• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(23)
  • Hotuna(1)

Updates

About

Personal Information

  • Suna Ibrahim
  • Sunan Mahaifi Musa Gamba
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa April 20, 1984
  • Relationship Status Single
  • Takaitaccen Bayani An haifeni Garin Karkarku, karamar hukumar Ingawa Jahar Katsina Nigeria

Contact Address

  • Sunar Unguwa Hamdana Mosque Kofar Bai [map]
  • Sunan Gari Katsina
  • Karamar Hukuma Katsina
  • Jaha Katsina
  • Kasa Nigeria

Contact Information

  • Phone No. 08142153656
  • WhatsApp No. 08142153656
  • Email: blis100314@students.umyu.edu.ng
  • Facebook Comrd Ibrahim Gamba Karkarku
  • Twitter Ibrahim Gamba
  • Instagram Ibrahimgamba22

Personal Details

  • Matakin Karatu Bachelors Degree
  • Sana'a ko Aiki Education / Teacher / Professor

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A MATAR DA BA TA DA AURE, ZA TA IYA SANYA TURARE TA FITA UNGUWA? Tambaya: Assalam malam muna san karin bayani akansa turare gamata sufita, wani malami yace wadda ba matar aure ba zata iya sawa? Amsa: Wa'alaikum assalam, To 'yar'uwa ya HARAMTA ga mace Baliga ta sanya turare, ta fita unguwaa, saboda fadin Annabi S.A.W : "Duk matar da ta sanya turare, ta wuce ta wani majalisi, to ta zama mazinaciya, kamar yadda Abu-dawud ya rawaito. A wani hadisin kuma yana cewa: "Duk matar da ta sanya turare, kar ta halarci sallar Isha tare da mu. Nassoshin da suka gabata suna haramta sanya turare ga mace balagaggiya idan za ta fita, kuma ba su bambance tsakanin matar aure ba da budurwa ko bazawara, wannan sai ya nuna gamewarsu ga dukkan mata wadanda sharia ta hau kansu, tun da ba'a samu abin da ya kebance wasu nau'i ba, sannan kuma an haramta sanya turaren ne: saboda yana kaiwa zuwa tada sha'awar Maza, wannan kuma baya bambanta tsakanin matar aure da wacce ba ta yi ba Amma za ta iya sanyawa ta zauna a gida mijinta ya ji kamshi, in ta yi hakan za ta samu lada, haka ma budurwa, za ta iya sanyawa a tsakanin 'yan'uwanta mata, ko gaban muharramanta wadanda ta san ba za su yi sha'awarta ba Allah ne mafi sani Amsawa: DR. JAMILU YUSUF ZAREWA 31/03/2016
  • Rahmatu Lawan Barkanmu da Jumma'a 'yanuwa. Allah Ya sada mu da albarkatun da ke cikinta!
  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Mustapha musa abu Aisha KU NEMA WA IYAYENKU GAFARA. قال شيخ الإسلام ابن تيمية رحمه الله :«ولا يزال الولد الصالح يستغفر لأبيه حتى يُغفـر له ثم ترفع درجتـه في الجنة» [شرح الوصية الصغرى (١٣١)📗] ══════ ❁✿❁ ═════ Sheikhl Islam Ibni-Taimiyyah (Rh) ya ce: 'Da, na 'Kwarai ba zai gushe yana Nema wa Mahaifinsa gafara ba, har sai Allah ya Gafarta Masa kuma ya Daukaka Darajar sa a Aljannah. [شرح الوصية الصغرى (١٣١)📗] ══════ ❁✿❁ ═════ رب اغغر لي ولوالدي وللمسلمين والمسلمات، والمؤمنين والمؤمنات الأحياء منهم والأموات ياحي ياقيوم. #Fatan_Alkairi
  • Ummyter Abdallah Madam din Dana kewa aiki jiya ta aikeni na sayo mata semo 2kg,danaje shagon sai na tarar sai 1 kg,so na dawo ban sayo ba shine tace min ni Wawa ne bana amfani da hankalina na sayo 1kg guda biyu ya zama 2kg Kennan idan an hada,na bata hakuri dai ta hakura,yau kuma tace na sayo mata slippers number 8,danaje babu sai lamba 4 shine na sayo lamba 4 guda biyu,na kawo batace komai ba Naga tana hada mini kayana cikin jaka,shine nake tambaya ko wanki zatayimin koko daki zata canjamin🤪🤪🤪
  • Madu AD Allah Ya dawo da mu.
  • Amrah Auwal *KU DUBE MU!* Amrah Mashi Nagarta Writers Association *'KU DUBE MU'* Wannan kalma ce da ta zama nanatau ga dan Nigeria a yau, ta zama mafarkansa da yake fatan cikarsu a duniyarsu. Rayuwarmu a dunkule take wajen hasko mana ababen da suke zama barazana ga shakar iskan da muke kyauta. Fargaba ta zama zananniyar shimfidar da ke kewaye da zukatanmu. Yaushe ne *ZA A DUBE MU?* Yaushe ne wannan tsoron zai tsere daga gare mu? Adadin hargitsattsun layukan da ke kara rikicewa su ne ke sare mana gwuiwa a kan sa ran da muke da shi. *KU DUBE MU!* Jinin bil Adama a Nigeria, ya zama tamkar jinin kaza ko zakara da ke fita a kowanne lokaci, ba tare da nadama ko da na sani ba, sai ma farin ciki ga masu ita, domin kuwa idan ba su ci ba a bakinsu, za su siyar su samu kudi! *KU DUBE MU!* Anya kuwa yadda ake haike wa matayenmu ba zai nemi rinjayar adadin ma'auratan da suke raya sunna ba? Ba fata nake ba. *KU DUBE MU!* Abincin cinmu tsada! Ruwan shanmu tsada! Suturar da za mu suturta jikinmu tsada! *KU DUBE MU!* Tafiya a mota ta zame mana dole, sai dai a kasarmu ta Nigeria tana neman gagararmu. Komai girman uzurin mutum a wasu lokutan dole ya jingine su domin ci gaban numfashinshi. *KU DUBE MU!* Mutum zaune a cikin gidanshi, yana tsaka da walwala da iyalinshi masu garkuwa da mutane za su shiga, su ruguza nishadinshi, su rusa walwala da annashuwarshi. *KU DUBE MU!* Ilmi yana neman gagararmu. Muna ji muna gani 'yan ta'adda suna neman nakasta mana zukata. Suna neman kawo tsaiko ga wannan ilmin da ya zama fitilarmu *KU DUBE MU!* Cin hanci da rashawa na dad'a samun muhallin zama a tsakanin 'ya'yan Nigeria. Inda mai kakkarfan laifi zai cika aljihun mahukunta da wasu 'yan silalla, su sake shi, ya koma ya ci gaba da aikata wancan laifin ba tare da nadama ba. *KU DUBE MU!* Muhalli na neman gagararmu. Mutum da gidanshi amma 'yan ta'adda za su hana su kwanciyar hankali, dole su bar wurin su koma inda yake da kwanciyar hankali. Su zauna a ina? Babu! A karshe kila sai dai bara. Rayuwa ta gurbata. *KU DUBE MU!* Nomar da muka gada tun iyaye da kakanni muna ji muna gani ta fi karfinmu. An tada mu daga gonakinmu. Idan mun fito a karkashe mu. Mun hakura mun rungumi kaddararmu. Ba dole abinci ya tsadance ba? *KU DUBE MU!* Shugabanni; Sarakunanmu, Attajiranmu, 'Yan kasuwanmu, 'Yan siyasarmu, Da duk wani mai fad'a a ji a fadin kasarmu ta NIGERIA, ina mai rokonku da ku dubi girman Allah KU DUBE MU. KU DUBE MU! KU DUBE MU! KU DUBE MU! ©️Princess Amrah
  • Mufeeda Gallery
  • Sadik Abubakar Assalama Alaikum. Bakandamiya, don Allah mene ne amfanin "My credit"?
  • sulaiman auwal Inada budurwa kusan 5yrs muna tare tun farkon haduwana da ita nayimata magana akan inaso intura iyayena gidansu tace bayanzu ba nace mata sai yaushe tace zatayi mun magana idan lokaci yayi gashi yanzu har 5yrs duksanda nayimata maganar aure saimun samu matsala munyi haka kusan so 5 abinda ke damuna shine idan nanuna zanrabu da ita sai hankalinta yatashi amma Kuma taki gayamun dalilin dayasa batasan inyi mata maganar aure nakasa fahimtarta ita Kuma tace batasan abinda zata fadaminba Dan Allah meye mafita
Previous
Next

Hotuna

  • Wall Photo­s 3 photos

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support  -  Stock Photos  -  Contact Us  -  Mobile Apps
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
Create New Content
  • Kasuwa
Add Link