsakanin mahaliccin mu da kuma zumunci,\n Domin girman da zumunci yake dashi ne yasa Allah subhanahu Wa ta'ala ya haɗa sunan sa ARRAHMANU da zumunci,gudun kar a lalata zumunci Gara a...  moreBabu wani daɗi a auren zumunci se wahala,da kuma rusa alaƙar dake tsakanin mahaliccin mu da kuma zumunci,\n Domin girman da zumunci yake dashi ne yasa Allah subhanahu Wa ta'ala ya haɗa sunan sa ARRAHMANU da zumunci,gudun kar a lalata zumunci Gara a auri bare wanda ko da auren ya lalace zunubin bazai zama biyu ba,ga sakin aure ga lalacewar zumunci  
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      faridat sweery Barka
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Gaskiya ne
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Abubakar Tahir Idan ma muka dubi kabilun Najeriya dakyau za mu ga cewa al'umman cikinta alal misali, Barebari, Fulani, Shuwa, Yarabawa da Ibo wanda har gobe sun fi kulla auren zumunci wanda kuma silar hakan ne a duk inda suka ga wani yare nasu suke zagewa iya karfin su...  moreIdan ma muka dubi kabilun Najeriya dakyau za mu ga cewa al'umman cikinta alal misali, Barebari, Fulani, Shuwa, Yarabawa da Ibo wanda har gobe sun fi kulla auren zumunci wanda kuma silar hakan ne a duk inda suka ga wani yare nasu suke zagewa iya karfin su wajen taimaka masa saboda sun san da an tona alakar kadan za a gano jini ya hadu ko dai ta bangaren uwa ko uba. Hakanan idan muka dubi yanayin hadin kansu da kuma yadda suke tsayin daka akan lamarin 'yan uwansu kadai ya isa ya tabbatar...    
      • January 26, 2021
      • -
      • Report
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
    Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) liked Almustapha Adam Muhammad's post.
    January 25, 2021
    Almustapha Adam Muhammad → MARUBUTA:
    Maryam daga Hakuri da juriya sannunki da aiki.
    • 15 people like this
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Maryam Suleiman Yauwah godiya nake
      • January 25, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      maryam Ipteen Maddallah sannu da kokari
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      mariya kabir Bako Sannu da kokari
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
    • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma)
      Aina'u muneer Muna godiya Allah yayi mana jagora ya biyawa kowannenmu buƙatunsa na alkhairi ya jiƙan iyayen mu
      • January 25, 2021
      • -
      • Report
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Sunan Farko Aisha Sa'eed Abubakar
  • Jinsi Mace
  • Ranar Haihuwa May 15, 1995
  • Relationship Status Engaged
  • Takaitaccen Bayani Mace musulma, kuma marubuciyar littafin hausa.
    Inason mutum me gaskiya, na tsani ƙarya da munafurci.

    MU GIRMAMA JUNANMU!

Contact Address

  • Sunar Unguwa T/Nufawa [map]
  • Sunan Gari Kano
  • Karamar Hukuma KMC
  • Sunar Jaha Kano
  • Sunar Kasa Nigeria

Contact Information

  • Email Address Ayshatty.as@gmail.com
  • Instagram @amisas_delight

Zauruka

  • ZAMAN AMANA WRITERS' ASSOCIATION
    27
    Gidan zaman lafiya da amana insha Allah. Rubutu domin faɗakarwa shine muradinmu. Mu girmama junan mu!
Previous
Next
© 2022 Bakandamiya About Terms Privacy Subscription Earn Money Advertise Contact
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram