Ina kuke masoya littattafanmu shin ko kun shirya gamida nishadantar daku da muke idan kin shirya muma mun shirya ko shigo daga ciki domin karanta wannan littafi mai d'auke da Hot love abin ba'a cewa komi sai wadda ya karanta
*Darasi Akan... more*MU KOYI... moreMustapha musa abu Aisha
*MU KOYI IBADA*
*Darasi Akan... more*MU KOYI IBADA*
*Darasi Akan Azumi*
FITOWA TA GOMA-(10)
*WADANSU ABUBUWAN DA YA KAMATA MAI AZUMI YA QARA NISANTARSU*
1-Mayar da dare ya zama rana.(Dogon hira)
2-Yin barci har lokacin salla ya wuce.
3-Almubazzaranci wajen cin abinci.
4-Tozartar da lokaci.
5-Yin sahur da wuri, kuma a koma a yi barci har lokacin sallar asuba ya wuce.
6-Qin yin sallar Tarawihi.
*ALLAH YA KEBE WATAN RAMADANA DA*
1-Mala’iku na roqa wa mai azumi gafara har ya yi buda baki.
2-Warin bakin mai azumi ya fi qamshin turaren miski a wajen Allah.
3-Ana Daure masu tsaurin kai daga cikin shedanu.
4-Ana bubbude kofofin Aljanna a kuma rufe kofofin wuta.
5-A cikin Ramadana ne daren Lailatul Qadri yake.
6-Ana gafarta wa mai azumi a qarshen ramadana
*UMRA A CIKIN WATAN RAMADANA*
Haqiqa umra tana daga cikin manya-manyan ayukka da ke da katafariyar lada mai yawa a wajen Allah musamman a cikin Ramadan.An samo hadisi daga Ibn Abbas Allah ya kara masa yarda ya ce; Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:
*(yin Umura a cikin ramadana yana daidai da kamar ka yi aikin Hajji tare da ni ne)*.
“wato tare da Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi”
@Bukhari da Muslim
TAHAJJUD/TARAWIHI
Tahajjud,Qiyamul-lail, Sallar Tarawihi dukkansu ma’anarsu daya,matukar dai a cikin watan Ramadan ne,Mutum ya yi sallar nafila a gida ya fi lada da ya yi ta a masallaci amma banda na watan Ramadan.
Sallar tarawihi a cikin azumi ka yi ta a cikin jam’i yafi da ka yi kai kadai a gida.Sayid Sabiq ya ce junhuru sun tafi kan cewa sallar tarawihi/Tahajjudi cikin jam’i
yafi lada da ka yi kai ka dai a gida.
@fiqhuSunnah.
Sheikh Zainudden Abdurrahaman ib Rajab al-Hambali ya ce:
*Malamai sun dogara ne da hadisin da ya nuna cewa duk wanda ya yi sallar dare tare da limani har ya gama za a rubuta mai ladan ya sallaci daren ne baki aya.
Shi kuwa Imam malik yana ganin ka yi a gida ya fi shi yasa ma yake yin nasa sallar Tarawihin/Tahajjudinsa a gida, dogaransa da maganar Annabi sallallahu alaihi wa’alihi wasallam da ya ke cewa; *(Mafificiyar sallar mutum wanda ya yi a gida sai dai in ta farilla ce)*wannan itace hujjarsa,su kuma Junhurun Malamai hujjar su ita
ce hadisin da ya ce; *(wanda ya yi sallar dare tare da limami har yagama za a rubuta mai ladan ya sallaci daren ne baki daya)*duba Muguni na ibn Qudamah 607/2 da Qiyamu Ramadan 19-20.
Imam Ahmad bn Hambal yana yin sallar Tarawihi ne a masallaci yana bin limami har sai angama sallah saboda ya sami ladan da Annabi sallallahu alaihi wa’alihi wasallam ya fada na ladan wanda yabi liman sallar dare har ya gama,Malamai dai sun rinjaya a kan yin sallar Tarawihi/Tahajjudi a masallaci ya fida lada da kayi kai kadai a gida, wallahu a’alam.
Barkanmu da Safiyar Asabar daga... moreAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Barkanmu da Safiyar Asabar daga Autarsoyayya
_*Ya Allah ka bamu ikon fadin gaskiya da aikata gaskiya, ka tabbatar damu akan gaskiya, komi wahala kar kasa mubi son zuciya mu aikata rashin gaskiya*_
Mustapha musa abu Aisha
MAFI ALKHAIRIN ACIKIN MATA
Manzon Allah SAW yana... moreMustapha musa abu Aisha
MAFI ALKHAIRIN ACIKIN MATA
Manzon Allah SAW yana cewa:
*(Mafi alkhairin mace acikin mata,itace wadda take sanyaka farin cikin idan ka kalleta,sannan kuma tana yi maka biyayya acikin dukkan umarninka,kuma tana kiyaye maka kanta da dukiyarta daga abinda... moreMAFI ALKHAIRIN ACIKIN MATA
Manzon Allah SAW yana cewa:
*(Mafi alkhairin mace acikin mata,itace wadda take sanyaka farin cikin idan ka kalleta,sannan kuma tana yi maka biyayya acikin dukkan...
