Wa'alaikum Assalam
Da farko sai ka bude hoton da ka ke son deleting din. Kana iya zuwa kan hoton ta profile naka > sai Album naka > sai kan hoton. Bayan ka kai kan hoton, sai ka duba hannun dama can sama, akwai wasu yan digo farare guda uku, sai ka latsa. Anan zaka iya deleting ko editing da makamantansu.
[blockquote][b]Idris Yahaya said/b]
Jazakallahul Khair
[/blockquote] Amin Ya Rabb
Assalamu Alaikum. Malam yarinya ne aka aurar da ita ba ta yi wata bakwai ba ta haihu cikakkiyar yarinya yar wata tara (9). To malam me ye hukuncin auren kuma ya hallaccin jaririyar a Musulunci?
Amsa
Wa alaikum assalam,
Malamai sun yi sabani game da aukuwar sakin wanda yake cikin maye:
Sannan an rawaito daga sayyadina Usman da Ibnu Abbas cewa: sakin mashayin giya ba ya aukuwa, kuma ba a san wanda ya saba musu ba a cikin Sahabbai.
Wannan ita ce maganar Imamu Ahmad da Zahiriyya da Ibnu Taimiyya.
Babban Muftin Saudiyya na waccan lokacin Sheik Abdulaziz bn Bazz da wasu Malaman suna rinjayar da magana ta biyu saboda mashayin giya bai san abin da yake fada ba. Hakan sai ya sa ya yi kama da mahaukaci wanda Alkalami ya saraya daga kan shi. Kai har sallah ma an hana mashayin giya ya yi saboda ba ya cikin hayyacinsa, kamar yadda aya ta (43) a Suratu Annisa'í ta tabbatar da hakan
Don neman karin bayani a duba: Al-Mugni 7/289 dá kuma Sharhul Munti'i 10/233.
Allah ne mafi sani.
Amsawa
Dr Jamilu Yusuf Zarewa
9/08/2017
This post was edited by Bakandamiya at August 25, 2020 5:51 PM BSTTambaya
Assalamu alaikum Malam
Tambaya ce dani. Mijina ne ya sake ni sau biyu, sai ya sha abin maye yace na zo na same shi, ni kuma ban zo ba saboda bana son abin da yake sha na maye, shine yace idan ban zo ba a bakin aure na. Shin yaya auren mu?
Allah ya saka da alheri.
This post was edited by Bakandamiya at August 25, 2020 5:50 PM BSTAmsa:
Wa'alaykumussalam,
To 'yar'uwa amfani da maganin da yake hana haila ya halatta, Idan ya zama ba zai cutar ba, amma idan zai cutar, to ya haramta saboda fadin Allah “kar ku jefa kawunanku a cikin halaka” suratu Albakarah aya ta 1952. Saidai duk da cewa hakan ya halatta da sharudan da suka gabata, amma barinsa shi ya fi, sai idan bukatar hakan ta taso, saboda mutum ya zauna akan yadda yake ya fi masa kwanciyar hankali akan ya yi abin da zai canza dabi’arsa, musamman ma wasu daga cikin kwayoyin na zamani suna dagula kwanakin haila, kamar yadda ya bayyana gare mu, sai a kiyaye.Don neman karin bayani, duba : Dima'uddabi'iyya shafi na : 54 .
Allah ne mafi sani.
Amsawa:
Dr Jamilu Yusuf Zarewa
22\6\2015
This post was edited by Bakandamiya at April 10, 2020 8:19 AM BSTTambaya:
Assalamu alaikum,
Allah ya gafarta malam, azumi ya zo ni kuma ba na son na sha ko azumi daya, to shi ne na sayi maganin da zai hanani yin al'ada na sha, bayan mun hadu da kawata, sai take ce min wai babu kyau, shi ne na ce mata ban yarda ba, zan tambayi malamai, don Allah malam a kara min haske?
This post was edited by Bakandamiya at April 10, 2020 8:17 AM BSTAmsa:
Wa alaikum assalam
Za ta yi gini ne akan tabbas wajan ramako, misali idan k?na zaton ashirin suka rage miki ko kuma ashirin da biyar, to sai ki rama ashirin da biyar (25), saboda in kin yi haka za ki fita daga kokwanto, kuma zai zama tabbas kin rama abin da ake binki.
Allah ne mafi sani.
Amsawa:
Dr Jamilu Yusuf Zarewa
18/04/2016
Tambaya:
Assalamu alaikum
Malam, mace ce ta sha rabin azumi kuma bayan azumin ya wuce ta ranka sai dai ba duka ba yanzu tana so ta ida Amma ta manta axumin Nawa tayi baya Tana ganin batayi Rabi ba kuma Tana ganin kamar tayi rabi Amma ita ta manta DAN ALLAH MAL YA ZATAYI?
