"Gani nan kin ganni gaban Mamana da Babana sai dai ina da 'yan uba masu yawa dan haka 'ya'yan Baba mun kai ashirin da shida amma maza sunfi yawa, mata mu hudu ne kacal kuma dik sunyi aure saura ni na rage banyi ba. Baba na da gida wanda ya kasance na gado...
Hannu tasa tana share hawayen da ya zubo mata, wani irin zafi zuciyarta takeyi da ta manta lokacin da taji irin shi, filin da Bukar yabari na kara yi mata girma kamar babu kowa a duniyarta sai shi kadai
"Dan Allah kiyi hakuri Dije, addu'a zaki bishi da...
Salamatu ZakariWasa! Farin girki. I thought as much, Alhaji muhseen da fanta? Ikon mai duka. Ya Allah, lallaibkam Khadija kinga rayuwa. Ina nan ina hararo yuwuwar wani lamari😊. Any way muna biye. Mrs J Moon jinjina a gateki. In shaa Allah in darai da lfy muna tare... moreWasa! Farin girki. I thought as much, Alhaji muhseen da fanta? Ikon mai duka. Ya Allah, lallaibkam Khadija kinga rayuwa. Ina nan ina hararo yuwuwar wani lamari😊. Any way muna biye. Mrs J Moon jinjina a gateki. In shaa Allah in darai da lfy muna tare da ke har karshen labarin nan
Cike da kaɗuwa nake bitar takardar da na kasa gazgata baƙin saƙon da take ɗauke da shi. Jiki a mace na juya akalar ganina zuwa ga mijina da muke tsaye a tsakar gida, "Menene haka Aminu?", a taƙaice ya ce "Saki biyu ne". Haƙiƙa zuciyata ta jijjiga bisa ga ...
Dalilan da suka hanata yi ma maza kudin goro akan cewa basu da adalci, zuciyoyin da suke kirjin su bangaren tausayi na wasu da yawa a mace yake kadan ne, mahaifinta baya cikin wannan dalilan, saboda shima ya kalle ta yace
"A wacce duniya na ke ni Nana Khadijatu? Wacce kalan rayuwa ce haka? Wani irin bak'i dare na fad'o cikinsa mai mugun duhu? K'alu innalillahi wa Inna ilaihin raji'un!, Allahumma igfirli war hamni. Lahaula waka quwwata illa billahil aliyul azim. Shin Baba ...
Assalamu alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuh! A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, mun tsaya da bayani ne a kan Haɗakar Salo sama da ɗaya wajen samar da labari. Mun bayyana yadda ake saƙa salo mabambanta su ƙara armashi a cikin labari...
Yadda za ka bambance tsakanin yanayin mutumin da yake cikin damuwa da wanke ke cikin bacin-rai.
Idan ilimin da zai ba ka damar fahimtar maganar wanda ya ki yin magana da ta kurma kake so. kuma ya ba ka damar lissafa motsin wanda ya ki motsi, to kar ka ga...
MARUBUCIYAR:-
Rayuwar Suhailat
D'an Amana
Kad'aici
So ne Sanadi
'Yar Shugaba
Mai Hakuri
Karshen Makirci
So Sartse
Da iyayena
Kaddararren Al'amari
Akan...
Ta kira tana kara gyara kwanciyar ta a kusa da shi, muryarta na fitowa daga can kasan makoshi, kuma a raunane, da ba kusa da ita yake ba, da ba dukkan hankalin shi yana kanta ba, da baiji ta kira shi ba, da sunan shi da yake jin kamar an r...
Aysha Muhammad
Ya Allah!!! Bana taba karo da marubuciya irinki ba anty lubna haqiqa kina da tarin basira, Allah ya saka da alkhairi,masu neman haihuwa Allah ya basu in alkhairi ne in babu alkhairi ya musanya musu da abinda ya fi alkhairi.
"Malam ya isheka! Wallahi Allah kana daf da kaini bango wanda zan ajiye komi a gefe na kwatarmana 'yancinmu dan haka ka bari kawai cikin girma da arziki ko in shayar da kai ruwan mamaki, Uwata tawa ce ni kad'ai, eh na amince hakan sai ka barmin d'iya ta s...
Abubuwan da zai tuna kafin rasuwar mahaifin shi ba su da yawa. Ya dai san basu taba hada shekara biyu cikakku a waje daya ba kafin zuwan su Marake, kauyen da kaso tamanin cikin dari na mazaunan shi fulani ne, sai dai su suna cikin fulanin da ake ma lakabi...
Oumuh zahar
Up coming novel 2022
SHIMFIDA
Yanayi rayuwa da yake zuwa cikin samu da rashi ba wai samu irn na kudi ba samu irn na kaddara rashi irn na kawnciyar hankali rayuwa wata abace mey zuwa da abubuwa masu ban mamaki da al'ajabi kama...
Ƴan matane guda biyu ke ta shiri da alamu unguwa suke shirin fita,ɗaya baƙace amma baƙin me haske ne da ake kirada wankan tarwaɗa,ɗayan kuma kai tsaye ...
Takaitaccen Bayani
Marubuciya. Ina da saukin kai, ina son dik kan masoyana domin da su nake taka rawa. Ina girmama dik wanda ya girmamani, burina na zamo hazikan marubuciya wacce al'umma zasu amfana da fasahanta.