Dubi siffofinta cikin wa?ar mace ta-gari’ ta Maryam Sangandale
Takaitaccen tarihin Maryam Sangandale
Kamar yadda ta bayyana da kanta a cikin hirar ta da Ibrahim Alpha Ahmed na Muryar Amirka ta ce
“sunana Maryam A Baba wanda aka fi sani da m...
Sanin kowa ne cewa, ilmi shi ne gishirin zaman duniya rashinsa na haifar da matsaloli da koma baya ga rayuwar kowane jinsi ko kabila. Wannan ilmi kuwa na addinine ko ko na boko. Fulanin dake zama a kauyukanmu na daga cikin al'ummar da wadannan matsaloli n...
Aure wannan alaka ce ta halaccin zama tare tsakanin na miji da mace. Ana yin sa ne saboda abin da aka haifa ya sami asali, da mutumci da kiwon iyaye kuma shi ne maganin zina, da yaya marasa iyaye. Aure muhimmin abu ne ga alumma saboda haka akwai hanyoyi a...
Muhammad Ismail Ali
Assalamu alaikum yan uwa bayan shafe lokaci mai tsawo ban leka wannan shafin ba, ina fatan kuna nan lafiya. Ya batun samar da Application na wannan shafin. Allah ya daukaka shafin nagode.