-
Profile Type:
Personal
-
Profile Views:
3,313 views
-
Followers:
106 followers
-
Last Update:
April 23, 2021
-
Last Login:
November 2, 2021
-
Joined:
October 31, 2016
-
Member Level:
Basic
Update
-
Usama Shuaibu Goma joined the group MARUBUTA
April 23, 2021
-
Usama Shuaibu Goma joined the group MARUBUTA
April 23, 2021
-
Usama Shuaibu Goma joined the group English Q & A
April 23, 2021
-
-
-
-
-
-
Usama Shuaibu Goma has added a new profile photo.
April 22, 2021
-
Usama Shuaibu Goma
إنا لله وإنا إليه راجعون.
إنا لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى.
Yanzu nan Allah yayima kakana M. Isiyaku (Dan-Abe) rasuwa kuma za'ayi jana'izarsa idan Allah ya kaimu safe a gidansa dake Kofar Kudu Falgore. Allah ya masa rahama.
August 23, 2020
-
Usama Shuaibu Goma
Yakai Dan Uwa mai girma ka kiyayi taba mutuncin mutane. Inba haka ba saika zama karan bararsu kuma karan bara baya tabbata idan kibau suka yawaita a gareshi. Nasiha take kenan.
August 11, 2020
-
edited
-

Usama Shuaibu Goma liked Shafin Dr. Jamilu Zarewa's post.
June 12, 2020
Shafin Dr. Jamilu Zarewa → Filin Fatawa:
MATA ZA SU IYA ZIYARTAR... moreMATA ZA SU IYA ZIYARTAR... moreShafin Dr. Jamilu Zarewa → Filin Fatawa:
MATA ZA SU IYA ZIYARTAR... moreMATA ZA SU IYA ZIYARTAR MAKABARTA
Tambaya:
Assalamu alaikum mallam, ina da tambaya akan ko ya halatta mata su ziyarci makabarta, don suyi addu'a ga magabatansu ??
Amsa:
Wa alaikum assalam
Ya halatta mata su ziyarci Makabarta, amma kar su yawaita, saboda Annabi (SAW) ya la'anci mata masu yawan ziyarar Makabarta, kamar yadda Tirmizi ya rawaito kuma ya inganta shi!
Annabi (SAW) ya wuce wata mace tana kuka a jikin Kabari, sai ya ce mata "Ki ji tsoran Allah, ki yi hakuri" kamar yadda Bukhari ya rawaito a hadisi mai lamba ta: (1283), a cikin hadisin Manzon Allah bai hana ta ziyarar Kabari ba, kawai ya yi mata WA'AZI ne akan ruri da koke-koken da take yi, sannan Nana A'isha ta tambayi Annabi (SAW) game da addu'ar da za ta yi in ta je Makabarta sai ya koya mata, kamar yadda ya zo a Sahihi Muslim a hadisi mai lamba ta (974), hakan sai ya nuna mustahabbancin zuwan mata Makabarta ba tare da yawaitawa ba.
Hadisin da aka rawaito cewa Manzon Allah ya la'anci mata masu ziyartar Makabarta bai inganta ba, saboda a cikin sanadinsa akwai Salih Baazaam, shi kuma yana da rauni a wajan malaman Hadisi, kamar yadda Ibnu Abdulbarr ya ambata a Tamheed 3/234.
Don haka ya halatta mata su ziyarci Makabarta, saidai su kiyayi yawaitawa, saboda hadisin Farko da na ambata, da kuma ruri da koke-koke, saboda hadisin Bukhari da ya gabata
Don neman karin bayani duba:... less
-

Usama Shuaibu Goma liked Shafin Dr. Jamilu Zarewa's post.
June 12, 2020
Shafin Dr. Jamilu Zarewa → Filin Fatawa:
ANA BIYA NA ALBASHI, AMMA BANA ZUWA WURIN AIKI, YAYA... moreANA BIYA NA ALBASHI, AMMA BANA ZUWA WURIN AIKI, YAYA... moreShafin Dr. Jamilu Zarewa → Filin Fatawa:
ANA BIYA NA ALBASHI, AMMA BANA ZUWA WURIN AIKI, YAYA... moreANA BIYA NA ALBASHI, AMMA BANA ZUWA WURIN AIKI, YAYA HUKUNCINA?
Tambaya:
Assalamu Alaikum WarahmatulLAH. Barka da dare Dr dafatan kawuni lafiya Allah Yasa haka.
Shaikh Inada wata Tambaya ne a taimakamin da amsa. Dr, Matace tana aikin gwamnati a wata jaha sai kuma barin Jahar ya kama su ita da mijinta, ma'ana suka tashi kwata-kwata daga wannan Jahar sai ya zama bata zuwa aikinta amma kuma ana bata salary duk wata amma principal din makarantar da take aiki yana sane da shi ya amince mata ta tapi sai kuma wani ma'aikacin ma'aikatar Ilmi to amma ma'aikatar ba ta da masaniya. To Dr yaya kudin da take karba duk wata, ya halatta ta ci gaba da karba ko ta daina karba? Don abun yana damunta tana ta tunanin abun koda yaushe.
Ataimaka min da Amsa Dr. Bissalaam
Amsa:
Wa alaikum assalam,
Bai halatta ta ci ba, saboda albashi ana bayar da shi ne ga wanda ya yi aiki, halattawar da principal ya yi mata ba zai ba ta damar cin kudin ba tun da ba mallakarsa ba ne, kudin al'uma ne mabukata.
Hukuncin yana zagayawa ne tare da sanuwar dalilinsa ko rashinsa.
Zunubi shi ne abin da ya maka kai ka yi a rai, kuma ka ji tsoran... less
-

Usama Shuaibu Goma liked Shafin Dr. Jamilu Zarewa's post.
June 12, 2020
Shafin Dr. Jamilu Zarewa → Filin Fatawa:
INA AIKI DA TAKARDUN BOGI, ME YE... moreINA AIKI DA TAKARDUN BOGI, ME YE... moreShafin Dr. Jamilu Zarewa → Filin Fatawa:
INA AIKI DA TAKARDUN BOGI, ME YE... moreINA AIKI DA TAKARDUN BOGI, ME YE SHAWARA?
Tambaya:
Assalamu alaikum, Mallam wata kanwar mu ce tayi karatu sai a final din su suka samu matsala board da yawansu.
Mallam ta fara aiki da takardan boge kafin ta je ta gyara nata, yanzu haka takardar (original results) din na hannu tana so a cire wancan a file din ta ayi replacing da da shi.
Shi ne take son ji ya matsayin kudin da take amsa tunda ba da takardan gaskiya take aiki ba, kuma shin zata iya ci gaba da aikin Idan ansa original din a file dinta?
Don Allah Mallam a taimaka mana
Amsa:
Wa alaikum assalam,
Hukuncin wannan a fili yake a zauran Fiqhu, ai Haram ta ci karara, tun da ba hakkinta aka bata ba.
Ana daukar aiki ne akan yanayin takardun mutum da gwargwadonsu, in har aka gina aiki akan karya, to duk abin da aka samu ta hanyar haka haram aka ci.
Allah ya... less
-
-
Abdul Mugis Idi:
Na gode kwarai da ka amince mu yi abuta
May 10, 2020
-
Usama Shuaibu Goma joined the group Filin Fatawa
April 19, 2020
-
Usama Shuaibu Goma
Allah ka jikan ABBA KYARI kayi masa gafara ka karbi shahadarsa.
April 18, 2020
-
Usama Shuaibu Goma
Assalamu alaikum warahmatullah barkanku da yamma dafatan kuna lafiya.
February 20, 2020
-
Loading ...
About
Personal Information
-
Sunan Farko
Usama
-
Jinsi
Namiji
-
Ranar Haihuwa
January 1, 1990
-
Relationship Status
Married
-
Takaitaccen Bayani
Sunana Usama an haifeni a garin falgore cikin rogo L.G dake jihar Kano Nigeria
Contact Address
-
Sunar Unguwa
34 Kinshasa street zone 6 wise Abuja [map]
-
Sunan Gari
Wuse Zone 6 Abuja
-
Karamar Hukuma
Rogo
-
Sunar Jaha
Kano
-
Sunar Kasa
Nigeria