• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Upcoming Events
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(3251)
  • Makalu(6)
  • Bidiyoyi(57)
  • Sautuka(201)
    • Hotuna (3)
    • Zauruka (4)
    • Tambayoyi (9)
    • Ra'ayoyi (1)
    More +

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: 04 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    4 minutes ago
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 04 Ramadan 1442/2021 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    04 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      04 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (1 play)
    04 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: 03 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Fri at 10:49 PM
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 03 Ramadan 1442/2021 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    03 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      03 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (5 plays)
    03 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: 04 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Fri at 10:36 PM
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 04 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    04 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      04 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami (1 play)
    04 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: Quran Surah Al-Hadid (057) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Fri at 3:08 PM
    Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Al-Hadid (057), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
    Quran Surah Al-Hadid (057) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      057. Surah Al-Hadid - Sheikh Maher Al Muaiqly (1 play)
    057. Surah Al-Hadid - Sheikh Maher Al Muaiqly
    1 track
    • Rahmatu Lawan likes this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: 03 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Thu at 11:26 PM
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 03 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    03 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      03 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami (5 plays)
    03 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
    • Rahmatu Lawan and Ummyter Abdallah like this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: 02 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Thu at 11:13 PM
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 02 Ramadan 1442/2021 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    02 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      02 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (3 plays)
    02 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
    • Rahmatu Lawan and Ummyter Abdallah like this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: 02 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Wed at 11:38 PM
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 02 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    02 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      02 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami (5 plays)
    02 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
    • Rahmatu Lawan and Ummyter Abdallah like this.
    • Lawan Dalha
      Rahmatu Lawan JazakAllah khair
      • Thu at 5:06 AM
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: Koyon karatun Al Quran | Surah Qaf (50)
    Wed at 11:36 PM
    Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Qaf (50).
    Koyon karatun Al Quran | Surah Qaf (50)
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      050. Surah Qaf (1 play)
    050. Surah Qaf
    1 track
    • Ummyter Abdallah likes this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: 01 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Wed at 11:18 PM
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 01 Ramadan 1442/2021 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    01 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      01 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (8 plays)
    01 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
    • Rahmatu Lawan and Ummyter Abdallah like this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: 01 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Wed at 4:17 AM
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 01 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    01 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      01 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami (24 plays)
    01 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
    • Ummyter Abdallah and Rahmatu Lawan like this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha liked Hussaini's photo.
    Wed at 4:03 AM
    • Bakandamiya and Lawan Dalha like this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: Quran Surah Al-Waqi'ah (056) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Tue at 2:46 PM
    Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Al-Waqi'ah (056), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
    Quran Surah Al-Waqi'ah (056) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      056. Surah Al-Waqi'ah - Sheikh Maher Al Muaiqly (3 plays)
    056. Surah Al-Waqi'ah - Sheikh Maher Al Muaiqly
    1 track
    • Ummyter Abdallah likes this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha liked Bakandamiya's photo.
    Tue at 10:20 AM
    • Lawan Dalha likes this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha liked Bakandamiya's photo.
    Tue at 8:19 AM
    • 4 person likes this
    • Lawan Dalha
      washa jidda Aslm, ina neman afuwa akan abin da ya faru jiya na matsalar rashin fahimtar website É—in
      • Wed at 4:23 AM
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Lawan Dalha
      Bakandamiya Wa'alaikum Assalam. Babu komai. Muna godiya, kuma sannu da kokari.
      • Wed at 4:36 AM
      • -
      • Report
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha liked Fadima's photo.
    Tue at 8:19 AM
    • Bakandamiya, Lawan Dalha, and Ummyter Abdallah like this.
    • Lawan Dalha
      Bakandamiya Ramadan Mubarak, Fadima.
      • Tue at 8:12 AM
      • -
      • Report
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: Koyon karatun Al Quran | Surah Adh-Dhariyat (51)
    Apr 11
    Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Adh-Dhariyat (51).
    Koyon karatun Al Quran | Surah Adh-Dhariyat (51)
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      051. Surah Adh-Dhariyat (5 plays)
    051. Surah Adh-Dhariyat
    1 track
    • Rahmatu Lawan likes this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha joined the event BAKONMU NA MAKO: Tattaunawa da Nuraddeen Isma'il
    Apr 11
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha joined the event Bakonmu Na Mako: Tattaunawa da Jiddah Washa
    Apr 11
    • Ummyter Abdallah likes this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha created a new playlist: Quran Surah Ar-Rahman (055) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Apr 9
    Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Ar-Rahman (055), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
    Quran Surah Ar-Rahman (055) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      055. Surah Ar-Rahman - Sheikh Maher Al Muaiqly (1 play)
    055. Surah Ar-Rahman - Sheikh Maher Al Muaiqly
    1 track
    • Bakandamiya likes this.
  • Lawan Dalha
    Lawan Dalha liked Maryam Haruna's post.
    Apr 6
    Maryam Haruna → BAKONMU NA MAKO: Tattaunawa da Hashim Abdallah:
    1. ZAMU SO JIN TARIHIN BAƘON NAMU.
    • 6 person likes this
    • View all 10 comments
    • Lawan Dalha
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Masha Allahu\n\nSannu da kokari Chairman
      • Apr 6
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Lawan Dalha
      Zaharadden Nasir Ina yiwa malam barka da zuwa, da zarar an bada damar tambayoyi to ina da su kaÉ—an
      • Apr 6
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Lawan Dalha
      Lawan Dalha Mashaa Allah! Muna yiwa babban bakonmu barka da zuwa.
      • Apr 6
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Lawan Dalha
      abba muhamamad \u028Dasɦa a\u029F\u029Faɦ \u028D\u028A\u057C\u028Fɨ \u026EaÊ€\u04A1a É–a Ê\u028AÕ¡a Õ¡a \u028Da\u029Fa\u028D
      • Apr 6
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Lawan Dalha
      Hauwa'u Muhammad Masha Allah
      • Apr 7
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Sunan Farko Lawan Dalha
  • Jinsi ko Nau'i Na miji
  • Ranar Haihuwa June 20, 1974
  • Relationship Status Married
  • Takaitaccen Bayani Ina koyar da harshen Turanci da kimiyyar harsuna a Jami'ar Yanbu da ke kasar Saudi Arabia. Ina sha'awar rubuce-rubuce da karance-karance. Hakika, na yi matukar amanna da karin maganar nan da ke cewa: "Idan babu dan koyo, gwani karewa ya kai!"

Contact Address

  • Sunar Unguwa Majidadi Ward [map]
  • Sunan Gari Jalingo
  • Karamar Hukuma Jalingo
  • Jaha Taraba
  • Kasa Nigeria

Contact Information

  • Website http://www.lawandalha.info
  • Facebook lawandalha
  • Twitter lawandalha
  • Instagram lawandalha
  • LinkedIn Personal lawandalha

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A BA A YIN WUTRI BIYU A DARE DAYA Tambaya: Assalamu alaykum, Malam don Allah Malam amma naji wasu sunce wai idan mutum yayi wuturi a lokacin da ya yi sallan tarawi, toh wai idan zai yi nafila a cikin dare zai kara raka'a daya ya cika wuturin da ya yi da sallah tarawi. shine nake neman karin bayani plxx malam. Amsa: Wa alaikum assalam, Annabi S. A. W. yana cewa ba a wutiri biyu a dare daya, Na'am akwai malaman da suka faÉ—i siffar da ka ambata, saboda in ka yi hakan zai zamar da waccan ta farkon shafa'i, tun da wutiri daya ake yi a dare. Amma abin da yafi shi ne ko dai barin wutirin tare da liman ko kuma in ka san za ka sake wata sallar daren In liman ya yi sallama kai sai ka tashi ka karo wata raka'ar don ta zama shafa'i kai a wurinka kafin ka yi sallama ,, wannan zai sanya ya zama ba ka yi wutiri ba a lokacin Annabi S. A. W. yana cewa: "Ku sanya sallarku ta karshe da daddare wutiri". Allah ne mafi sani. Amsawa: Dr Jamilu Zarewa 07/06/2017
  • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  • Dalha Dalha
  • Jamilu Ibrahim Maikaka  :announce: munfaso
  • Adamou Bagna Mahamane Welcome Ramadan!
  • Nuhu ishaq
  • De Prince Hi, My Name is DE' PRINCE SIAKY I want show you how *#39,600 NAIRA MADE IN JUST 4DAYS OF KEYING IN INTO GREEN NATION* The potential earning in the Pre-Project plan is *193,500Naira.* And I have made *39,600 Naira in about 4days.* Remaining *153,900Naira* to maximize this earnings. I am very POSITIVE I will complete the earnings THIS WEEK. One other thing is that I will be earning this repeatedly *every 45days.* This is not for showcasing. It's to open your eyes???? to possibilities. I didn't earn this because I am a guru. I had also failed in more than 4 programs before I got it right. And one secret of this sudden achievement ... Is because *I am keying into the right program at the right time.* Most of us join programs after they had been saturated with failures. One of the best thing to do in our line of biz is to *catch a vibrant program young.* Remember, *BUSINESS* is all about *TIMING!* If You Blink, You Miss Out?????? Inbox me if interested 2348063473633
  • Muhammad Shafiu Muhammad
  • Haruna Alhaji Adamu
  • Ahmeedor yakubu
  • Aliyu Suleiman
  • Bashir abba ibrahim
Previous
Next

Makalu

  • A maganar matsalolin da suka shafi aure, yan Arewa muna da sauran tafiya mai nisa

    Posted April 13, 2018

    Jiya na iso wurin aiki da safe, sai na iske wani abokin aikina, dan kasar Saudiya, yana gyaggyara Shimag na sh...

  • Muhimmancin koyon harshen Turanci (Na daya)

    Posted January 5, 2018

    Ko shakka babu muhimmancin yin abu akasari yana daidai na anfanarwa da zai yi wa mutum. Kusan ya zama dole koy...

  • Takaitaccen tarihi da kuma dalilan da ya sa harshen Turanci ya buwayi sauran harsuna

    Posted December 11, 2017

    Turanci na daga cikin dangin harsuna da a ke ambato da ‘West Germanic. Sauran harsuna da ke cikin wannan...

  • Abubuwa guda uku da ka iya janyo nasara a rayuwa

    Posted June 18, 2017

    Nasara aba ce da kowa ke bukatar ta. Don haka masu iya magana ke cewa, “babu baya haifar da akwai.&rdquo...

  • Almajiranci da illolinsa cikin al'umma

    Posted June 12, 2017

    Hakika almajiranci a halin yanzu na daga cikin abubuwan da suka kawo tabarbarewar al'umma, musamman a are...

  • Kiyaye wadannan abubuwa guda biyu zai taimaka gaya a rayuwa

    Posted June 5, 2017

    Nazari da kuma lura da rayuwar mutane daban-daban da suka samu nasara a cikin rayuwarsu ta duniya, sun nuna ce...

View All Entries

Bidiyoyi

  • video
    By Lawan Dalha
    56 views
  • video
    By Lawan Dalha
    68 views
  • video
    By Lawan Dalha
    70 views
  • video
    By Lawan Dalha
    73 views
  • video
    By Lawan Dalha
    74 views
  • video
    By Lawan Dalha
    81 views
  • video
    By Lawan Dalha
    138 views
  • video
    By Lawan Dalha
    161 views
  • video
    By Lawan Dalha
    146 views
  • video
    By Lawan Dalha
    144 views
  • video
    By Lawan Dalha
    148 views
  • video
    By Lawan Dalha
    151 views
Previous
Next

Sautuka

  • 04 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Posted 4 minutes ago
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 04 Ramadan 1442/2021 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    04 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      04 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (1 play)
    04 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
    1 play  |  1 view
  • 03 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Posted Fri at 10:49 PM
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 03 Ramadan 1442/2021 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    03 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      03 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (5 plays)
    03 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
    5 plays  |  43 views
  • 04 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Posted Fri at 10:36 PM
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 04 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    04 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      04 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami (1 play)
    04 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
    1 play  |  40 views
  • 03 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Posted Thu at 11:26 PM
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 03 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    03 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      03 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami (5 plays)
    03 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
    5 plays  |  17 views
  • Quran Surah Al-Hadid (057) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Posted Fri at 3:08 PM
    Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Al-Hadid (057), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
    Quran Surah Al-Hadid (057) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      057. Surah Al-Hadid - Sheikh Maher Al Muaiqly (1 play)
    057. Surah Al-Hadid - Sheikh Maher Al Muaiqly
    1 track
    1 play  |  3 views
  • 02 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Posted Thu at 11:13 PM
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 02 Ramadan 1442/2021 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    02 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      02 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (3 plays)
    02 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
    3 plays  |  8 views
  • 02 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Posted Wed at 11:38 PM
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 02 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    02 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      02 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami (5 plays)
    02 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
    5 plays  |  23 views
  • Koyon karatun Al Quran | Surah Qaf (50)
    Posted Wed at 11:36 PM
    Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Qaf (50).
    Koyon karatun Al Quran | Surah Qaf (50)
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      050. Surah Qaf (1 play)
    050. Surah Qaf
    1 track
    1 play  |  8 views
  • 01 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Posted Wed at 11:18 PM
    Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 01 Ramadan 1442/2021 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
    01 Ramadan Tafsir 1442-2021 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      01 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahi... (8 plays)
    01 Ramadan Tafsir 1442-2021 - Sheikh (Prof) Ibrahim Maqari
    1 track
    8 plays  |  15 views
  • 01 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Posted Wed at 4:17 AM
    Tafsirin Alkur'ani mai girma na 01 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
    01 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      01 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami (24 plays)
    01 Ramadan Tafsir 1441-2021-Sheikh Isa Ali Pantami
    1 track
    24 plays  |  86 views
  • Quran Surah Al-Waqi'ah (056) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Posted Tue at 2:46 PM
    Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Al-Waqi'ah (056), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
    Quran Surah Al-Waqi'ah (056) | Sheikh Maher Al Muaiqly
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      056. Surah Al-Waqi'ah - Sheikh Maher Al Muaiqly (3 plays)
    056. Surah Al-Waqi'ah - Sheikh Maher Al Muaiqly
    1 track
    3 plays  |  7 views
  • Koyon karatun Al Quran | Surah Adh-Dhariyat (51)
    Posted Apr 11
    Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Adh-Dhariyat (51).
    Koyon karatun Al Quran | Surah Adh-Dhariyat (51)
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      051. Surah Adh-Dhariyat (5 plays)
    051. Surah Adh-Dhariyat
    1 track
    5 plays  |  17 views
Previous
Next

Hotuna

  • Profile Ph­otos 2 photos

  • User Cover­ Photos 2 photos

  • Wall Photo­s 57 photos

Previous
Next

Zauruka

  • English Tutor 1
    s
    Dedicated for personal English Lesson
  • English Q & A
    s
    Do you have any specific question about English language usage? What aspect of the language troubles you and you always want to find out something about it?
  • Turanci a Saukake
    s
    An kirkiri wannan zaure na "Turanci a Saukake" don samar da majalisa na musamman da masu sha'awar koyon Turanci za su ke yin musharaka da muhawara don karar juna. Za mu ke sako darasi lokaci-lokaci, kuma idan kuna da tambayoyi za ku iya aikowa.
  • Tattaunawa a kan Kimiyya
    s
    Wannan zaure ne don tattaunawa da musayar basira a kan kimiyya, kamar su chemistry, physics da mathematics.
Previous
Next

Tambayoyi

  • September 24, 2019 11:43 PM BST
    in the topic Ina cikin alwala sai na tuna cewa na manta wani gaba a baya in the forum Alwala
    Madalla Malam. Allah Ya saka da alkhairi
  • September 24, 2019 3:24 PM BST
    in the topic Ina cikin alwala sai na tuna cewa na manta wani gaba a baya in the forum Alwala
    Malam, Allah Ya saka da alkhairi.

    Karin tambaya kuma, shin idan har na yi Sallah da wannan alwalar, zan sake sallar kenan tunda sake alwalar ya kama ni?
  • August 18, 2019 9:36 AM BST
    in the topic Tarihin shigowar boko kasar Hausa in the forum Al'adun Hausawa
    Mashaa Allah! Mun ko karu matuka da wannan tambaya da kuma bayani. Allah Ya saka da alkhairi.
  • April 9, 2019 11:47 AM BST
    in the topic Shin zan iya cika sallana ta la'akari da wani mamu kusa da ni? in the forum Sallah
    Na zo ne na tarar da an tsere mini da wasu raka'o'i a sallah. Amma lokacin da na zo akwai wasu ma da muka iso tare.

    Kafin liman ya yi sallama, sai na shiga kokwanton yawan raka'o'in da yakamata na biya bayan liman ya yi sallama.

    Sanin cewan akwai wadanda muka shiga sallan tare da su, shin zan iya la'akari da nawa suka biya don na biya tawa? Misali nake yin dan jinkiri wajen gudanar da nawa gabobin sallar har sai sun yi na su tukun da haka har na kammala tawa?
  • April 4, 2019 3:28 PM BST
    in the topic A yaushe ya kamata na karawa verb 's' a cikin sentence? in the forum Koyon Turanci

    Hakika mutane da dama sukan yi kuskuren amfani da karin 's' wajen making sentence na su. Babban dalili shine akasari yarukanmu na farko, wato mother tongue na mu, ba su da ka'idoji irin daya da na Turanci wajen gina jumlolinsu. Turanci na da dan yawan ka'idoji game da abinda ya shafi dangantaka tsakanin 'subject' da 'verb', wato mai aiki da aikatau, ko kuma 'fa'ili' da fi'ili a Larabce.

