• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(19)
  • Tambayoyi(1)

Updates

About

Personal Information

  • Suna Sadam Yusuf
  • Jinsi Na miji
  • Ranar Haihuwa August 9, 1991
  • Takaitaccen Bayani Burina in kasance manazarci harshen Hausa, kuma in amfanar da harshen Hausa da Hausawa.

Contact Address

  • Sunan Gari Gusau
  • Karamar Hukuma Gusau
  • Jaha Zamfara
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A Assalamu alaikum Malam, Mutum ya rasu sai ya bar yayye biyu maza, da yayye mata wadanda suke uba daya, da kuma mahaifiyar sa, ya za a raba musu gadon? Amsa: Wa alaikum assalam, Zaโ€™a raba dukiyar kashi shida, a bawa uwa kashi daya, ragowar kashi biyar din a bawa yan'uwa su raba, namiji ya dauki rabon mata biyu. Amsawa: Dr. Jamilu Yusuf Zarewa Daga zauren Fatawowin Rabon Gado Guda 212
  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Hadiza Balarabe Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Barkanmu da Safiyar Laraba *Ya Allah ka kara mana lafiya mai inganci da abinda lafiya zata rayu dashi, Ka yaye mana dukkan abinda ke damunmu na 6oye dana bayyane* ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™Amin๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™
  • Nasir Abubakar Hassan
  • Abdullahi Yusuf Assalamu alaikum, INA maku fatan alheri tare da fatan Allah ya zaunar mana da kasarmu lafiya
  • Bashir Adam BAKANDAMIYA (1) ???? “IN KA ?I JI....” ???? GABATARWA: Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin ?ai, Tsira da Aminchi su Tabbata ga Shugabammu Annabi Muhammadu (S.A.W) Da Alaye Da Sahabbansa baki ?aya, Amin. Bayan haka: “IN KA ?I JI...” Labari ne akan wani matashi mai suna Gagare, wanda ya gagari mahaifanshi, ya zama ri?a??en mashayi ?an bangar Siyasa. Abubuwa marasa kyau na wa'azi sun same shi amma bai tuba ba, ya biye wa Shai?an har ya ?auracewa iyayensa. Dalilin hakan ne a ?arshe har ?waya ta sanya ya haukace ya zama wula?antacce a cikin al'umma. Ina fatan labarin zai nisha?antar, ya ilmantar kuma ya fa?akar. A sha karatu lafiya. — Bashir Adam. *** *** *** A DANDALIN SHAYE-SHAYE Zaune a dandalinsu na shaye-shaye suna fuskantar juna kamar yadda suka saba zama, matasa ne guda uku: Gagare, Goje da ?azaza, kowanne ya tuzgu?e dafe da hannu guda a ?asa, gudan hannun kuma rike da tsumma yana zu?ar Sholisho. Hira suke yi irin tasu ta bugaggun mashaya wa?anda suka yi nisa cikin harkar chaskalewa. Gagare ne ya fara magana cikin murya irin ta bugaggu, ya ce, “Kai! Wallahi bใbใ ba abinda ya fi rusu da?i! Don ni in har ina da ?waya ba ni da wata matsala! Wallahi ni fa da in rasa ?waya gwamma in rasa abinci!” Goje shima cikin muryar makakku, yace: “?warai kuwa bใbใ, Wallahi gwamma rashin abinci da rashin ?waya! Ai ni shi yasa ma kuka ga kwata-kwata ba na bari ?waya tana yanke min! Loading...
  • balarabe yusuf ungogo Salam muna muku pt alkairi
  • Ibrahim Dauda Assalamu Alaikum Ya En Uwana Musulmai
  • Surajo Yau
  • Muhammad Sulaiman
Previous
Next

Tambayoyi

  • September 27, 2019 9:42 PM BST
    in the topic Shin me ke kawo yawan mutuwar aure a kasar Hausa a yau? in the forum Rayuwar Aure
    Abubuwan da ke kawo mutuwar aure a Kasar Hausa sun hada da:
    Rashin sanin miye aure shi kansa.
    Auren Sha'awa.
    Karya a wurin neman aure.
    Boye gaskiyar waye kai yayin neman aure.
    Bayyana sirrin juna ga iyaye, abokai.
    Rashin hakuri (gajen hakuri).
    Rashin ilmi.
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support Center  -  Mobile Apps  -  Contact Us
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram