Tsarin zaman iyali (gandu) na al'ummar Hausawa
Posted August 21, 2017
Zaman iyali ya kumshi zama ne na mutum da matarsa ko matansa da 'ya'yansa. A tsarin zaman Hausawa na gargajiya...
Dabarun hana haihuwa da illolinsu
Posted August 13, 2017
Akwai hanyoyi ko dabaru da dama da ake bi wajen hana haihuwa, daga ciki akwai: Kwayoyin magani na hana haih...
Sammu: Dalilan yinsa a tsakanin al'umma
Posted June 25, 2017
Sammu magani ne, kuma asiri ne da wasu tsirarun mutane kan yi don kokarin lahanta wasu al'umma bisa wadansu da...
Alamomi da yadda ake furta kandun baka cikin al'adun Hausawa
Posted June 25, 2017
A makala da ta gabata mun yi bayani bisa ma'anar kandun baka da kuma masu kandun baka cikin Hausawa. A yau za ...
Kandun baka da illolinsa ga al'ummar Hausawa
Posted June 25, 2017
Sanin gaibu sai lillahi, duk da haka wasu al'umma musamman Hausawa sun yi imani kan wasu abubuwa da za a iya m...
Ire-iren kifi da sunayensu a Hausa
Posted June 11, 2017
Sana'ar "su" na ?aya daga cikin sana'o'in Hausawa na gargajiya kasancewar yana ?aya daga cikin sana'o'in da su...
Mafarki da dalilin yinsa a al'adan Hausawa
Posted June 10, 2017
Mafarki da dalilin yinsa a al'adan Hausawa Ma'anar mafarki Mafarki na nufin wani hali ko yanayi da mai barci...