     

    Ga bayanin yadda amfani da 's' yake kamar haka:

     

    1. Na farko dai ka'idace da shafi dangantaka tsakanin 'subject' da 'verb'. A giramance, wato in English grammar, ana kiran wannan ka'ida da suna 'concord'. Ko wadanda suka yi karatu mai zurfi ne, wani lokaci akan same su da matsalar concord.

     

    Fahimtar yadda mutum zai yi amfani da ‘s’ ba zai yiwu ba har sai mun fahimci cikakken ma’anar subject da verb kamar yadda suka zo cikin ka’idojin Turanci. Ku biyo ni da sannu.

     

    2. Menene subject? Subject shine wanda ya aikata aikin da ake magana a cikin sentence. Misali:

     

     - Musa went to the market yesterday.

     

    A sentence namu na sama, subject shine 'Musa', saboda shi ya aikata aikin zuwa kasuwa.

     

    Idan kuma sentence din ba aiki aka yi a ciki ba, to menene subject a nan? A nan za mu iya cewa subject shine abinda sentence din ke magana akan shi. Misali:

     

     - Ahmad is my brother.

     

    Idan aka lura, a sentence namu na sama, Ahmad ba wani aiki ya aikata ba, amma duk da haka a Turance muna kiranshi subject, saboda akan shi aka gina sentence din.

     

    A ka'ida, subject na iya zama daya ko fiye da daya, wanda a Larabci ake kira mufrad ko jam'i. Subject daya shine kamar misalan sentences namu na baya, wato 'Musa' ko kuwa 'Ahmad'.

     

    Har'ila yau, a ka'idance Musa ko Ahmad za a iya musanyasu da wakilin suna, wato 'pronoun' a Turance, a kira su da 'he'. Ko sunan kaitsaye a ka yi amfani da shi ko kuwa wakilin sunan, duk matsayin su mufrad ne, wato 'singular subject'.

     

    Idan kuma aka yi amfani da suna ko abubuwa fiye da daya a mazaunin subject, to sun zama plural subject, wato jam'i. Misali:

     

     - Musa and Ahmad are brothers.

     

    Kun ga anan idan za a musanya Musa da Ahmad da wakilin suna, sai ace 'they', wato ‘they are my brothers.’

     

    Har yanzu wani muhimmin wani abu da yakamata a sani game da subject shine, shi subject ya kasu kashi uku ne. Akwai:

     

     - First person (mutum na farko)

     - Second person (mutum na biyu)

     - Third person (mutum na uku)

     

    First person (mutum na farko) a cikin sentence shine wanda shi yake magana da kansa a cikin wannan sentence din. Misali:

     

     - I am going to attend a lesson at school.

     - We are celebrating our brother's wedding tomorrow.

     

    A duk misalai guda biyu na sama za ku ga cewa wadanda suka furta wadannan sentences guda biyu ('I' da kuma 'We'), suna magana ne game da kansu. Wannan kuma shi yasa ka'idar Turanci ya kira 'I' da 'We' a matsayin 'first person.' Su biyun nan sune kadai subject da ake kira da first person.

     

    Misalan second person, wato mutum na biyu kuma, sune 'You'. Walau 'You' dake nuni ga mutum daya ne, ko kuwa 'You' dake nuni da mutum biyu. Misali:

     

     - You (Haruna) are a good person.

     - You (Haruna and Ali) are good people.

     

    Kun ga a nan mun fahimci cewa wakilin suna 'you' kan iya daukan mufradi ko jam'i.

     

    To me yasa aka kira su da suna mutum na biyu? Idan kuka lura a duk sentence da muka yi amfani da 'you', za ku ga cewa, wani ne ko wasu suke magana da wasu mutane daban, kuma ya nuna duk suna tare wuri guda ne. Misali: Jamila ce take cewa Haruna 'you are a good person.' A nan, first person ita ce Jamila, sannan second person shine Haruna, wato 'you.' Haka yake a misali na biyu, illa kawai misali na biyun plural ne wato jam'in 'you.

     

    Sai kuma abinda ake nufi da third person, wato mutum na uku. To idan muka ce Jamila ita ce mutum na farko (wato 'I'), sannan Haruna ya kasance mutum na biyu (wato 'you&rsquo, to waye mutum na uku? Ku duba misalin sentence na kasa:

     

     - I told you to invite Musa to our graduation walimah.

     - I (Jamila) told you (Haruna) to invite Musa to our graduation walimah.

     

    Ina fata mai karatu ya fahimci yadda bayanin yake a misalinmu na sama. Jamila ita ce first person, Haruna shine second person, sannan Musa shine third person. Kusan duk Magana ko sentence da za a gina, komai girmansa, bai wuce ya kunshi mutane uku: mai Magana (first person), da wanda yake magana dashi (second person) da kuma wanda ake magana akanshi (third person).

     

    Don haka misalan third person sune: 'He' da 'She' da 'It' da kuma 'They.' Ukun farko duk singular ne, sai na karshe 'they' ana kiranshi plural, kamar haka:

     

     - Third person singular (subjects): he, she, it

     

     - Third person plural (subject): they

     

    A takaice wannan shine bayani akan subject. Don haka, kada a manta, subject shine wanda ya yi aiki a cinkin sentence, ko kuwa shine wanda sentence din take magana akanshi. Abu na biyu kuma shine subject na iya zama singular ko plural, ma'ana daya ko fiye da daya. Haka kuma kada a manta, subject ya kasu zuwa first person, second person da kuma third person.

     

    3. To menene verb kuma? Kai tsaye, verb shine aiki, wato fi'ili a Larabce. Idan kuka duba misalin sentence na mu na farko (Musa went to the market yesterday), Musa shine ma'aikaci, sannan kuma zuwa ko tafiya kasuwa ita ce aikin, ma'ana ita ce verb. A ka'idar Turanci da ma kowane yare (iyakar sani na), sentence baya zama cikakke mai ma'ana, wato abinda ake kira a Larabci 'jumla al mufiida', har sai an samu subject da kuma verb, ko da kuwa ba a rubuta su a zahiri ba.

     

    To idan kuma babu aiki a cikin sentence din fa, kamar yadda yazo a misalinmu na biyu (Ahmad is my brother)? A nan 'is' ita ce aikin. Tunda kuma babu ma'anar aiki a cikinta, to sai mudauketa a matsayin bangare na sentence dake bayani a kan subject.

     

    A takaice za mu iya fahimta cewa, cikakken sentence kodai yana dauke ne da mai aiki da aiki, ko kuwa yana dauke ne da wani abu da kuma abinda ake fada akan wannan abun ko mutumin. Amma a Turance duk sunansu subject and verb.

     

    Tunda yanzu mun fahimci ma'ana dake tattare da kalmomin subject da kuma verb, to menene ka'idojin dake tattare dasu kuma dangane da amfani da 's' wanda shine asalin tambayarmu?

     

    4. Concord - To kamar yadda na yi bayani a baya, wannan ka'ida ta amfani da subject da kuma verb ana kiranta da suna 'concord.' Kamar yadda ya zo cikin grammar na Turanci, duk lokacin da mutum zai hada sentence, wato zai hada subject da kuma verb, dole ne su daidata da juna, su jibinci juna; kada su yi karo da juna.

     

    Abinda ake nufi da daidaita da juna shine kamar haka:

     

    1. Idan subject naka singular ne (wato daya ne), to dole verb naka ya zama singular (wato shima ya zama kwaya daya). Ga misali:

     

     - Aisha is my sister.

     

    A nan kun ga 'Aisha' singular ce, don haka verb da ya zo da ita ya zama singular, wato 'is'. Kar ku manta za mu iya cewa 'She is my sister' idan muka musanya sunan Aisha da wakilin suna wato pronoun, 'she'.

     

    1. Idan subject plural ne, ma'ana jam'i ne, to dole ne shima verb ya zama plural. Misali:

     

     - Aisha and Halima are my sisters.

     

    A nan kuma, tunda subject namu plural ne (Aisha and Halima), to dole ne mu yi amfani da verb na 'are', domin ita ce plural.

     

    A takaice, saba ka'ida ne ka ce 'Aisha are my sister,' ko kuwa 'Aisha and Halima is my sisters.'

     

    Don haka, a game da sanyawa verb ‘s’, ka’idojin Turanci ya nuna cewa da farko dai ana amfani da ‘s’ ne idan ana so a isar da ma’ana cewa abu na faruwa ne yau da kullum wanda a Turance ake cewa ‘habitual action’, ko kuma simple present tense’. Misali: ‘Musa goes to school everyday.’ Ko kuma ana sanar da wata Magana ta hakika wacce bata canzawa. A turance ana kiranta ‘facts’. Misali: The Sun rises in the east. Wdannan sune yanayi biyu mafi shahara da ake sanywa verb ‘s’. Akwai kari wanda bazan kawo su ba yanzu saboda kusan duk suna da alaka ne da wadannan guda biyu din.

     

    Bayan fannin ma’ana ta sentence, ga kuma yadda tsarin amfani da ‘s’ din yake a ka’idance:

     

    First person (singular and plural)

     

    i. Idan subject first person ne, ko singular ne ko plural ne (We), baya daukan ‘s’. Misali:

     

    - I go to the farm every weekend.

     - We celebrate Eid after each Ramadan.

     

    Second person (singular and plural)

     

    ii. Second person (subject), ko singular ne (You) ko plural ne (You), shima baya daukan ‘s’. Misali:

    - You (Aminu) tell me about your new house every time I come.

    - You (Khadijah and Hassana) visit your grandfather during Eid.

     

    Third person (singular and plural)

     

    iii. Idan subject third person singular ne, za a sanyawa verb ‘s’, idan kuma plural ne, ba za a sanya mishi ‘s’ ba.

     - Musa (He) goes to school everyday at 8:00 am.

     - Hafsah (She) washes the dishes in the morning.

     - My dog (it) catches cold every winter period.

     

    Third person plural

     

     - Samira and Hauwa (they) play outside in the evening

     

    Abu guda da dukkanin sentences din nan suka yi tarayya akai shine suna da ma’ana cewa ana aikata ayyukan ne yau da kullum, wato ‘habitual action’.

     

    Har’ila yau, dukkanin sentences din an yi su ne a tsarin abinda ake kira declarative, wato ba negative ba; zamu iya cewa positive sentences ne ba negative ba. Negative sune wadanda kalmar ‘not’ ta shigo. Idan kuma har kalmar ‘not’ ta shigo, to wasu daga cikin ka’idojin za su dan sauya. Misali: Za mu sake kawo sentences din dukka cikin negative.

     

    First person (singular and plural)

     

    i. First person (subject), ko singular ne ko plural ne (We), baya daukan ‘s’. Misali:

     

     - I do not go to the farm every weekend.

     - We do not celebrate Eid after each Ramadan.

     

    Second person (singular and plural)

     

    ii. Second person (subject), ko singular ne (You) ko plural ne (You), shima baya daukan ‘s’. Misali:

     

     - You (Aminu) do not tell me about your new house every time I come.

    - You (Khadijah and Hassana) do not visit your grandfather during Eid.

     

    Third person (singular and plural)

     

     - Musa (He) does not go to school everyday at 8:00 am.

     - Hafsah (She) does not wash the dishes in the morning.

     - My dog (it) does not catch the cold every winter period.

     

    Third person plural

     

     - Samira and Hauwa (they) do not play outside in the evening

     

    Idan kun lura za ku ga da farko dai idan zaka sauya declarative sentences zuwa negative sentences, dole ne a karo Kalmar ‘do’ ko kuwa ‘does’. Shigo da Kalmar ‘does’ a third person singular yakan sanya a dauke ‘s’ dake tare da verb, amma shigowar Kalmar ‘do’ a first person (singular and plural), da second person (singular and plural) da kuma third person (plural), baya sauya komai ga shi verb din, kamar yadda kuka gani a misalam.

     

    Haka kuma a bias ka’ida na Magana an fi amfani da kalmomin ‘don’t’ da kuma ‘doesn’t’ a maimakon ‘do not’ da ‘does not’ kamar yadda ya zu a misalanmu.

     

    Har’ila yau, wani abu muhimmi shine, idan kuma sentences din tambayoyi ne (a giramance ana kiransu ‘interrogative sentences), wato ba declarative ko negative ba, to anan ma ka’idojin za su dan sauya kadan. Bari na sake maida misalanmu zuwa tambayoyi mu ga yaya za su zama.

     

    First person (singular and plural)

     

    i. First person (subject), ko singular ne ko plural ne (We), baya daukan ‘s’. Misali:

     

     - Do I go to the farm every weekend?

     - Do we celebrate Eid after each Ramadan?

     

    Second person (singular and plural)

     

    ii. Second person (subject), ko singular ne (You) ko plural ne (You), shima baya daukan ‘s’. Misali:

     

     - Do you (Aminu) tell me about your new house every time I come?

     - Do you (Khadijah and Hassana) visit your grandfather during Eid?

     

    Third person (singular and plural)

     

     - Does Musa (He) go to school everyday at 8:00 am?

     - Does Hafsah (She) wash the dishes in the morning?

     - Does My dog (it) catch the cold every winter period?

     

    Third person plural

     

     - Do Samira and Hauwa (they) play outside in the evening?

     

    Idan muka lura, babban abinda ya canza wajen amfani da interrogative sentences shine, da ‘do’ da ‘does’ duk sun koma farkon sentences. Koma bayan hakan, tsarin ya yi dai dai da na declarative sentences a wani wurin, sannan kuma a wani wurin ya yi dai dai da na negative sentences.

     

    A takaice, wadannan sune ka’idijin da suke tattare da sanyaw verb ‘s’, a wurin magana ne ko kuwa a wajen rubutu. Hakika ka’idojin suna da dan yawa, amma idan aka bisu daki-daki da sannu za a warware zare da abawarsu.

     

    Babban hanyan da mai karatu zai bi ya jibance su shine ya yawaita sauraron masu Magana da Turanci, kuma ya yawaita karatun litattafan Turanci. A wajen Magana, kada ya damu da kuskuren da zai yi lokaci-lokaci. Domin yawan sa hankali ga kuskuren da mutum zai yi, yak an hana shi kwarewa. Hakanan, kada hankali ya karkata wajen haddace ka’idojin; an fi so ya karkata wajen amfani da su. Akwai banbanci tsakanin ilimin abu da kuma amfani dashi.

     

    Bayan ga wannan, idan akwai wani mai bukatar karin bayani a wani bangare inda watakila bayanina bai gamsar ba, to sai ya rubuto da tambaya ko reply a kasa, zan kara bayani in Allah ya yarda.

     

    Daga karshen, ina kira ga malumanmu na harsuna, musamman da yake na yi amfani da kaidojin Larabci da na Hausa wajen bayyana ma’anonina, da su yi mini gyara a inda suka ga na yi kuskure.

     

    Allah ya mana jagora.

    This post was edited by Lawan Dalha at April 4, 2019 3:28 PM BST
  • April 4, 2019 8:56 AM BST
    in the topic A yaushe ya kamata na karawa verb 's' a cikin sentence? in the forum Koyon Turanci
    A wajen making sentence za ka samu wani lokaci an karawa verb 's' wani lokaci kuma ba'a kara mishi ba. Misali:

    1. They go to school every evening.
    2. He goes to school every morning.

    Yaushe ne zan yi amfani da 'go' ko kuma 'goes'
  • April 1, 2019 10:44 AM BST
    in the topic Rayuwar Aure in the forum Rayuwar Aure
    Malam Abubakar, muma muna maka sallama da kuma fatan alkhairi, kana muna nan biye da kai dangane da wannan muhimmin mau'du'i da zaka yi bayani a kai. Mun gode.
  • December 13, 2018 12:29 PM GMT
    in the topic Yaya zan cika sallah idan wasu raka'o'i sun kubuce mini? in the forum Sallah
    Malamai sun yi mana bayani cewa idan wasu raka'o'i suka kubucewa mutum a sallah, to idan zai kawo su bayan liman ya yi sallama, cikawa zai yi. Misali, idan raka'o'i biyu (wato na karshe) suka kubucewa mutum a sallar Azahar, to idan zai cika, zai dauke su ne tamkar raka'o'i na karshe, wato sai ya karanta Fatiha kawai, bawai zai karanta sura da fatiha ba. Anan ya nuna, duk raka'o'insa hudu sun zama fatiha ne kawai babu sura.

    Tambaya anan shine: Na tashi zan kawo sauran raka'o'i biyu din, da na kawo na farko, sai na manta na karanta Fatiha da sura. Shin idan zan kawo na biyu din (na karshe), zan kawo shi ne babu Fatiha, ko kuwa zan kawo shi da Fatiha da sura don su zama daya da na farko da na kawo?
  • November 19, 2018 8:34 PM GMT
    in the topic Ina cikin alwala sai na tuna cewa na manta wani gaba a baya in the forum Alwala
    Assalamu alaikum malamai, a taimaka mini da wannan tambaya game da gyaran alwala.

    Ina cikin alwala sai na tuna cewa na manta ban yi wani abu a baya ba, misali na manta ban kurkure baki ba ko kuwa ban wanke fuska ba.

    1. To idan na tuna ina cikin alwala, misali, ina cikin wanke kafafuwa, me ya kamata na yi?

    2. Idan kuma yayin da na tuna na rigaya na gama alwala, me ya kamata na yi?

    3. Haka kuma idan ina cikin sallah ne na tuna ko na fahimci hakan, me ya kamata na yi?

    Allah ya sa mu dace.
Previous
Next

Ra'ayoyi

  • SPELLING QUIZ: Choose the correct spelling
    Posted July 20, 2017
    From the list of words, choose the word that is spelt correctly. Please, try your spelling memory without having to check. It's just learning for fun!
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram