Banda ƙaran tukwane babu abunda ke tashi daga kitchen ɗin. Hakan na nuna halin da zuciyarta ke ciki. Girkin rana take son dorawa amma tana huce haushin da zuciyarta ke ciki.
Tun jiya ya kamata Hussaini ya dawo gidanta amma babu shi babu dalilinsa. Zuwa d...
A taimaka a agaza a yi min afuwa jama'a. Hidindimu ne suka sha kaina
"Ke Nabila, tashi ki bi mijinki"
Ba dan ta so ba sai dan kada Umma ta ga kamar ta rainata ne ya saka ta haɗa kan kwanukanta ta saka a kwando ta yi musu sallama ta bi bayan Hussaini. La...
Ko da lafiya lau Asma'u take abu ne mai wahala ta iya amsa kiran Abbas, bare kuma yanzu da take rai a hannun Allah. Ɗan bubbuga jikinta ya shiga yi, dan in ma bacci take ta falka, sai dai ko motsi bata yi ba, cike da kaɗuwa ya lumshe idanu, bakinsa kuma n...
Kwanaki biyu kenan, da Nawfal ya same shi ya mika masa wasu takardu guda biyu, kamar yaki karba, kamar ya cewa Nawfal din ya fara fada masa abinda yake cikin takardun kafin ya karba, sai yayi karfin halin mika hannu ya amsa, ya bude ya karanta, nauyin abi...
A mota ta iske su suna jiranta bayan Hassan ya daddana horn yana nuna tafiyar lokaci. Tun jiya ta gaya mishi yau za'a fara bayar da admission letter na makaranta zata je ta amso kuma ta yi registration.
"Na raka ki ne?"
Tambayar ba ƙaramin daɗi ya yi ma...
Kallon shi takeyi, sai take ganin kamar ta kalli mudubi, saboda tana da tabbacin tashin hankali da ciwon zuciyar da yake tattare da ita ne a tare dashi, irin abinda take ji ne shimfide a cikin idanuwan shi, kuma tana da yakinin idan akwai wanda yasan ciwo...
Tun tasowarta, koya ta juya zata ga Daada a kusa da ita. A wautar tunani irin nata ko a mafarki bata taba hasaso nisa da Daada irin haka ba. Ace ba unguwa bace a tsakaninsu, ba gari bane ba, kasa ce kacokan a tsakaninsu. Awanni ne masu yawan gaske idan ak...
Yau ne! Yau ne ranar da mijinta zai auro ƙawarta, maƙociyarta da suka tashi tare. Wacca take ma kallon ƴar uwarta a da. Bata son tashi daga kan gadon. Bata so ta buɗe idanunta ba a yau. Zuciyarta ta yi mata nauyi, saitinsa kamar an ɗora mata wani dutse a ...
A wannan karon ma, Asma’u bata ji me ya ce ba saboda komai nata ya d’auke in banda bugun zuciyarta dake ta ‘karuwa. A tsammanin Abbas miskilancinta ne ya motsa, don haka ya zuge bakins...
Da idanuwa Khalid yake bin Salim da yana shigowa falon wajen tv ya nufa ya rage sautin gabaki daya tukunna ya wuce kitchen ya zubo abinci ya fito
"Tashi ka koma waccen kujerar"
Ya fadi yana sake hade girarshi da take a sama tun da ya shigo. In dai sunyi...
Maleekah Ahmad
Oh poor Khalid! Hes taking care of every mess. A lokuta da dama abubuwa marasa dadi na faruwa a kaddarorin rayuwar mu, sometimes wata da sanadinta.
Gashi dai Datti shine sanadin komai ya tafi ya bar Daada da daukar nauyin a kirjinta. Thank you 🙏 😍
khadija Diamond
Allah saki Salim, nidai in so y auri Madin kodan yarage ma julde radadin rayuwa, sbd duk acikinsu shi yafi wahala acikin kaddararsu, ko ba komai Yelwa zata ji dadi. Aunty Lubna Allah y kara basira
Shekarunta tara lokacin da ta fara haɗuwa da Lawisa. A ƙafa suke dawowa daga makaranta ita da wasu ƴan unguwarsu su da suka haɗa group. Nabila, Safina, Mahmud, Yaƙub sai Salman. kowa yana riga su isa gida. Tafiyar minti goma sai ta kai su mintuna sama da ...
Wata zararriya Anty Hanifan ta koma a wurin. Kunnuwan ta bai sauraran su, kwakwalwar ta bai fahimta idanuwan ta duhu duhu ya mamaye shi. Ba abinda ke fita daga bakin ta sai ambaton yaran ta. Ta kasa zaune ta kasa tsaye. Sai sun mata ihu ta zaune can kam...
Karatun Professor Ibrahim Sani Jibia, HOD English Department Umaru Musa Yar'adua University, Katsina wanda yake gudanarwa acikin Garin Jibia Local Government, Katsina
Datti take kallo da yake kwance, motsin kirki ma baya son yi, yanzun saiya wuni cikin gida baj fita ba. Kamar babu wani abu daya rage masa a waje, duka duniyar shi na cikin gidan, na tare da ita yanzun da babu yaransu. Sauran gonakin su na cikin Marake ak...
Ba don wani ya fada mata cewar don an haifeta a marake, ta girma, tayi aure anan zata kare sauran ranakun ta a cikin kauyen ba. Kawai a jikinta take jin cewa anan din za'a binneta wata rana, ko da zata bar Marake sai dai tayi tafiyar da sunan ziyara, ba w...
Cikin gwanance wa da iya jera kalmomi bi da bi akan ƙa'ida ta ke zubo bayanan da take jin daga zuciyan ta su ke fitowa "Kwanciyar hankali da natsuwa sun daɗe da gushewa a fadin Arewancin kasar nan. Tashin hankali da firgici ne suka maye gurbin rayuwar mu...
Gidan yayi mata fili, filin da ba'a iya waje take jin shi ba harma da zuciyarta. Idan ta rufe idanuwanta ta tuno lokuttan da take dariya kamar a duniya bata da wata matsala, sai taga kamar a wata rayuwar ce daban, wadda ta sha bamban da wadda take ciki ya...
Wannan zauren an bude shi ne domin kawo muku ire-iren technologies ko applications da za ku rika amfani da su domin samun sauki wajen ayyukanku na yau da kullum.