Lawi Yusuf Maigidan Sama Sunayen mata kashi 99% duk suna ƙarewa ne da gaɓar /tu/. Illa kaɗan daga cikinsu kuma suna ƙarewa da wasalin /u/ da kuma gaɓa /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma waɗanda suka ƙare da wasalin /i/
Ga dai kaɗan daga cikin sunayen da suka ƙare... moreSunayen mata kashi 99% duk suna ƙarewa ne da gaɓar /tu/. Illa kaɗan daga cikinsu kuma suna ƙarewa da wasalin /u/ da kuma gaɓa /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma waɗanda suka ƙare da wasalin /i/
Ga dai kaɗan daga cikin sunayen da suka ƙare da gaɓar /tu/a ƙarshen sunan kamar haka:
ME NE NE HAWAN JINI (HYPERTENSION) :
HAWAN JINI :
Shine qarfin dayake tursasa kewayawar jini
acikin manyan jijiyoyin jini na cikin jini wanda
yake illa ga zuciya, qoda da kwakwalwa.
WASU DAGA ABUBUWAN DA SUKE JAWO HAWAN JINI
1. Gado (genetic F)
2. Cin abinci mai gishiri sosai a ko yaushe.
3. Rashin motsa jiki a kai a kai
4. Matsanancin qiba
5. Yawan shan sigari da tabar wi-wi, e.t.c.
6. Yawan shan giya (barasa)
7. Yawan tunani ko damuwa matsananciya
8. Qarancin cin kayan itatuwa
9. Cutar Suga
WASU DAGA ALAMOMIN HAWAN JINI :
1. Yawan ciwon kai da safe.
2. Fitar Jini daga hanci
3. Chanjin lafiyar idanu.
4. Yawan kasala
5. Tashin zuciya
6. A Mai
7. Yawan mantuwa
8. Damuwa
9. Qarancin bacci musamman da daddare.
10. Ciwo ko yawan xafin qirji.
CUTUKAN DA CUTAR HAWAN JINI YAKE
HADDASAWA IDAN YAYI QAMARI :
1. Cutar Kwakwalwa
2. Cutar Qoda
3. Ciwon Mutuwar barin jiki.
4. Rashin kuzari yayin saduwa
5. Rashin dai dai ton bugun zuciya
6. Toshewar Qofofin jini dake antaya jini izuwa
sassan Jiki.
7. Mutuwa
HANYOYIN KARIYA DAGA CUTAR HAWAN JINI :
1. A rage yawan shan gishiri ko qara gishi fiye da
kima cikin abinci.
2. A yawaita sha/cin kayan marmari/itatuwa
misali zogale, e.t.c
3. Motsa jini A kai A kai
4. A daina ko a rage shan sigari, da tabar wi wi
5. A daina/arage shan barasa
6. A daina cin man kakidi idan ba aqonaba.
7. A rinqa samun hutu da rage matsanancin aiki,
tareda wadataccen bacci a qalla 8hours acikin
24hours.
8. Wadanda suka kai shekara 35- 40 sukiyaye jan
nama (red meat). less
Lawi Yusuf Maigidan Sama A kullum ina jinjina ga wanda ya ƙirƙiri wannan dandali mai albarka. Wato Dr. Lawan Dalha. Wanda manufarsa ita ce a sada zumunta tsakanin al'umma a faɗin duniya baki ɗaya cikin harshe mai sauƙin fahimta wato harshen Hausa. Duk a cikin ƙoƙarinsa ne... moreA kullum ina jinjina ga wanda ya ƙirƙiri wannan dandali mai albarka. Wato Dr. Lawan Dalha. Wanda manufarsa ita ce a sada zumunta tsakanin al'umma a faɗin duniya baki ɗaya cikin harshe mai sauƙin fahimta wato harshen Hausa. Duk a cikin ƙoƙarinsa ne ya gayyato masana da malamai don ciyar da wannan dandali gaba. Wannan dandali tun bai kai haka ba tun mambobi ba su wuce 100 zuwa 200 ba yake ƙoƙari wajen aminta wannan dandalin da duk abin da zai kawo cigaba har ya zuwa yanzu lokacin da nake ganin komai ya miƙe yanzu kam sai sambarka.
Don haka ina ƙara yaba wa shi Dr. Lawan Ɗalha da Hajiya Rahmatu Lawan. Wajen ganin wannan dandalin na ci gaba da wanzuwa har yanzu. Allah ya ƙara rufa asiri. less
Yadda ake zana gira step by step cikin sauki!! Abubuwan da ake bukata su ne; eyepencil, concealer, brow brush, blending brush!! Ina fatan za ku amfana da shi!!
Kamar yadda ?ungiyar kula da lafiya ta duniya (2012) ta nuna cewa, shekaru talatin (30) da suka gabata an samu ?aruwar mutane miliyan ?ari da saba'in (170 million) da suka abka cikin matsalar ?iba wanda kuwa mafiya yawa yara ne 'yan shekaru ?asa da sha ta...
Gabatarwa
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki wanda ya fifita watan Ramalana akan sauran watanni. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad da alayensa da sahabbansa, da kuma wadanda suka biyo bayansu har zuwa ranar kiyama.
Azumin wat...
Alfanun tsiro ko ganye a matsayin abinci ko hanya ta samar da waraka (magani) daga wasu nau’o’in cututtuka ga ?an Adam da??a?e abu ne a tarihi. Don haka, kusan kowace al’umma ta tanadar da hanyoyin sarrafa nau’ukan abincinta da kum...
Lawi Yusuf Maigidan Sama
Masha Allah ina matukar yabawa da irin namijin kokari da wannan taska ta Bakandamiya ke yi. Wajen ilmantar da al'umma su fa'idantu ta ɓangarori daban-daban abin a yaba mata ne.
Alfanun tsiro ko ganye a matsayin abinci ko hanya ta samar da waraka (magani) daga wasu nau’o’in cututtuka ga ?an Adam da??a?e abu ne a tarihi. Don haka, kusan kowace al’umma ta tanadar da hanyoyin sarrafa nau’ukan abincinta da kum...
Lawi Yusuf Maigidan Sama
Masha Allah ina matukar yabawa da irin namijin kokari da wannan taska ta Bakandamiya ke yi. Wajen ilmantar da al'umma su fa'idantu ta ɓangarori daban-daban abin a yaba mata ne.
Wannan shafin an bu?e shi ne domin ba wa kowane mamba na wannan taska dama na baje kolin tunaninsa ta hanyar kawo LABARI mai ?auke da hikima da basira wanda za ?aru da shi. Ko da kuwa labarin ?ir?irarre ne bai ta?a faruwa ko kuma ya ta?a faruwa da kai ko wani ne. Duk wanda ya yi nasarar kawo labarinsa da ta ?ayatar kuma aka samu ba wanda ya fi shi, to akwai wata kyauta ta musamma da zai samu.
Wannan Zaure zai ri?a kawo muku karin magana ne na Hausawa don nisha?antar da ku da kuma fahintar da mambobi wasu darussa da ke cikinsu da Bahaushe ke sanya amfani da su.
Wannan zaure zai riƙa kawo muku darasi da tattaunawa a kan harshen Hausa da ƙa'idojinta. Muna yi wa kowa maraba a wannan zauren da fatan za a fa'idantu da juna.