Ruqya shine karanta ayoyin alqurani mai girma ko wadansu surori daga cikin alqurani mai girma ko karanta wadansu addu'oin da suka tabbata daga bakin Annabi s.a.w a katanta ga marar lafiya ko ya karantawa... moreMustapha musa abu Aisha
*_RUQYA TA SHARI'A_*
Ruqya shine karanta ayoyin alqurani mai girma ko wadansu surori daga cikin alqurani mai girma ko karanta wadansu addu'oin da suka tabbata daga bakin Annabi s.a.w a katanta ga marar lafiya ko ya karantawa kansa dan samun... more*_RUQYA TA SHARI'A_*
Ruqya shine karanta ayoyin alqurani mai girma ko wadansu surori daga cikin alqurani mai girma ko karanta wadansu addu'oin da suka tabbata daga bakin Annabi s.a.w a katanta ga marar lafiya ko ya karantawa kansa dan samun waraka.
Amma abinda akafi so a shari'a kayiwa kanka ruqya shi yafi akan wani yayi maka amma idan wani yayi maka babu laifi.
*_RABE-RABEN RUQYA_*
Ruqya kala uku ce:
1-Akwai Ruqya ta shirka wanda yin ta shirkace babba wadda take fitar da mutum daga musulinci kuma ta tabbatar da shi a cikin wutar jahannama har abada.
Itace Ruqya ta hanyar kiran sunayen aljannu da Shaidhan da neman taimakonsu da neman agajinsu dan su warkar da marar lafiya,yin hakan shirkane domin neman warakane ga wani wanda ba Allah, kuma irin wannan ruqyarce Annabi s.a.w ya hana acikin fadarsa:
*(.....babu laifi gayin Ruqya matuqar ba ta shirka bace)*.
2-Akwai Ruqya ta haramun,ita ba shirka bace amma yinta laifine mai girma,itace Ruqya ta hanyar karanta wadansu maganganu da lafuzza wadanda ba'a san ma'anarsu ba kuma ba'a san manufofinsu ba,ita ba sunan Allah bane ake kira ba kuma ba sunan aljannuba ne kuma babu neman taimakon wanin Allah acikinsa,to wannan ruqyar yinta haramunne.
3-Ruqya ta halas wanda yinta yana zaman taimako idan kayiwa waninka amma amfiso kowa yayiwa kansa,itace Ruqya ta hanyar karanta surori ko ayoyin alqurani mai girma da addu'o'in da suka tabbata daga bakin Annabi Muhammad s.a.w, yinta halasne kuma kayiwa waninka taimakone.
Amma wannan ruqya ba hanya bace ta neman kudi kamar yadda mutane suka dauka a yanzu.
*KADAN DAGA CIKIN ABINDA AKE RUQYA DA SHI*
*-1-ALQUR'ANI_*
Zaka karanta da niyyar neman waraka daga wajan Allah,amma ita ruqyar hanyace ta neman warakar da yarda Allah.
-Suratul Fatiha
-Ayayul-kursiyyu
-Ayoyi guda biyu na karshen Bakara
-Qulya aiyuhal kafirun
-Qulhuwallahu ahad
-Falaqi
-Nasi
¤zaka karanta sune a jere kamar yadda muka kawo su haka.
*_2-ADDU'O'I DAGA HADISIN ANNABI S.A.W NA RUQYA_*
-ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﺭﻗﻲ ﻣﻦ ﻛﻞ ﺷﻴﺊ ﻳﺆﺫﻳﻨﻲ ،ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﻛﻞ ﻧﻔﺲ ﺃﻭ ﻋﻴﻦ ﺣﺎﺳﺪ ، ﺍﻟﻠﻪ ﻳﺸﻔﻴﻨﻲ ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﺭﻗﻲ .
Sau ukku.
- ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺭﺏ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺃﺫﻫﺐ ﺍﻟﺒﺄﺱ ﻭﺍﺷﻒ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﺸﺎﻓﻲ ﻻ ﺷﻔﺎﺀ ﺇﻻ ﺷﻔﺎﺅﻙ ﺷﻔﺎﺀ ﻻ ﻳﻐﺎﺩﺭ ﺳﻘﻤﺎ .
-zaka dora hannunka awajan da yake ciwon sai karanta wannan:
- ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ .
Sau ukku.sannan sai kace:
- ﺃﻋﻮﺫ ﺑﻌﺰﺓ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻗﺪﺭﺗﻪ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎ ﺃﺟﺪ ﻭﺃﺣﺎﺫﺭ .
Sau bakwai.
- ﺃﺳﺄﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺮﺵ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ ﺃﻥ ﻳﺸﻔﻴﻨﻲ .
Sau bakwai.
Ka karantawa kanka wannan Ruqya ko ka karantawa waninka dan neman waraka daga Allah ta sanadiyyar karanta wannan Ruqya ka karanta masa kai tsaye,ko ka karanta da sauti a cikin ruwa,tare da kudurtawa waraka tana hannun Allah kuma ita wannan ruqya ba tare warkarwa bane dan kanta tana warkarwane da izini da ganin damar Allah.
Ku latsa nan don karanta shafi na 10 da 11.
SHAFI NA 12
Takwas na dare Fatima tana ta faman daukar hoto a waya tana editing tana yin posting a shafukanta. Nafisa ta leka ta kalli fuskar wayar, sannan ta dubi Fati ta ce "Yaya Fati malam ya yi mana nasih...
Wannan zaure munkirkireshineh domin kawomuku girke-girken zamani dana gargajiya,da duk wani abu dayashafi bangaran girki konaci kona sha kasance taredamu domin koyar dukwani launi na girki da sha domin farinciki da nishadin iyalanku ,gayyato matarka/ki,kanwarka/ki da dukkan iyalanku domin sukoyah masha Allah tabbas anan zakauganeh Bakandamiya ba a ilmantarwa nishadantarwa sada zumunci suka tsayaba harma sunadamuwa da wurin cin abincinmu domin kunsan se ankoshi za a iya fahimtar karatu dakuma iya yin Nishadi.