Takaitaccen Bayani
Ni ma abocin son yin bincike ne akan al'adata ta Hausa don kara fahimtar waye BAHAUSHE da kuma son yin hulda da jama'a daga kowane bangare na duniya musamman masu jin hausa da tattauna abunda zai taimakemu gaba daya.
Contact Address
Sunan Gari
Zangon Dakata, Kano State
Kasa
Nigeria
Abokai
Rahmatu Lawan
Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
Muhammad Ismail Ali
Assalamu alaikum yan uwa bayan shafe lokaci mai tsawo ban leka wannan shafin ba, ina fatan kuna nan lafiya. Ya batun samar da Application na wannan shafin. Allah ya daukaka shafin nagode.