Amsa
Wa'alaikum assalam
To 'yar'uwa babu nassi ingantacce bayyananne yankakke da yake haramta wasa da al'aura har maniyyi ya fito, saidai wasu malaman sun haramta auran hannu saboda aya ta 6 a Suratul Muminun ta iyakance biyan bukatar sha'awa ta hanyar matar aure ko bayi kawai, wannan sai ya nuna abin da ba wadannan ba ba'a iya biyan bukata ta hanyar su.
Yin wasa da al'aura har maniyyi ya fita yana haddasa matsaloli a likitance, saidai yana daga cikin ka'idojin shari'a ; idan cututtuka biyu suka hadu ya zama babu yadda za'a yi sai an aikata daya daga ciki sai a zabi karama a aikata, wannan yasa Imamu Ahmad da Ibnu Hazm suka halatta auran hannu ga wanda ya ji tsoron zina kuma ba shi da halin da zai yi aure.
Idan mu ka ce auran hannu haramun ne, saidai barnar dake cikin zina tafi girma, domin zina akwai keta alfarma a ciki, sannan tana kaiwa ga cakuduwar nasaba, ta yadda za'a haifi 'ya'ya gantalallu, marasa asali, wannan ya sa magana ta biyu ita ce mafi inganci, mutukar an samu sharudan da suka gabata.
Don neman karin bayani duba: Muhallah 12\407 da Majmu'ul fataawaa 34\146
Allah ne mafi sani.
Amsawa
Dr Jamilu Yusuf Zarewa
23/01/2016
Tekun Labarai: Sharri Jakada Ne
Posted 11 hours ago
Ku latsa nan don karanta labarin Afuwa ƙwaya Ce, Ka Shuka Ɗaya Ka Girbi Goma. An yi wani attaj...
Illar Furuci 6 Na Halima Abdullahi K/Mashi
Posted Feb 26
Ku latsa nan don karanta shafi na 12 da 13. SHAFI NA 14 Tana isowa ta dubi Mama tare da mika mata wayar "Ga ...
Yanayin so da bukatuwarmu gare shi
Posted Feb 26
Zamantakewar aure, zamantakewa ce mai wahala, matuƙar wahala kuwa. Sai dai da zarar ka fahimci tana da wahalar...
Posted Feb 24
An haifi Olufela Olusegun Oludotun Ransome-Kuti a ranar Asabar 15-10-1938, a Abekuta ta jihar Ogun. Iyayensa ...
Me ku ka sani game da cutar Hepatitis?
Posted Feb 23
Idan aka ce Hepatitis, to ana nufin ciwon hanta kenan a Hausance. Hepatitis ya kasu iri daban-daban har guda b...
Tekun Labarai: Afuwa ƙwaya Ce, Ka Shuka Ɗaya Ka Girbi Goma
Posted Feb 22
Ku latsa nan don karanta labarin Dogaro Ga Allah Jari. Cikin ƙasashen Mongol an yi wani babban...
Wakar Bakandamiya Na Jamilu Abdulrahman
Posted Feb 21
Da sunan sarki rabbana mai duniya Al-kaliƙu wanda ya yo duniya Ya yi ƙorama har da teku na maliya Al-maliku ka...
Wa ke da laifi a matsalar fyade, gwamnati ko iyaye?
Posted Feb 21
A wannan karawar ta hudu (K4) mai taken, ‘Wa ke da laifi a matsalar fyade, gwamnati ko iyaye?’ kun...
Illar Furuci 5 Na Halima Abdullahi K/Mashi
Posted Feb 18
Ku latsa nan don karanta shafi na 10 da 11. SHAFI NA 12 Takwas na dare Fatima tana ta faman daukar hoto a wa...
Tekun Labarai: Dogaro Ga Allah Jari
Posted Feb 14
Ku latsa nan don karanta labarin Abin Da Ka Shuka. Akwai wani babban Sarki, ana kiransa ...
Tsakanin zafi da sanyi wanne ya fi amfani ga lafiyar dan adam?
Posted Feb 13
A ci gaba da kawo muku yadda muhawarar Zauren Marubuta na Manhajar Bakandamiya ta guda na, karawa ta uku za ku...
Wanne yafi tsakanin kasuwanci a Internet da zama a shago?
Posted Feb 10
A ranar 24 ga watan Nuwamba, a gasar Muhawarar Bakandamiya 2020 da aka gabatar a Zauren Marubuta, kungiyar mar...
Profile Ph
Comment Ph
Wall onlym
Wall Photo
User Cover
Blog Photo