• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Bukukuwa Masu Zuwa
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(43)
  • Bidiyoyi(7)
  • Hotuna(2)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Ummyter Abdallah's post.
    Ummyter Abdallah created a new event:
    • Apr 4
    • 16 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Rahmatu Lawan Allah Ya kaimu
      • Apr 3
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Kabiru Yusuf Muna tafe
      • Apr 3
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Deleted Member Allah yakai mu
      • Mon at 8:27 AM
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad commented on Ummyter Abdallah's photo.
    اللَّهُمَّ اغْفِرلَي ابي وَارْحَمْهُ وَعَافِهِ وَاعْفُ عَنْهُ وَأَكْرِمْ نُزُلَهُ وَوَسِّعْ مُدْخَلَهُ وَاغْسِلْهُ بِالْمَاءِ وَالثَّلْجِ وَالْبَرَدِ وَنَقِّهِ مِنَ الْخَطَايَا كَمَا نَقَّيْتَ الثَّوْبَ الأَبْيَضَ.
    • Apr 4
    • 6 person likes this
    • View all 9 comments
    • Almustapha Adam Muhammad
      Hauwa'u Muhammad Ameen Ya Allah, Allah Ya gafarta masa
      • Apr 3
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Hafsat Moh'd Arabi Allah yajikansa da rahama yasa yahuta Ameen
      • Apr 3
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Ummyter Abdallah Amin ngd
      • Apr 3
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Almustapha Adam Muhammad Allah ya jaddada Rahama gunsa
      • Apr 4
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Ummu Asimii Ameen ya Allah, ubangiji Allah ya jiƙansa. Ya gafara ta mishi yasa aljannace makomarsa
      • Apr 4
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Hauwa Dalha's post.
    Hauwa Dalha shared Ummy Usman's blog.
    • Apr 4
    • 8 person likes this
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad commented on Rahmatu Lawan's photo.
    Assalam alaikum. Da fatan mun wuni lafiya marubutanmu. Ga dan shawara, idan mutum zai yi posting a cikin group ya yi kokari ya yi tagging mutane. Ko da mutum daya ne ka yi ya wadatar. Dabarar yin hakan shi ne ko da mutum bai shigo group ba zai ga duk...  moreAssalam alaikum. Da fatan mun wuni lafiya marubutanmu. Ga dan shawara, idan mutum zai yi posting a cikin group ya yi kokari ya yi tagging mutane. Ko da mutum daya ne ka yi ya wadatar. Dabarar yin hakan shi ne ko da mutum bai shigo group ba zai ga duk posting da aka yi a shafin farko. Ga yadda za a yi tagging din a kasa. Da an latsa an fara rubuta suna zai fito.  
    • Mar 24
    • 7 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Jiddah Washah ai ba kowa yake son ayi tagging ɗin sa ba, shi ya sa
      • Mar 23
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Amma ai akwai wanda in akayi tagging din nasa zai je dadi\n\nMusamman da ya kasance darussa ake gabatarwa
      • Mar 24
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Almustapha Adam Muhammad Ok, hakan ma zai tunatar
      • Mar 24
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Rahmatu Lawan Haka ne Jiddah Washah. Dama ya kamata ki san wanda ya cancanta ki yi tagging. Misali wanda ki ka san na da ra’ayin abinda za ki posting ko kuma kinsan kuna bibiyan wani abu tare haka, da dai misalai makamantan wannan.
      • Mar 26
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Abubakar Saleh (Zamani Writers Ass.) Muna godiya da wannan shawarar
      • Mar 31
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Jiddah Washah's post.
    Jiddah Washah → MARUBUTA:
    Maza:
    1. lmustapha Adam Muhammad
    2. Zahradden Nasir
    3....  more
    Jiddah Washah → MARUBUTA:
    Maza:
    1. lmustapha Adam Muhammad
    2. Zahradden Nasir
    3. Muttaka A....  moreMaza:
    1. lmustapha Adam Muhammad
    2. Zahradden Nasir
    3. Muttaka A. Hassan
    4. Danladi Haruna
    5. Mukhtar Musa Ƙarami
    ADO AHMAD GIDAN DABINO MON

    Mata:
    1. Bilkisu...    
    • Mar 24
    • 7 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Masallah
      • Mar 17
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Maryam Haruna's post.
    Maryam Haruna → MARUBUTA:
    Amsar...  more
    Maryam Haruna → MARUBUTA:
    Amsar Tambaya.


    Almustapha Adam Muhammad...  moreAmsar Tambaya.


    Almustapha Adam Muhammad
    Zahradden Nasir
    Muttaka A Hassan
    Danladi Haruna
    Mukhtar musa Karami
    Ado Ahmad Gidan dabino
    Bilkisu Muhammad...    
    • Mar 24
    • 9 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Masha Allah
      • Mar 17
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Abubakar Saleh (Zamani Writers Ass.)'s photo.
    TARIHIN DAKTA BUKAR USMAN (DAKTAN ADABI) An haifi Dakta Bukar Usman a garin Biu na kasar Borno, Nijeriya a ranar 10 ga watan Disamba na shekarar 1942. Bayan ya yi makarantar Firamare a Biu, ya je Maiduguri inda ya yi karatun Sakandare...  
    • Mar 24
    • 12 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Lawan Mashaa Allah! Sannu da kokari.
      • Mar 13
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Sannu da ƙoƙari Abubakar
      • Mar 17
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Jiddah Washah da kyau
      • Mar 29
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Mukhtar Musa Karami Abu Hisham's photo.
    Ta kowacce fuska zaka zama gwani ne idan ka jajirce a lamuranka,wannan shi ne ADO AHMAD GIDAN DABINO MON, Marubuci ne,mai bada umarni ne a harkar Film,kuma babban jarumi wanda ya samu lambobin yabo a harkokinsa na Film da na harkar...  
    • Mar 24
    • 21 person likes this
    • View all 14 comments
    • Almustapha Adam Muhammad
      Aysha ALIYU GARKUWA Amin Amin
      • Mar 21
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Madallah da kai Abokina\n\n\nWannan kam a office din sa suna nan jibge
      • Mar 21
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Garkuwar Marubuta ina gaisuwa
      • Mar 21
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Abubakar Saleh (Zamani Writers Ass.) Amin Ya Rabb.
      • Mar 23
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Sumayyat Ibrahim Gambo Amin summa amin
      • Mon at 8:45 PM
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Rahmatu Lawan's photo.
    Assalam alaikum. Da fatan mun wuni lafiya marubutanmu. Ga dan shawara, idan mutum zai yi posting a cikin group ya yi kokari ya yi tagging mutane. Ko da mutum daya ne ka yi ya wadatar. Dabarar yin hakan shi ne ko da mutum bai shigo group...  
    • Mar 24
    • 7 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Jiddah Washah ai ba kowa yake son ayi tagging ɗin sa ba, shi ya sa
      • Mar 23
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Amma ai akwai wanda in akayi tagging din nasa zai je dadi\n\nMusamman da ya kasance darussa ake gabatarwa
      • Mar 24
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Almustapha Adam Muhammad Ok, hakan ma zai tunatar
      • Mar 24
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Rahmatu Lawan Haka ne Jiddah Washah. Dama ya kamata ki san wanda ya cancanta ki yi tagging. Misali wanda ki ka san na da ra’ayin abinda za ki posting ko kuma kinsan kuna bibiyan wani abu tare haka, da dai misalai makamantan wannan.
      • Mar 26
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Abubakar Saleh (Zamani Writers Ass.) Muna godiya da wannan shawarar
      • Mar 31
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Hamza Dawaki's post.
    Hamza Dawaki → MARUBUTA:
    Zamantakewar Aure.

    Yaya Mace Take Saoyayya...  moreZamantakewar...  more
    Hamza Dawaki → MARUBUTA:
    Zamantakewar Aure.

    Yaya Mace Take Saoyayya...  moreZamantakewar Aure.

    Yaya Mace Take Saoyayya (3)

    Idan Mace Ta Rasa Kulawar Miji

    A hannu guda kuma, Yayin da mace ta tashi ta riski ana nuna wa mahaifiyarta kulawa da soyayya sosai a gida, sai kawai ita ma ta tashi da tunanin tabbas ta cancanci so da kulawa na musamman.
    Amma duk da wannan, idan zama ya gaza yin dadi tunaninta yana iya sauyawa. Yayin da mace take tunanin ta cancanci a nuna mata dukkan nau’in so da kulawa, tana bude dukkan kofar da mijinta zai samu cikakkiyar damar bayyana mata soyayyarsa. Amma idan ta dauki wasu shekaru ba ta ga wannan mafarki nata ya cika ba, to fa za ta rufe kofofin. Daga nan kuma za ta iya dena yarda da shi. Domin tunaninta zai iya zama kamar haka” Na ba ka dukkan dama, na mallaka maka kaina, amma ka yi watsi da ni. Wannan alama ce ta cewa kai ba za ka taba nuna kulawarka ga mutum ba. Don haka ni ma na gaji, ba wani abu na kyautatawa ta musamman da zan iya ci gaba da nuna maka.”

    Karbar Taimako

    A duniyar mata, ba ka bukatar sai mutum ya nemi taimakonka, lokacin da ka fuskanci yana cikin damuwa. Kai tsaye za ka iya zuwa ka tanbaye shi damuwarsa, da zummar magance masa ita. Ko kuma in ka san damuwar, kai tsaye ka nufi magance ta. Wannan shi ya sa da zarar mace ta ga mijinta cikin damuwa, za ta zo ta nuna ita ce ta fi kowa cancantar daukar matakin warware masa ita. Abin da mata ba su sani ba shi ne, a duniyar maza ba a garajen ba wa mutum shawara ko taimakonsa, sai dai idan shi ne ya nema da kansa. Yana da kyau mata su fahimci cewa, maza suna karbar agaji ne bayan sun gwada dukkan kokarinsu, ba su sami mafita ba. To a wannan lokaci sai ya iya yin maraba da shawararki. Amma ba shi mafita ko kawo masa dauki a farkon shigarsa damuwa, yana iya dakushe karsahin jarumtarsa. Ko dai ya zama malalaci, ko kuwa rarrauna. Idan kuma kika dage da yawaita ba shi shawara ko kawo mafita a duk halin da ya shiga, to a ransa zai dauka...    less
    • Mar 24
    • 13 person likes this
    • View all 9 comments
    • Almustapha Adam Muhammad
      Hamza Dawaki \uD83D\uDE4F\uD83D\uDC4D\uD83D\uDC96
      • Mar 28
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Nana Aicha Hamissou Ma sha Allah. Sannu da ƙoƙari uncle
      • Mon at 12:10 PM
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Zarah B. B. Muna godiya sosai.
      • Mon at 3:46 PM
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Hamza Dawaki Sannu Ƙanwata
      • Mon at 7:08 PM
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Hamza Dawaki Ma sha Allah
      • Mon at 7:09 PM
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Home of Qualitie Writer's association's post.
    Home of Qualitie Writer's association joined the group MARUBUTA
    • Mar 24
    • 4 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Muna yi muku barka da zuwa wannan zaure
      • Mar 24
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Home of Qualitie Writer's association Barka kadey muna godia da karamawa
      • Mar 24
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Madallah
      • Mar 28
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Maryam Suleiman's photo.
    HAKURI DA JURIYYA WRITTERS...  moreHAKURI DA JURIYYA WRITTERS ASSOCIATION
    (HAJOW)




    Assalamu Alaikum.
    Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!

    Godiyya ta tabbata ga Allah subhanahu watala'ala wanda bashi da tamka bai haifa ba kuma ba'a haife shi ba, tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen Hallitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa salam tare da ahalin da sahabansa.

    Masha Allah! Alhamdulillah! Ina Mai farin ciki da Allah ya kawo mu wannan rana Mai Albarka wacce aka dade ana tsumayen ta. Ranar da ta kasance ranar farin ciki, Ina miqa godiya ga Allah (S.W.T) da ya hada mu a wannan rana, kuma akai taro lafiya aka gama lafiya.

    Ina miqa gaisuwata da bangajia ga manyan baqi na musamman da sukayi tsayin daka Dan ganin cewa burin mu ya cika, suka bada gudun muwa dari bisa dari, Ina kuma miqa gaisuwata ga alkalai, wakilai da kuma kungiyoyi hade da baqin mu gaba daya da duk suka hallaci wannan taron.

    Ban taba zaton zamu kai wannan matsayin ba, amman cikin hukuncin na Ubangiji mai kyauta mai komai sai ya hukunta kuma ya tsara muna daya daga cikin masu nasara muka samu nasara ta BIYU a cikin wannan gasar, to ba abinda zamuce sai dai Alhamdulillah! Bamu da abin fada sai kara godiya ga Allah (SWT) da ya bamu wannan nasarar

    Gaskiya fadin irin karuwar da muka samu a wannan muhawara ba karama bace, domin kuwa ko ba komai mun ilmantu kuma mun fa'idantu sosai, kuma mun koyi dabarun rubuce rubuce ta hanyar kafar sadarwa kamar yadda yake jigon wannan muhawarar, mun hadu da manya da hazikan marubuta manya da kanana.

    Nayi matukar farin ciki dan ban san da wacce kalma zan mika godiya ba. Sai dai zan yi godiya da iyayen mu da a ko da yaushe suke bamu kwarin gwiwa da mana addu'a sannan ga masoya da yan uwa. Sannan ina yiwa sauran kungiyoyin da muka kasance tare a wannan gasar fatan nasara a gaba.

    Bazan kare ba tare da kara godiya ga manhajar bakandamiyya ba tare da alkalai da mahukunta wannan muhawarar da ma wanda yake cikin wannan gasar gaba daya. A ciki har da Abu...    less
    • Mar 9
    • 8 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Auwalu Adamu Sabongida Allah ya ƙara basira
      • Mar 8
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Ummyter Abdallah Sannunku da kokari
      • Mar 9
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Masha Allahu.\n\n\nAllah ya kara basira amin
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Amrah Auwal Ina kara jinjina muku sosai Maryam, kodayake da ma muna tare. Allah Ya kara dubban masarori Ya sa wannan shi ne mafarin samun masarorinku. Allah Ya sa albarka Ya kara daukaka.
      • Mar 10
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Mukhtar Musa Karami Abu Hisham's photo.
    Hazaƙa Writers Association kungiyar da tayi ta uku a gasar muhawarar Bakandamiya 2020 lokacin da suke karbar kyautar su gurin Farfesa Yusuf Adamu
    • Mar 9
    • 6 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Ummyter Abdallah Hhhhh na ga Rano na kokarin mika hannu
      • Mar 9
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Mukhtar Musa Karami Abu Hisham's photo.
    Postikum Writers Association kungiyar da tayi matsayi na daya a gasar muhawarar Bakandamiya 2020 lokacin da suke karbar kyautukansu
    • Mar 9
    • 7 person likes this
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad is now following Zaharadden Nasir.
    • Mar 9
  • Zaharadden Nasir
    Zaharadden Nasir is now following Almustapha Adam Muhammad.
    • Mar 9
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad is now following Ibrahim Musa Gamba.
    • Mar 2
  • Ibrahim Musa Gamba
    Ibrahim Musa Gamba is now following Almustapha Adam Muhammad.
    • Mar 2
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Ummyter Abdallah's post.
    Ummyter Abdallah created a new event:
    • Feb 28
    • 17 person likes this
    • View all 8 comments
    • Almustapha Adam Muhammad
      Sadik Abubakar Allah ya kaimu lokacin amin
      • Mar 2
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Ibrahim Musa Gamba Gaskiya ne naga kuna Talla a facebook
      • Mar 2
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Madu AD A ina ake tatyaunawar?
      • Mar 2
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Ummyter Abdallah Group din marubuta
      • Mar 9
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Madu AD Toh na gode.
      • Mar 18
      • -
      • Report
  • Almustapha Adam Muhammad
    Almustapha Adam Muhammad liked Rahmatu Lawan's post.
    Rahmatu Lawan shared Fyazil's Cuisines's blog.
    • Feb 21
    • 11 person likes this
    • Almustapha Adam Muhammad
      Sadik Abubakar Allah ya saka da alkairi Hajiya
      • Feb 21
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      Ameera Garba Godiya mai yawa
      • Feb 21
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Almustapha Adam Muhammad
      maryam Aliyu usman gaidam Muna godiya
      • Feb 21
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Cikakken Suna Almustapha
  • Jinsi ko Nau'i Na miji
  • Ranar Haihuwa May 2, 1980
  • Takaitaccen Bayani Ni marubuci ne, manazarci kuma mai shiryawa da bayar da umarni a kannywood

Contact Address

  • Sunan Gari Kano
  • Karamar Hukuma Kano municipal
  • Jaha Kano
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A BA A YIN WUTRI BIYU A DARE DAYA Tambaya: Assalamu alaykum, Malam don Allah Malam amma naji wasu sunce wai idan mutum yayi wuturi a lokacin da ya yi sallan tarawi, toh wai idan zai yi nafila a cikin dare zai kara raka'a daya ya cika wuturin da ya yi da sallah tarawi. shine nake neman karin bayani plxx malam. Amsa: Wa alaikum assalam, Annabi S. A. W. yana cewa ba a wutiri biyu a dare daya, Na'am akwai malaman da suka faɗi siffar da ka ambata, saboda in ka yi hakan zai zamar da waccan ta farkon shafa'i, tun da wutiri daya ake yi a dare. Amma abin da yafi shi ne ko dai barin wutirin tare da liman ko kuma in ka san za ka sake wata sallar daren In liman ya yi sallama kai sai ka tashi ka karo wata raka'ar don ta zama shafa'i kai a wurinka kafin ka yi sallama ,, wannan zai sanya ya zama ba ka yi wutiri ba a lokacin Annabi S. A. W. yana cewa: "Ku sanya sallarku ta karshe da daddare wutiri". Allah ne mafi sani. Amsawa: Dr Jamilu Zarewa 07/06/2017
  • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  • Lawan Hello
  • Danladi Haruna *SAKAMAKON MUHAWARA* *RANAR MAGAJI DANBATTA (19/01/2021)* *KARAWA TA 55 FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION:- MAKI= 77 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION:- MAKI =76 *KARAWA TA 56 KARAMCI WRITERS ASSC.:- MAKI= 81 MARUBUTA KARE HAKKIN AL'UMMA WRITERS ASSOCIATION:- MAKI= 80 #MuhawararBakandamiya2020
  • Aisha Sa'eed Abubakar (Aishan Umma) *AHALINA* *Na* *Aishan Umma* *???????? ZAMAN AMANA WRITER'S (Z.A.W)* https://www.facebook.com/ZAMAN-AMANA-Writers-FANS-311893699485963/ 2019 1 Cike da zumud'in yau zasu zauna da mahaifansu ababen alfaharinsu suka tashi daga bacci, sakamakon yau babu makaranta. A gaggauce Fahat yayi wanka yasa Aida ma taje tayi sannan yayiwa sauran k'annensa guda biyu, duk suka shirya sannan suka fito. Fahat ne yayi saurin shiga kitchen dan anan ya jiyo motsin Amminsu, har k'asa ya tsuguna ya gaisheta, suma sauran k'annensa da suka shigo kitchen d'in yadda suka ga d'an uwansu yayi hakan sukayi, ta amsa cike da fara'a had'i da kulawa, duk seda ta shafa kawunansu tana mai karanta musu addu'ar da Annabi Sallalahu alaihi wa sallam yake karantawa Hassan da Hussaini (u'izukuma bi kalimatillahi tammat min kulli shaid'anin wa hamma, wa min kullu ainin lamma). Tana matuk'ar son yaranta, sosai take k'aunarsu, har wani lokacin takanyi tunanin Kodai mutuwa zatayi ta barsu ne?. Fahat ne ya katse mata tunaninta ta hanyar cewa "Ammi bari naje na gaida Abbu na dawo na tayaki da wani abin mana se mufi yin sauri". "A'a d'an albarka jeka ku gaisa d'in daga nan kuje ku gyara d'akunanku tukunna ni na k'arasa wannan" cewar Ammi Kafewa yayi yace "ai tunda babu school yau to zan tayaki aiki insha Allah, Habibtyna ina k'aunarki, bana son naga kina gajiya da yawa. Mene amfanin Allah ya baki ni amma na gagara taimaka miki, gaskiya inde kina so na samu lada ki bari na tayaki kinji Ammi na?" Tayi murmushi had'e da shafa kanshi tace "na amince to yaron kirki, kaida kake namiji kaine me son shiga kitchen ita kam Aida ko a jikinta, yanzu ko nace tazo muyinma se raina ya kusan b'aci, ban san inda ta koyi k'uiya ba. Allah ya raya mana ku, ya tsareku ya kare ku, Allah yayi muku albarka ya kareku dukkan sharri, ina alfahari da samunku masoya na sanyin idaniyata." Daga haka ya je ya gaida mahaifinsu, se gashi ya dawo tare da Aida suka ci gaba da aikinsu suna hirarsu ta tsakanin uwa da yaranta. A haka ta dad'a samu tayi ta yi musu nasiha akan halin rayuwa. Su ko su Sa'eed da Alim suna can wajen mahaifinnasu suna tayashi hira sakamakon weekend baya zuwa ko ina. A haka suma suka kammala aikinsu suka fito da komai suka jere a dinning area, kowa kuma ya hallara akayi bismillah aka fara cin abinci cikin ladabi. Haka rayuwar gidan take tafiya cikin aminci gashi dai ba wani me kud'i bane me gidan sedai rufin asirin Allah da kuma wadatar zuci, amma zuciyar mutanen gidan tana cike da k'aunar juna da kuma tausayawa. Iyayen suna k'ok'arin ganin sun bawa yaransu tarbiyya daidai gwargwardo, haka ma yaran suna biyayya ga iyayen nasu, duk kuwa da irin soyayyar da suke nuna musu hakan besa raini ya shiga tsakaninsu ba. Rayuwar gidan abar sha'awa ce ga duk wanda ya gani sedai san barka. Alhaji Nasir Aliyu (Abbu) shine mahaifinsu Fahat, se mahaifiyarsu Maryam, sunyi aure tsawon shekara goma sha bakwai kenan a yanzu. Allah ya azurtasu da yara hud'u Fahat shine babba wanda yake da shekara goma sha shida, se Aida take bi masa ita kuma tana da shekara goma sha d'aya, se Sa'eed me shekara bakwai, sannan auta Alim me shekara hud'u a duniya. A yanzu haka Fahat yana SS 2 a makaranta sannan yayi saukar Al Qur'an tun yana shekara sha hud'u yanzu hadda yake, ita kuma Aida tana Pri. 6 itama takai kusan izifi 30 a Al Qur'an, Sa'eed yana Pri. 2 yana uzifi 10 a Al Qur'an, se auta Alim yana Nur. 2 shi kuma izifi biyu a Al Qur'an Kwatsam wata ranar Juma'a bayan su Fahat sun tafi makaranta wani irin ciwon ciki ya taso Ammi a gaba, da k'yar ta iya lalubar wayarta ta kira Abbu ta sanar masa, cikin tashin hankali shima ya baro office domin yaga meke damunta har haka?, dan tabbas duk ciwon da Maryam zata bud'e baki ta fad'a harta kira a waya ba k'aramin ciwo bane. Da hanzari ya shiga d'akin ganin halin da take cikine ya sashi fita nemo mota dan baze iya d'aukarta a babur ba cikin wannan halin. Allah sarki Ammi! Allah ya baki lafiya ???? *Aishan Umma* ??????????????
  • Ummyter Abdallah Madam din Dana kewa aiki jiya ta aikeni na sayo mata semo 2kg,danaje shagon sai na tarar sai 1 kg,so na dawo ban sayo ba shine tace min ni Wawa ne bana amfani da hankalina na sayo 1kg guda biyu ya zama 2kg Kennan idan an hada,na bata hakuri dai ta hakura,yau kuma tace na sayo mata slippers number 8,danaje babu sai lamba 4 shine na sayo lamba 4 guda biyu,na kawo batace komai ba Naga tana hada mini kayana cikin jaka,shine nake tambaya ko wanki zatayimin koko daki zata canjamin🤪🤪🤪
  • Haupha123 Sallama nake ina ƙarawa, Ban san me ke faruwa ba da Ni, Amma dai na gane ina da damuwa. Rabbi ka ban mafita kan lamarina.
  • Umar Nuhu Babangida Masoya
  • Muhammad Sulaiman
  • Sadik Abubakar *_SAKON TA'AZIYYA DAGA PEN WRITERS ASSOCIATION._* *_Assalama alaikum warahamatullahi wabarakatuh._* *INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN!!!* _A madadin daukacin mambobin kungiyar marubuta ta *PEN WRITERS*, ina amfani da wannan dama wajen mika sakon gaisuwar ta'aziyya ga 'yar uwarmu Asma'u Abdullahi *(Ummyter Bingyel)* wacce ta yi rashin mahaifinta. Babu shakka wannan babban rashi ne da ba za'a taba mantawa ba, muna taya ki alhini._ _Muna addu'ar Allah Ubangiji ya jaddada rahama a kabarinsa, Allah ya yafe masa dukkan kura-kuransa. Allah ya kyautata makwancinsa ya sa Aljannar Fiddausi ce makomarsa da mu baki daya._ _Bayansa da ya bari muna rokon Allah ya ba su hakuri da juriya bisa wannan rashin da suka yi. Allah ya yi musu albarka Allah ya kara inganta rayuwarsu._ _Wasaalam alaikum!_ ```Signed:``` *_Pen Writers_*
  • Doctor maryamah ibraheem
  • Nura Ismail
Previous
Next

Bidiyoyi

  • Malam Mai Wagegen Littafi: Darasi 1
    By Almustapha Adam Muhammad
    167 views
  • Juyin Sarauta Thriller
    By Almustapha Adam Muhammad
    157 views
  • Abin Mamaki! Mutum daya ya rabu gida biyu
    By Almustapha Adam Muhammad
    154 views
  • The Dilemma
    By Almustapha Adam Muhammad
    138 views
  • The Dilemma
    By Almustapha Adam Muhammad
    127 views
  • ADAM M HUSSAIN RAYUWA
    By Almustapha Adam Muhammad
    142 views
  • WAKAR DA NI DA KE
    By Almustapha Adam Muhammad
    139 views
Previous
Next

Hotuna

  • Profile Ph­otos 1 photo

  • Cover Phot­os 1 photo

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact  -  Mobile Site
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram