maryam umar liked Bakandamiya's playlist.
April 21, 2020
A yau shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa ya tattauna ne da Malama Sadiya Isa Sulaiman, Chairperson na Babajo Foundation, Kaduna, game da matsalolin dake tattare da korar yara daga gidajen iyayensu.
Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.
Korar yara daga gidajen iyayensu
1 track